Ɗan jira yayin da muke ƙoƙarin nemo maka tayi da suka fi aminci.

Sell to

Get paid with

js.rate_per_crypto.usdc

Yadda ake Sayar da USD Coin a kan Paxful

Paxful yana sauƙaƙa ma duk masu sabon koyo da kuma gwanayen su cim ma 'yancin sha'anin kuɗi. kuma tun da mu wani muhallin kasuwancin na mutum-zuwa-mutum ne, za ka iya sayar da USD Coin (USDC) kai tsaye zuwa ga miliyoyin masu asusu a ko'ina a duniya ba tare da buƙatar tsangayoyi ko kamfanoni na banki ba!

Ga nan abubuwan da kake buƙar aikatawa:

Kafin ka samu damar fara sayar da USD Coin, dole ne da fari ka fara ƙirƙira da tantance asusunka na Paxful ko ka shiga cikin asusunka wanda da ma ka mallaka. Da zarar ka shiga, kawai ka bi waɗannan matakai:

  1. Saita sharuɗɗanka - Ƙudurci adadi mafi iyakanci na USD Coin da kake son sayarwa sannan ka zaɓi hanyar biyan kuɗin da kake so. Sannan za ka iya sanya nau'in kuɗin da ka fi so da kuma wurin da kake idan ka ga dama.
  2. Nemo tayi - Da zarar ka sanya dokokinka, ka danna Nemo Tayi domin kallon jerin tayi waɗanda za ka iya zaɓa daga ciki.
  3. Duba tayi - Kada ka manta, ka duba dukkannin muhimman bayanai da suka shafi mai saye waɗanda suka haɗa da matsayin tantancewarsa, adadin kasuwanci da ya yi nasarar kammalawa, da kuma tsokacin da wasu masu asusu suka rubuta game da shi, kafin ka yanke hukuncin mu'amala da shi.
  4. Start the trade - If you find a reputable buyer, click Sell. to review the terms and conditions set by the buyer. If you agree, enter the amount of %1s you’re willing to trade and click Sell Now. This then brings you to a live trade chat and temporarily transfers your %1s to our secure escrow.
  5. Kammala kasuwancin: Da zarar ka karɓi biyan kuɗi ɗin da kuma mai saye ya cim ma burinsu na kasuwancin, za ka iya saki USD Coin ɗin daga adana zuwa lalitarsu. Haka kuma za ka iya saukar da rasita na jama'a idan kana son ajiye wani naɗi na cinikin.
  6. Rubuta tsokaci - Kada ka manta da rubuta tsokaci game da abokin kasuwancinka bayan nasarar kammala kasuwancin.

Duba namu Sashen Samun Ilimi don ƙara koyo game da yadda ake sayar da https://paxful.com/ha/list-crypto-buy-sell-ad nan take. Haka kuma wataƙila ka ƙirƙiri wani tayi idan kana son saita sharuɗɗa ko umurnun kasuwanci na kanka. Kada ka ƙi tuntuɓi tawagarmu taimako idan kana da wasu tambayoyi. Ji daɗin gudanar da kasuwanci!