Mace da namiji sun duƙufa wajen gudanar da kasuwancin Bitcoin a kan wayoyinsu. Mace da namiji sun duƙufa wajen gudanar da kasuwancin Bitcoin a kan wayoyinsu.

Zamo dillalin Bitcoin a kan Paxful

Samu kuɗin shiga ta hanyar sayar da Bitcoin a kan Paxful ta amfani da hanyoyin biyan kuɗi sama da 350+

Ta hanyar Paxful, za ka iya fara kasuwancinka cikin mintuna ƙalilan. Ƙirƙiri tayi na Bitcoin naka, sanya mizanin riba, sannan ka samar da tsari keɓantacce na jawo hankalin kwastomomi domin haɓaka ribarka. Ka yi rajista da mu a yau sannan ka ƙirƙiri tayinka na farko.*

Yi mini rajista!
 • Akwatin da yake nuna abubuwa da dama a Paxful.

  Tarin abubuwan da suka dace domin gudanar da kasuwancinka, tayinka, da ƙididdigar al'amuranka

 • Akwatin da yake nuna babban tushsen bayanin mai asusu na Paxful.

  Sama da masu asusu miliyan 6 da suka yi rajista a faɗin duniya

 • Akwatin da yake nuna dillalan da suka yi rijista da dama a Paxful.

  An samu amincewar sama da dillalen Bitcoin 12,000 da suka yi rajista

 • Akwatin hira mai ɗauke da tayi mai kyau daga Paxful.

  Tallafi wadatacce domin gudanar da kasuwanci cikin walwala

Allon dillalin Paxful yana nuna zane-zane masu amfani, bayanan kasuwancin da ke gudana da kuma matsayin tantancewar dillali. Allon dillalin Paxful yana nuna zane-zane masu amfani, bayanan kasuwancin da ke gudana da kuma matsayin tantancewar dillali.

Kawo Bitcoin ɗinka kan Paxful ka sayar domin samun riba

 • Hanyoyin biyan kuɗi 350+
 • Kuɗin harƙalla 0-2%
 • Taimako na musamman ga dillalai masu gudanar da kasuwanci da yawa
 • Damar ƙididdigar harƙalloli da riba
 • Shirin haɗi domin ɗaukar sababbin dillalar saboda ka bunƙasa kasuwancinka

Gudanar da kasuwanci a kan Paxful sannan ka fara harƙallar fasahar hada-hadar kuɗi

Farashin Bitcoin na yanzu: 
Wani mutum yana nuna tayin kasuwancin Bitcoin da yake so a fuskar na'ura.

1. Ƙirƙiri ko ka nemo tayi

Za ka iya bincikowa ko ka ƙirƙiri tayi na saye ko sayar da Bitcoin. Sanya farashinka, nemo abokin kasuwanci, sannan ka gudanar da harƙallarka ta farko a yau.

Wani mutum yana zaɓen hoton da zai sanya a furofayil ɗin asusunsa na Paxful.

2. Gina furofayil ɗinka

Samu masu saye ta hanyar kammala tantancewa, ɗora hoton furofayil, tare da tara tsokaci masu kyau. Daɗewa kana gudanar da kasuwanci tsabtatacce na ƙara ƙimarka sannan yana taimakawa wajen samun amincewar kwastomomi gare ka.

Mace da namiji suna murmushi na jin daɗin nasarar yin kasuwanci a Paxful.

3. Gudanar da kasuwanci domin ka samu riba

Sayi da araha, ka sayar da daraja. Wannan shi ne sirrin bunƙasar kasuwanci, kuma mun yarda da hakan. Samu ƙarin bayani game da al'amuran da suka shafi gudanar da kasuwanci a kan Paxful, daga sashen taimakonmu.

Hoto mai nuna manhajar Paxful a waya tare da mashigar shafi domin sauke ta a kan wayoyi masu fasahar iOS da Android.

Kada labarai su wuce ka, a kowane lokaci, a ko'ina

Kada ka yi taraddadin kasuwanci za su wuce ka, ko za ka rasa saƙonni daga kwastomomi. Paxful na da sauƙin amfani a kan dukkannin na'urori. A koyaushe manhajojinmu na iOS da Android za su taimaka wajen tabbatar da cewa komai na tafiya daidai.

An samu amincewar sama da dillalen Bitcoin 12,000 da suka yi rajista

 • Kareninsf zanen hoton mai asusu

  Kareninsf

  Paxful vendor - USA

  Paxful is a wonderful place to buy and sell Bitcoin! I started trading as a small hobby, but I'm now addicted to selling Bitcoin. I love how helpful and welcoming the Paxful community is. I also like that Paxful's dynamic support team is always available in a heartbeat if needed.

 • MaineBitcoin zanen hoton mai asusu

  MaineBitcoin

  Paxful vendor - Maine, USA

  Being a paxful vendor has been great. Support is always responsive and helpful, and best of all I've been able to help many new Bitcoin users get some of their first Bitcoin. It's always rewarding to be the first on-ramp to the currency of the future.

A man introducing and explaining Paxful affiliate program to his friend. A man introducing and explaining Paxful affiliate program to his friend.

Samu ƙarin riba ta hanyar amfani da Shirin Haɗi na Paxful

An ƙirƙiri Shirin Haɗi na Paxful domin taimaka maka wajen samun ƙarin riba ta hanyar gayyato abokanka, 'yan uwanka, da ma wasu mutane na daban zuwa kafarmu.

Riba ta Nan Take ga Kowane Kasuwanci:

 • 50% na kuɗin Matakin haɗi na 1 ɗinka
 • 10% na kuɗin Matakin haɗi na 2 ɗinka wanda tsarin haɗinsu suka biya
Duba ƙari

* Ka fahimta kuma ka amince cewa Paxful ba ta samar da shawara ta shari'a, haraji, ko sanya hannun jari, sannan idan har akwai buƙatar hakan, za ka tuntuɓi masana a matakin karan kanka kafin amfani da kafar Paxful ta harƙallar mutum-zuwa-mutum, sannan kafin zamowa dillali. Yana da kyau ka tuna cewa, abin da ya faru a baya ba shi ke nuna abin da zai faru nan gaba ba. Paxful ba ta ba da garanti ko wani alƙawari game da faruwar wani abu ba ko sakamakon da za a samu bayan an zamo dillali a Paxful, sannan ka gane kuma ka aminta da cewa kai da kanka ne ka yanke shawarar amfani da kafar Paxful ta harƙallar mutum-zuwa-mutum. Ka fahimta kuma ka amince cewa babu wani alhaki da ya rataya a kanmu game da wannan hukunci naka. Ka fahimta kuma ka aminta da cewa babu wani abu da zai sa amfanin da kake yi da kafar Paxful ta mutum-zuwa-mutum ko zamantowar da ka yi dillali ya samar da wata dangantaka da ta shafi bayar da shawara game da sanya hannun jari.