Sayi Bitcoin kai tsaye ta Meziko

Canza Peson ɗinka na Mexico (MXN) zuwa BTC a yau a kan Paxful, jagaba a muhallin kasuwancin Bitcoin na mutum-zuwa-mutum a duniya. Sayen BTC a kan Paxful ya ƙunshi abubuwa guda biyu: ya kasance mai sauƙin farashi sannan mai tsaro.

Tare da hanyoyin biyan kuɗi sama da 300 da za ka zaba daga gare su, za ka iya sayen Bitcoin a Mexico ta amfani da kusan duk abin da ka ga dama. Bugu da ƙari, ba za a caje ka ko sisi ba yayin sayen BTC. Ka gani ko? Yana da rahusa!

Sannan muna da tsarin tsaro mai inganci. Kasancewar muna da haɗin guiwa da manyan kamfanonin ƙididdigar blockchain, na'urarmu tana tabbatar da cea muhallin kasuwancin ya kasance cikin aminci tare da kare shi daga ɓata-gari da za su iya maka barazana. Fara a yau! Ƙirƙiri asusu, samu lalitar Bitcoin ɗinka ta kyauta, sannan ka fara kasuwanci!

Fitattun tayi Peso na Makziko a Meziko

Mai sayarwa Biya da Mafi ƙaranci

a biya

a biya

A kan dalar

Rockefugger +635
Kan intanet
Taransifa ta Banki TODOS LOS BANCOS
1,000.00 MXN $0.95 Sayi Sayi
ana buƙatar rasidi babu wasu mutane na daban kasuwancin da ke ƙarƙashin jagoranci
Aldec +352
An gani minti 13 ago
Taransifa ta Banki BBVA Bancomer HSBC OXXO
1,000.00 MXN $0.80 Sayi Sayi
ana buƙatar rasidi biyan kuɗi ta kan intanet kasuwancin da ke ƙarƙashin jagoranci
MichCripto +43
Kan intanet
Taransifa ta Banki TODOS LOS BANCOS
400.00 MXN $0.85 Sayi Sayi
ana buƙatar rasidi babu wasu mutane na daban kasuwancin da ke ƙarƙashin jagoranci
Aldec +352
An gani minti 13 ago
Katin Kuɗin Amazon Compra BTC con Amazon
1,000.00 MXN $0.50 Sayi Sayi
ainihin katuna ana buƙatar rasidi
SheenPiapiac335 +24
An gani 1 áwàa ago
PayPal PayPal trader
207.00 MXN $0.56 Sayi Sayi
babi ciniki
PrettyCod293 +26
An gani 1 áwàa ago
PayPal Trade PayPal
207.00 MXN $0.56 Sayi Sayi
babi ciniki
Ericeriggar +1680
An gani minti 31 ago
Taransifa ta Banki BBVA Bancomer STP OXXO
1,000.00 MXN $0.59 Sayi Sayi
ana buƙatar rasidi kasuwancin da ke ƙarƙashin jagoranci
prettyqueen868 +78
An gani 2 áwàa ago
PayPal release right away
629.00 MXN $0.62 Sayi Sayi
Neymar4 +40
Kan intanet
PayPal INSTANT RELEASE
3,000.00 MXN $0.71 Sayi Sayi
ba a buƙatar rasidi ba a buƙatar tantancewa biyan kuɗi ta kan intanet
PetitePika148 +429
Kan intanet
PayPal Fast trade
7,000.00 MXN $0.73 Sayi Sayi
abokai da 'yan'uwa
Rashimillo +107
An gani minti 58 ago
PayPal Instant release
1,600.00 MXN $0.77 Sayi Sayi
babu wasu mutane na daban babi ciniki
Aldec +352
An gani minti 13 ago
OXXO Libero al instante
900.00 MXN $0.79 Sayi Sayi
ana buƙatar rasidi
Pavel_1986 +102
Kan intanet
OXXO Libero al instante
205.00 MXN $0.80 Sayi Sayi
CoinerMX +412
An gani minti 3 ago
Taransifa ta Banki Any Mexican Bank
1,000.00 MXN $0.80 Sayi Sayi
ana buƙatar rasidi biyan kuɗi ta kan intanet kasuwancin da ke ƙarƙashin jagoranci
KosherBatis89 +273
An gani minti 29 ago
Saka Kuɗi ta Banki 7 Eleven Farm Guadalajara
300.00 MXN $0.92 Sayi Sayi
kuɗi hannu kaɗai
CoinerMX +412
An gani minti 3 ago
OXXO Third party accepted
1,000.00 MXN $0.80 Sayi Sayi
kuɗi hannu kaɗai
CoinerMX +412
An gani minti 3 ago
Saka Kuɗi ta Banki Third party accepted
1,000.00 MXN $0.80 Sayi Sayi
kuɗi hannu kaɗai
Aldec +352
An gani minti 13 ago
Saka Kuɗi ta Banki BANCOMER OXXO SPEI TRANSF
1,000.00 MXN $0.81 Sayi Sayi
ba a buƙatar tantancewa biyan kuɗi ta kan intanet
Generalmwalimu +11
An gani 1 áwàa ago
PayPal
313.00 MXN $0.83 Sayi Sayi
Kryptoamigo +481
An gani minti 13 ago
OXXO Libero al instante
1,000.00 MXN $0.84 Sayi Sayi
ana buƙatar rasidi

