Sayi Bitcoin kai tsaye ta Bosnia and Herzegovina

Paxful na kan gaba a matsayin wurin sayen Bitcoin nan take ta hanyar kowace hanyar biyan kuɗi. Yanzu za ka iya kasuwancin Bitcoin da kowace hanayr biyan kuɗi cikin hanyar mai sauri, sauƙi da tsaro wanda Paxful ya samar.

Sanya hannu jari a Bitcoin cikin sauƙi da tsaro. Paxful ya kasance wuri mafi kyau na saye, sayarwa da tura Bitcoin ta sama da hanyoyi 300 na biyan Bitcoin da suka hada da turawa ta banki, katunan kuɗi, Paypal, Western Union, Monygram, keɓaɓɓen katin bankinka da sauransu da yawa!

Fitattun tayi Maki ɗin Bosnia and Herzegovina da za a iya Canzawa a Bosnia and Herzegovina

Mai sayarwa Biya da Mafi ƙaranci

a biya

a biya

A kan dalar

inzenjer +60
An gani 2 áwàa ago
Taransifa ta Banki Sve banke u BiH
$ 21.00 BAM $$ 0.92 Sayi Sayi
ana buƙatar rasidi biyan kuɗi ta kan intanet babu wasu mutane na daban kasuwancin da ke ƙarƙashin jagoranci
MightyGrouse687 +12
Kan intanet
PayPal INSTANT RELEASE
$ 185.00 BAM $$ 0.80 Sayi Sayi
ana buƙatar rasidi ba a buƙatar tantancewa

Fitattun hanyoyin biyan kuɗi a Bosnia and Herzegovina

Taransifa ta Banki

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Taransifa ta Banki a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Taransifa ta Banki

PayPal

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar PayPal a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar PayPal

Skrill

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Skrill a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Skrill

Katin Debit/Credit na Visa

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Katin Debit/Credit na Visa a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Katin Debit/Credit na Visa

KOWANE Katin Credit/Debit

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar KOWANE Katin Credit/Debit a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar KOWANE Katin Credit/Debit

Paysafecard

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Paysafecard a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Paysafecard

Mene ne Paxful?

Paxful kasuwar Bitcoin ce ta Mutum zuwa Mutum wadda ke haɗa masu saye da masu sayarwa. Cikin sauƙi ka zaɓi hanyar da kake son yin amfani da ita wajen biyan kuɗi sannan ka rubuta adadin Bitcoins da kake so.

Manufarmu ita ce samar wa mutane masu ƙoƙarin aiki farfajiyar cin gajiyar aikinsu mai sauƙi, da adalci da tsaro. Sau da dama babbar matsalarmu ta shafi kuɗi ne, samun kuɗi da gudanar da shi. Mun duƙufa wajen taimaka wa mutanen domin yin amfani da damarmakinsu ta hanyar samar da farfajiyar gudanar da kasuwanci daga mutum zuwa mutum wadda duniya za ta amfana da shi. Paxful ya kasance PayPal + Uber sannan ya kasance Wall Street ga al'umma.

Shin zan iya sayar da Bitcoin a kan Paxful?

Taimaki sauran mutane a Bosnia and Herzegovina domin su samu Bitcoin wanda hakan zai sa ka samu BABBAR RIBA da ta kai 60% na kowane ciniki da aka yi. Fara sayarwa a biya ka ta asusun bankinka na cikin gida yanzu, duba bayanan da muka samar kyauta waɗanda za su maka jagoranci. Paxful na samun masu sayen Bitcoin 1000's daga Bosnia and Herzegovina a kowace rana.

Ƙirƙiri asusu ka fara sayarwa

Samu Rabano Cikin Sauƙi

Ka san mutane da yawa da ke son sayen Bitcoin a Bosnia and Herzegovina? Ta hanyar amfani da Shagon Bitcoin ɗinka da shirin Gayyata, za ka riƙa samun 2% na duk wani kasuwanci da aka gudanar har abada, ta hanyar tura liƙau kaɗai. Fara yanzu.