shirin tsara na paxful

shirin kasuwancin mutane

Gayyato Mutane da Yawa Domin Samun Bitcoin

Manufar Paxful ita ce samar da 'yancin hada-hadar kuɗi ga kowa, sannan Shirinmu na Tsara shi ne kayan aikinka domin tabbatar da yiwuwar hakan. Shigo cikin tafiyarmu, ka gabatar da kuɗin intanet ga mutanen da ke tare da kai domin ka samu BTC da ya kai darajar Dalar Amurka 2000 ko sama da haka ta hanyar waɗanda ka gayyato.

Yi Amfani Da Fasaharka Ta Kasuwanci

Gayyato mutane zuwa Paxful abu ne mai sauƙi da za ka iya yi cikin nishaɗi. Duba waɗannan alfanu da za ka samu yayin da ka taimaka wajen yaɗa batun kuɗin intanet ga al'ummarka:

shirin tsara na paxful
TSARA
Gayyato mutane 7
shirin tsara na paxful
WAKILI
Gayyato mutane 20
shirin tsara na paxful
ABOKI
Gayyato mutane 100
Samu Dalar Amurka 5 ga Kowace Gayyata
Ladar Gayyata
Taimako na Musamman
Baji a Kan Furofayil Ɗinka
Kyaututtuka A-kai-a-kai
Haskaka Tayi don Tallatawa
Ƙarin Masu Bibiyar Ka
Tallan Hajar Paxful
Zaƙaƙurin Manajan Asusu
Fara Gwada Sababbin Fasali da Kayayyaki
Samu Dalar Amurka 150 daga BTC a Kowace Wata

Ta Yaya Zan Iya Zamowa Tsara?

Turo da buƙata. Za mu duba ta. Idan komai ya kasance daidai, to ka zama an gama!

shirin tsara na paxful

Kasance Cikin Tafiyar

Abokan harƙallarmu sun fito ne daga sassa daban-daban na duniya.

Bi Mu a Kafar Twitter da Instagram!