Sayi Bitcoin kai tsaye ta Austria

Harƙar kuɗin intanet na ƙara haɓaka a yankin Turai la'akari da yadda adadin kasuwancin da ake gudanarwa ke ƙara yawa cikin 'yan watanni da suka gabata. Ko da kana da shirin amfani da Bitcoin ne domin wasu dalilai na gwaji, adana dukiya, ko wani abu na daban, ba ka makara ba wajen shiga tsarin kawo sauyi a harkar hada-hadar kuɗi.

A kan Paxful, sayen BItcoin a Ostireliya abu ne mai sauƙi da rashin matsala kasancewar ba za ka biya wasu kuɗin caji ba sannan kana da damar zaɓe daga cikin hanyoyin biyan kuɗi sama da 300 domin tura kuɗi. Kasantuwar akwai ƙasurguman matakan tsaro sannan ana bin matakin Sanin Abokin Kasuwanci wanda ke taimaka waje nesanta mutanen da suka kasance abin zargi daga muhallin kasuwancin, mun tabbatar da cewa za ka sayi Bitcoin ne a muhalli mai tsaro.

Ƙirƙiri asusunka na Paxful a yau domin sayen BTC ɗinka a karon farko.

Fitattun tayi Yuro a Austria

Mai sayarwa Biya da Mafi ƙaranci

a biya

a biya

A kan dalar

GroovyTope403 +245
Kan intanet
PayPal hi i am online
50.00 EUR $0.90 Sayi Sayi
abokai da 'yan'uwa
Ferdykim1 +368
An gani 4 áwàa ago
PayPal INSTANT RELEASE
100.00 EUR $0.81 Sayi Sayi
ba a buƙatar tantancewa biyan kuɗi ta kan intanet
Tabby_Crypto +90
An gani 4 áwàa ago
PayPal Instant release
50.00 EUR $0.82 Sayi Sayi
ba a buƙatar rasidi
Mikemuigz +158
An gani 5 áwàa ago
PayPal Instant release
30.00 EUR $0.82 Sayi Sayi
abokai da 'yan'uwa
Murika +29
Kan intanet
PayPal Instant release
50.00 EUR $0.82 Sayi Sayi
ba a buƙatar rasidi
Spark2019 +280
An gani minti 11 ago
Western Union Fast Release
500.00 EUR $0.82 Sayi Sayi
ana buƙatar rasidi
Cherara +98
An gani 1 áwàa ago
PayPal Honesty and trustworthy
20.00 EUR $0.82 Sayi Sayi
ba a buƙatar tantancewa biyan kuɗi ta kan intanet
kibeyano +105
Kan intanet
PayPal after successful cashout
10.00 EUR $0.81 Sayi Sayi
biyan kuɗi ta kan intanet abokai da 'yan'uwa
chacha2009 +325
An gani 4 áwàa ago
PayPal Instant Release
40.00 EUR $0.81 Sayi Sayi
Nyamburasteve27 +113
An gani 2 áwàa ago
PayPal Instant release
9.00 EUR $0.82 Sayi Sayi
beast2121 +221
An gani minti 6 ago
PayPal INSTANT
10.00 EUR $0.81 Sayi Sayi
ba a buƙatar rasidi biyan kuɗi ta kan intanet abokai da 'yan'uwa
Andykipz +130
An gani minti 1 ago
PayPal Immediate release
25.00 EUR $0.81 Sayi Sayi
ba a buƙatar rasidi abokai da 'yan'uwa
K_Frankline +527
An gani minti 32 ago
Western Union Bank Release in 10Mins
50.00 EUR $0.81 Sayi Sayi
ana buƙatar rasidi
Breezybo +417
An gani 1 áwàa ago
PayPal instantly release
15.00 EUR $0.81 Sayi Sayi
ba a buƙatar rasidi babi ciniki
sambu001 +341
Kan intanet
PayPal instant release
150.00 EUR $0.81 Sayi Sayi
ba a buƙatar tantancewa biyan kuɗi ta kan intanet
Everlynemacharia +365
Kan intanet
Western Union quick
18.00 EUR $0.81 Sayi Sayi
babi ciniki
Faysy01 +160
An gani 10 áwàa ago
PayPal INSTANT RELEASE
50.00 EUR $0.82 Sayi Sayi
ba a buƙatar tantancewa
AlmightyKaii +1181
An gani minti 26 ago
SEPA SEPA ALL EUROPEAN BANKS
50.00 EUR $0.82 Sayi Sayi
ana buƙatar katin shaida biyan kuɗi ta kan intanet babu wasu mutane na daban
maina16 +1458
An gani minti 43 ago
PayPal instant release fnf
15.00 EUR $0.80 Sayi Sayi
biyan kuɗi ta kan intanet
Binderchel +224
Kan intanet
Western Union Instant release
30.00 EUR $0.83 Sayi Sayi
babi ciniki

Fitattun hanyoyin biyan kuɗi a Austria

PayPal

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar PayPal a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar PayPal

Taransifa ta Banki

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Taransifa ta Banki a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Taransifa ta Banki

Revolut

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Revolut a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Revolut

KOWANE Katin Credit/Debit

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar KOWANE Katin Credit/Debit a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar KOWANE Katin Credit/Debit

Western Union

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Western Union a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Western Union

SEPA

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar SEPA a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar SEPA

Mene ne Paxful?

Paxful kasuwar Bitcoin ce ta Mutum zuwa Mutum wadda ke haɗa masu saye da masu sayarwa. Cikin sauƙi ka zaɓi hanyar da kake son yin amfani da ita wajen biyan kuɗi sannan ka rubuta adadin Bitcoins da kake so.

Manufarmu ita ce samar wa mutane masu ƙoƙarin aiki farfajiyar cin gajiyar aikinsu mai sauƙi, da adalci da tsaro. Sau da dama babbar matsalarmu ta shafi kuɗi ne, samun kuɗi da gudanar da shi. Mun duƙufa wajen taimaka wa mutanen domin yin amfani da damarmakinsu ta hanyar samar da farfajiyar gudanar da kasuwanci daga mutum zuwa mutum wadda duniya za ta amfana da shi. Paxful ya kasance PayPal + Uber sannan ya kasance Wall Street ga al'umma.

Shin zan iya sayar da Bitcoin a kan Paxful?

Taimaki sauran mutane a Austria domin su samu Bitcoin wanda hakan zai sa ka samu BABBAR RIBA da ta kai 60% na kowane ciniki da aka yi. Fara sayarwa a biya ka ta asusun bankinka na cikin gida yanzu, duba bayanan da muka samar kyauta waɗanda za su maka jagoranci. Paxful na samun masu sayen Bitcoin 1000's daga Austria a kowace rana.

Ƙirƙiri asusu ka fara sayarwa

Samu Rabano Cikin Sauƙi

Ka san mutane da yawa da ke son sayen Bitcoin a Austria? Ta hanyar amfani da Shagon Bitcoin ɗinka da shirin Gayyata, za ka riƙa samun 2% na duk wani kasuwanci da aka gudanar har abada, ta hanyar tura liƙau kaɗai. Fara yanzu.