Fitattun hanyoyin biyan kuɗi a Meziko

Taransifa ta Banki

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Taransifa ta Banki a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Taransifa ta Banki

OXXO

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar OXXO a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar OXXO

PayPal

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar PayPal a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar PayPal

Katin Kuɗin Neosurf

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Katin Kuɗin Neosurf a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Katin Kuɗin Neosurf

Katin Kuɗin Amazon

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Katin Kuɗin Amazon a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Katin Kuɗin Amazon

Saka Kuɗi ta Banki

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Saka Kuɗi ta Banki a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Saka Kuɗi ta Banki

Mene ne Paxful?

Paxful kasuwar Bitcoin ce ta Mutum zuwa Mutum wadda ke haɗa masu saye da masu sayarwa. Cikin sauƙi ka zaɓi hanyar da kake son yin amfani da ita wajen biyan kuɗi sannan ka rubuta adadin Bitcoins da kake so.

Manufarmu ita ce samar wa mutane masu ƙoƙarin aiki farfajiyar cin gajiyar aikinsu mai sauƙi, da adalci da tsaro. Sau da dama babbar matsalarmu ta shafi kuɗi ne, samun kuɗi da gudanar da shi. Mun duƙufa wajen taimaka wa mutanen domin yin amfani da damarmakinsu ta hanyar samar da farfajiyar gudanar da kasuwanci daga mutum zuwa mutum wadda duniya za ta amfana da shi. Paxful ya kasance PayPal + Uber sannan ya kasance Wall Street ga al'umma.

Shin zan iya sayar da Bitcoin a kan Paxful?

Taimaki sauran mutane a Meziko domin su samu Bitcoin wanda hakan zai sa ka samu BABBAR RIBA da ta kai 60% na kowane ciniki da aka yi. Fara sayarwa a biya ka ta asusun bankinka na cikin gida yanzu, duba bayanan da muka samar kyauta waɗanda za su maka jagoranci. Paxful na samun masu sayen Bitcoin 1000's daga Meziko a kowace rana.

Ƙirƙiri asusu ka fara sayarwa

Samu Rabano Cikin Sauƙi

Ka san mutane da yawa da ke son sayen Bitcoin a Meziko? Ta hanyar amfani da Shagon Bitcoin ɗinka da shirin Gayyata, za ka riƙa samun 2% na duk wani kasuwanci da aka gudanar har abada, ta hanyar tura liƙau kaɗai. Fara yanzu.