Mallaki lalitar bitcoin mai cike da tsaro a kyauta

Hanya mai sauƙi da tsaro da za ka iya saye, sayarwa, turawa, da adana Bitcoin ɗinka.

Mallaki lalitar bitcoin a kyauta

Mallaki lalitar bitcoin mai cike da tsaro a kyauta

Ƙarin bayani

Lalitar Bitcoin wadda za ka amince da ita

Sama da mutane miliyin 3 sun yi amfani da lalitar Paxful inda a ƙalla an yi harƙallar turawa da karɓar BTC da ya kai 40,000. Ƙwaƙƙwaran tsarin tsaro da take da shi ya sa ta zamanto ɗaya daga cikin lalitocin da aka fi aminta da su a duniya - saboda haka, ba sai ka yi tunanin zaɓe tsakanin tsaro ko sauƙin lamari.

Lalitar Paxful ta kasance nagartacciya, mai tsaro, sannan mai sauƙin amfani a kan dukkannin na'urori. Cikin sauƙi za ka iya sanya kuɗi kai tsaye daga muhallin kasuwanci na mutum-zuwa-mutum, sannan ka tura ko ka karɓi Bitcoin ta hanyar danna madannai kaɗan kawai.

0% Babu kuɗin kamasho
6,000,000 Kwastomomi da suke farin ciki
+2,000,000 Lalitocin Paxful

Alfanu

Har yanzu ba ka tabbatar ba? Mun fahimta. Ga nan dalilan da ke nuna ya dace ka mallaki Lalitar Paxful.

Tsaro

A Paxful, mun ɗauki al'amarin tsaron kuɗinka da matuƙar muhimmanci. Tsattsauran matakan tantancewarmu da kuma abubuwan da ake buƙata game da kalmar sirri, suna taimakawa wajen tabbatar da cewa kai kaɗai ne ke iya kaiwa ga kuɗinka.

Damarmaki

More 'yancin damar amfani da sama da hanyoyi 300 na saye da sayar da Bitcoin. Muhallin kasuwancinmu na mutum-zuwa-mutum na haɗaka da mutane tamkar kai inda za ku gudanar da kasuwanci cikin tsaro da kwanciyar hankali.

'Yanci

Samu damar amfani da kuɗinka a ko'ina kuma a kowane lokaci. Madalla da ci gaba da intanet ya samar. Ba za ka yi hasarar kuɗinka ba ko da ka rabu da na'urarka.

Masu harƙalla da mu suna son mu!

Kalli abubuwan da sauran mutane za su faɗa game da mu.

Kamar yadda aka gani a...

Mallaki lalitar BItcoin ɗinka ta Paxful yanzu!

Gudanar da kasuwanci nan take sannan ka sayi Bitcoin yau ba tare da wata matsala ba!

il Yi rajista domin samun lalita a kyauta