Q. Me ake nufi da hanyoyin biyan kuɗi?

Ana sayen Bitcoin ta hanyoyi da dama.
Muna kiran su da "hanyoyin biyan kuɗi." Duk wani abin da mutum zai karɓa yayin da aka sayi Bitcoin a wurinsa, to ya kasance hanyar biyan kuɗi. Muna ba da dama ga mambobi daga dukkannin ɓangarorin dukiya domin su ƙirƙiri hanyoyin biyan kuɗinsu ta hanyar tambayar ƙarin bayani game da hanyar biyan kuɗin cikin hanya mai sauƙi. Haɗakar ƙure adaka ne!

Danna kan hanyar biyan kuɗi domin kallon cikakken bayani da ƙa'idoji.