Sayi Bitcoin kai tsaye ta Barbados

Jagaba a muhallin kasuwancin Bitcoin na mutum-zuwa-mutum yanzu tana gudanar da harƙallolinta a Barbados! Barka da zuwa Paxful, guri mafi inganci na canja Dalarka ta Barbados (BDS) zuwa BTC cikin farashi mai rahusa.

Sayi duk adadin da ka ga dama na Bitcoin a kan Paxful ta amfani da hanyoyin biyan kuɗi sama da 300 da ake sa su a yankinka, kamar Taransifa ta Banki, Payoneer, Katin Kuɗin Amazon, Western Union, ko kowanne katin credit ko debit.

Ƙirƙiri asusunka na Paxful yau domin samun lalitar Bitcoin ta kyauta. Idan kana da wata tambaya ko damuwa, tawagarmu ta taimakon kwastomomi da ke aiki 24/7 za ta yi farin cikin taimakon ka. Yi rajista yanzu domin fara cin gajiyar mashahuran tayin Bitcoin da ke yankinku.

Fitattun tayi Dalar Barbados a Barbados

Mai sayarwa Biya da Mafi ƙaranci

a biya

a biya

A kan dalar

prettyqueen888 +362
An gani minti 21 ago
PayPal
60.00 BBD $0.62 Sayi Sayi
ba a buƙatar rasidi ba a buƙatar tantancewa babu wasu mutane na daban
Boss_Sang +0
An gani yanzu
PayPal Instant Release
20.00 BBD $0.85 Sayi Sayi
abokai da 'yan'uwa
Bitcoin73Global +7
An gani minti 3 ago
PayPal friends and family
20.00 BBD $0.81 Sayi Sayi
ba a buƙatar rasidi biyan kuɗi ta kan intanet abokai da 'yan'uwa
NATALIE_S +0
An gani 1 áwàa ago
PayPal INSTANT RELEASE
400.00 BBD $0.80 Sayi Sayi
babi ciniki
SuperCotinga717 +0
An gani minti 42 ago
PayPal INSTANT RELEASE
200.00 BBD $0.80 Sayi Sayi
babi ciniki

Fitattun hanyoyin biyan kuɗi a Barbados

Taransifa ta Banki

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Taransifa ta Banki a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Taransifa ta Banki

Payoneer

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Payoneer a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Payoneer

PayPal

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar PayPal a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar PayPal

KOWANE Katin Credit/Debit

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar KOWANE Katin Credit/Debit a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar KOWANE Katin Credit/Debit

Katin Kuɗin OneVanilla VISA/MasterCard

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Katin Kuɗin OneVanilla VISA/MasterCard a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Katin Kuɗin OneVanilla VISA/MasterCard

WeChat Pay

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar WeChat Pay a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar WeChat Pay

Mene ne Paxful?

Paxful kasuwar Bitcoin ce ta Mutum zuwa Mutum wadda ke haɗa masu saye da masu sayarwa. Cikin sauƙi ka zaɓi hanyar da kake son yin amfani da ita wajen biyan kuɗi sannan ka rubuta adadin Bitcoins da kake so.

Manufarmu ita ce samar wa mutane masu ƙoƙarin aiki farfajiyar cin gajiyar aikinsu mai sauƙi, da adalci da tsaro. Sau da dama babbar matsalarmu ta shafi kuɗi ne, samun kuɗi da gudanar da shi. Mun duƙufa wajen taimaka wa mutanen domin yin amfani da damarmakinsu ta hanyar samar da farfajiyar gudanar da kasuwanci daga mutum zuwa mutum wadda duniya za ta amfana da shi. Paxful ya kasance PayPal + Uber sannan ya kasance Wall Street ga al'umma.

Shin zan iya sayar da Bitcoin a kan Paxful?

Taimaki sauran mutane a Barbados domin su samu Bitcoin wanda hakan zai sa ka samu BABBAR RIBA da ta kai 60% na kowane ciniki da aka yi. Fara sayarwa a biya ka ta asusun bankinka na cikin gida yanzu, duba bayanan da muka samar kyauta waɗanda za su maka jagoranci. Paxful na samun masu sayen Bitcoin 1000's daga Barbados a kowace rana.

Ƙirƙiri asusu ka fara sayarwa

Samu Rabano Cikin Sauƙi

Ka san mutane da yawa da ke son sayen Bitcoin a Barbados? Ta hanyar amfani da Shagon Bitcoin ɗinka da shirin Gayyata, za ka riƙa samun 2% na duk wani kasuwanci da aka gudanar har abada, ta hanyar tura liƙau kaɗai. Fara yanzu.