Ɗauki Paxful zuwa duk wurin da za ka je ta amfani da manhajar wayarka

Ka tura, ka karɓa, sannan ka gudanar da kasuwancin Bitcoin duk wuri da ka je ta amfani da manhajar waya ta lalitar Paxful. Sarrafa harkalar BTC ɗinka sannan ka bibiyi kasuwancinka a kowane lokaci.

Ɗauki hoton Lambar QR ɗin ko ka sauƙe daga app store:

content-illustration content-illustration
content-illustration

Fasali

  • Tura sannan ka karɓi Bitcoin a keɓantacciyar lalitarka ta kuɗin intanet
  • Bibiyi kasuwancinka da ke gudana a kan Paxful domin sanin matsayin harƙallolinka na baya-bayan nan yayin da kake saye da sayar da Bitcoin
  • Sanya Tsari na Musamman a Furofayil ɗin Lalitarka ta Paxful yadda mutanen da ke gudanar da harƙalla da kai za su san da kai suke tare
  • Cikin tsaro ka adana Bitcoin ɗinka da ka sha wahala kafin samu sannan ka riƙa duba balas ɗinka nan take
  • Tura adireshin lalitar Bitcoin ɗinka ko hoton QR zuwa ga sauran 'yan kasuwa da abokai
  • Samu sababbin bayanai game da farashin canjin Bitcoin zuwa sanannen kuɗi a duk lokacin da kake so
  • Samu sanarwar kan waya game da kasuwancinka da tayinka
  • Ka kasa kaiwa ga Google Pay? Danna nan domin koyon yadda za ka yi