Shin za mu iya zama abokai?

Shiga cikin jerin Masu amfani da Paxful

Mu haɗu a kafafen sada zumunta, za mu riƙa samar muku bayanai game da abubuwan da ke faruwa a kan Paxful da kuma duniyar intanet. Ga nan wurin da za ka samu tabbatattun akawun-akawun na kafafen sada zumuntarmu-sannan za mu sabunta wannan shafi ta hanyar ƙara duk wani sabo da muke da shi.

akawun-akawun na kafafen sada zumunta na paxful

Mu haɗu!

Samu haɗuwa da asusu guda ɗaya daga ƙasa, ko gaba ɗayansu!

akawun-akawun na kafafen sada zumunta na paxful

Mu tattauna Telegram

Mun buɗe zaurukan Telgram ga kowace ƙasa da muke gudanar da hada-hadarmu a can. Haɗu da mu a Telegram domin tattaunawa da mu da kuma wasu mutane ma'abota hulɗa da intanet cikin al'ummarka game da tunaninka na abin da ya shafi Paxful.

Tarukan kan intanet na Paxful

Kana son samun bayanai a-kai-a-kai game da sabbin abubuwa a kan Paxful da waɗanda suka shafi hada-hadar intanet? Tarukanmu na kan intanet hanya ce ta samar da ilimi mai faɗi domin ƙaruwarka.

akawun-akawun na kafafen sada zumunta na paxful