Paxful na ba wa 'yan Filifin damar sayin Bitcoin a kan intanet a farashin mafi kyau da ya yiwu kuma ba tare da ƙarin cajin kuɗi ba. Musaya Peso na Filifin ɗinka zuwa Bitcoin (PHP zuwa BTC) ta yin amfani da GCash, Paymaya, Payoneer, da sauran sanannun hanyoyin biyan kuɗi.
Ba ka son fita daga gidanka? Babu damuwa, muna nan kan intanet! Samu farkon Bitcoin ɗinka ta shafin yanar-gizo ɗinmu ko ta hanyar manhajojinmu na iOS da Android. Sayi Bitcoin a Filifin nan da nan bayan ka tantance asusunka kuma biya a cikin PHP, USD, EUR, GBP, ko wasu sauran kuɗin ƙasa.
Ba kamar musanyen kuɗin intanet na yau da kullum ba, za ka sayi BTC ne daga amintattun 'yan kasuwa a muhallin kasuwancin Paxful. Wannan na nufin za ka zaɓa daga cikin jerin farashi da ake da su. Za ma ka iya bayyana a kan farashin da kake son sayen kowane BTC 1 (ko wani ɓangare na BTC). Paxful ce hanya mafi sauƙi na sayen kuɗin intanet. To me kake jira? Sayi Bitcoin a Philippines ta amfani da Paxful a yau!
Mai sayarwa | Biya da | Mafi ƙaranci—Mafi yawan adadi |
Mafi ƙaranci
a biya |
a biya
A kan dalar |
Farashin Kowane Bitcoin
Za ka iya sayen kowane adadi |
|
---|---|---|---|---|---|---|
BloomX
+1038
Kan intanet |
Taransifa ta Banki — Unionbank |
2,000.00-250,000.00 PHP | 2,000.00 PHP | $0.99 Sayi | Sayi | |
Click_To_Buy
+120
An gani 1 áwàa ago |
GCash — Fast release |
1,000.00-38,254.00 PHP | 1,000.00 PHP | $0.91 Sayi | Sayi | |
apryl
+1670
An gani minti 10 ago |
GCash — RELEASED IN JUST MINUTES |
1,000.00-100,000.00 PHP | 1,000.00 PHP | $0.91 Sayi | Sayi | |
LimberDory385
+380
An gani minti 29 ago |
GCash — Fast Transaction |
1,000.00-100,000.00 PHP | 1,000.00 PHP | $0.91 Sayi | Sayi | |
Sogeking_
+855
An gani minti 37 ago |
GCash — No Verification Needed |
1,000.00-100,821.00 PHP | 1,000.00 PHP | $0.91 Sayi | Sayi | |
JEA08
+175
An gani minti 6 ago |
GCash — FAST RELEASE |
999.00-50,000.00 PHP | 999.00 PHP | $0.91 Sayi | Sayi | |
PhoenixTrader
+715
An gani minti 7 ago |
GCash — INSTANT RELEASE TRUSTED |
566.00-12,598.00 PHP | 566.00 PHP | $0.91 Sayi | Sayi | |
WellaZone
+288
An gani 1 áwàa ago |
GCash — FAST TRANSACTION |
566.00-30,819.00 PHP | 566.00 PHP | $0.91 Sayi | Sayi | |
allan18
+487
An gani minti 3 ago |
Taransifa ta Banki — Unionbank PHP INSTAPAY |
5,000.00-8,795.00 PHP | 5,000.00 PHP | $0.91 Sayi | Sayi | |
Jan09
+165
An gani 1 áwàa ago |
GCash — Honest Fast Trader |
600.00-19,382.00 PHP | 600.00 PHP | $0.91 Sayi | Sayi | |
edith05
+200
An gani minti 24 ago |
Taransifa ta Banki — All PH Bank Instapay |
4,000.00-19,999.00 PHP | 4,000.00 PHP | $0.91 Sayi | Sayi | |
LethUsTrade
+575
An gani minti 3 ago |
GCash — instant release |
2,000.00-100,000.00 PHP | 2,000.00 PHP | $0.91 Sayi | Sayi | |
BeccQueen
+70
Kan intanet |
GCash — Fast release |
1,000.00-19,902.00 PHP | 1,000.00 PHP | $0.91 Sayi | Sayi | |
jujitsu
+776
An gani 1 áwàa ago |
GCash — ONLINE PAYMENT GCASH |
566.00-73,805.00 PHP | 566.00 PHP | $0.90 Sayi | Sayi | |
Jasonrf
+867
An gani 1 áwàa ago |
GCash — GCASH TOO FAST |
566.00-3,157.00 PHP | 566.00 PHP | $0.90 Sayi | Sayi | |
JQCler
+596
Kan intanet |
GCash — Release in just minutes |
565.00-34,903.00 PHP | 565.00 PHP | $0.90 Sayi | Sayi | |
LadyPinkTrader
+408
An gani minti 3 ago |
GCash — INSTANT RELEASE TRUSTED |
566.00-18,982.00 PHP | 566.00 PHP | $0.90 Sayi | Sayi | |
CryptoMeztizo01
+790
An gani minti 6 ago |
GCash — LEGIT FAST RELEASE PO 247 |
600.00-27,357.00 PHP | 600.00 PHP | $0.91 Sayi | Sayi | |
BriellePH
+33
Kan intanet |
GCash — FAST RELEASE |
1,000.00-50,000.00 PHP | 1,000.00 PHP | $0.91 Sayi | Sayi | |
BTCIncorporated
+153
An gani minti 2 ago |
Taransifa ta Banki — Unionbank |
10,000.00-15,438.00 PHP | 10,000.00 PHP | $0.89 Sayi | Sayi | |
Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar GCash a yau.
Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Taransifa ta Banki a yau.
Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Ronin : SLP a yau.
Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Ronin : AXS a yau.
Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Katin Kuɗin Amazon a yau.
Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Katin Kuɗin eBay a yau.
Paxful kasuwar Bitcoin ce ta Mutum zuwa Mutum wadda ke haɗa masu saye da masu sayarwa. Cikin sauƙi ka zaɓi hanyar da kake son yin amfani da ita wajen biyan kuɗi sannan ka rubuta adadin Bitcoins da kake so.
Manufarmu ita ce samar wa mutane masu ƙoƙarin aiki farfajiyar cin gajiyar aikinsu mai sauƙi, da adalci da tsaro. Sau da dama babbar matsalarmu ta shafi kuɗi ne, samun kuɗi da gudanar da shi. Mun duƙufa wajen taimaka wa mutanen domin yin amfani da damarmakinsu ta hanyar samar da farfajiyar gudanar da kasuwanci daga mutum zuwa mutum wadda duniya za ta amfana da shi. Paxful ya kasance PayPal + Uber sannan ya kasance Wall Street ga al'umma.
Taimaki sauran mutane a Filifins domin su samu Bitcoin wanda hakan zai sa ka samu BABBAR RIBA da ta kai 60% na kowane ciniki da aka yi. Fara sayarwa a biya ka ta asusun bankinka na cikin gida yanzu, duba bayanan da muka samar kyauta waɗanda za su maka jagoranci. Paxful na samun masu sayen Bitcoin 1000's daga Filifins a kowace rana.
Ka san mutane da yawa da ke son sayen Bitcoin a Filifins? Ta hanyar amfani da Shagon Bitcoin ɗinka da shirin Gayyata, za ka riƙa samun 2% na duk wani kasuwanci da aka gudanar har abada, ta hanyar tura liƙau kaɗai. Fara yanzu.