Sayin Bitcoin kai tsaye a Zimbabuwe

Paxful, jagaba a muhallin kasuwancin Bitcoin da mutane ke gudanarwa, yanzu na gudanar da harƙallolinta a Zimbabuwe. Yanzu za ka iya amfani da BTC domin kare dukiyarka daga faɗuwar daraja ko ka biya wani kuɗin harƙallar cikin gida.

Mun fahimci halin ƙuncin tattalin arziki da ƙasar ke fuskanta, hakan ne kuma ya sa muka samar da hanya mai sauƙi da kowane ɗan Zimbabuwe zai iya sayen Bitcoin nan take sannan cikin farashi mafi rahusa. Ba za a caje ka ko sisi ba yayin sayen BTC daga dillalenmu a cikin ƙasa ko a waje. Ba ka da asusun banki? Kada ka wahala kan wannan kasancewar kana da damar zaɓa daga cikin hanyoyin biyan kuɗi sama da 300 domin sayen kuɗinka na intanet, daga ciki akwai katunan kuɗi, Skrill, da Western Union.

Adana darajar kuɗinka a yau! Yi rajista da Paxful, mallaki lalitar Bitcoin ɗinka ta kyauta, sannan ka fara gudanar da kasuwanci!

Fitattun tayi Dalar Zimbabuwe a Zimbabuwe

Mai sayarwa Biya da Mafi ƙaranci

a biya

a biya

A kan dalar

chipaga +35
An gani 1 áwàa ago
EcoCash
3,220.00 ZWL $1.11 Sayi Sayi
Paxful 6
kym32 +237
An gani 2 áwàa ago
Mukuru Instant Release
10,000.00 ZWL $0.71 Sayi Sayi
Josied +2
An gani 1 áwàa ago
Taransifa ta Banki CABS
3,220.00 ZWL $1.11 Sayi Sayi
babi ciniki
munondowashe +138
An gani 3 áwàa ago
EcoCash
3,220.00 ZWL $1.11 Sayi Sayi
Paxful 6
munondowashe +138
An gani 3 áwàa ago
Taransifa ta Banki Zimbabwe banks only ZIPIT
3,220.00 ZWL $1.11 Sayi Sayi
Paxful 6
Wemadeyou +5
An gani 1 áwàa ago
EcoCash
3,220.00 ZWL $1.11 Sayi Sayi
ZazzyLeafbird225 +0
Kan intanet
EcoCash Ecocash
3,220.00 ZWL $1.11 Sayi Sayi
ana buƙatar rasidi biyan kuɗi ta kan intanet banki iri guda kawai
Paywyze +58
An gani minti 40 ago
Taransifa ta Banki Any Zimbabwe Bank zipit
3,220.00 ZWL $1.11 Sayi Sayi
ana buƙatar rasidi ana buƙatar katin shaida babu wasu mutane na daban
Wemadeyou +5
An gani 1 áwàa ago
Taransifa ta Banki ZB bank
3,220.00 ZWL $1.11 Sayi Sayi
mikechikosi +55
An gani minti 11 ago
Taransifa ta Banki Any Zimbabwean bank
3,220.00 ZWL $1.11 Sayi Sayi
Paxful 6
chipaga +35
An gani 1 áwàa ago
Taransifa ta Banki Zimbabwean Banks Only
3,220.00 ZWL $1.11 Sayi Sayi
Paxful 6
prettyqueen888 +407
An gani 3 áwàa ago
PayPal
10,856.00 ZWL $0.63 Sayi Sayi
bayyanannun katuna kawai babu wasu mutane na daban
J_Crypto +115
Kan intanet
Mukuru mukuru to mpesa
3,220.00 ZWL $0.64 Sayi Sayi
biyan kuɗi ta kan intanet
hustlermik +246
Kan intanet
Mukuru PROMPT RELEASE
3,520.00 ZWL $0.69 Sayi Sayi
biyan kuɗi ta kan intanet
Reborn66 +159
An gani 1 áwàa ago
EcoCash Fast and reliable
17,000.00 ZWL $0.71 Sayi Sayi
biyan kuɗi ta kan intanet Paxful 6
mikechikosi +55
An gani minti 11 ago
EcoCash Fast release
3,220.00 ZWL $1.11 Sayi Sayi
pm_Coinfly +269
Kan intanet
Mukuru MUKURU TO MPESA
3,500.00 ZWL $0.71 Sayi Sayi
biyan kuɗi ta kan intanet
Coinhorse +446
Kan intanet
Mukuru Honest and reliable
3,220.00 ZWL $0.71 Sayi Sayi
biyan kuɗi ta kan intanet
Kay_vo +132
Kan intanet
Mukuru instant release to mpesa
30,000.00 ZWL $0.75 Sayi Sayi
ba a buƙatar tantancewa biyan kuɗi ta kan intanet
mikechikosi +55
An gani minti 11 ago
Mukuru Mukuru
3,220.00 ZWL $0.77 Sayi Sayi

Fitattun hanyoyin biyan kuɗi a Zimbabuwe

EcoCash

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar EcoCash a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar EcoCash

Taransifa ta Banki

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Taransifa ta Banki a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Taransifa ta Banki

PayPal

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar PayPal a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar PayPal

Katin Kuɗin Amazon

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Katin Kuɗin Amazon a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Katin Kuɗin Amazon

Mukuru

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Mukuru a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Mukuru

AirTM

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar AirTM a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar AirTM

Mene ne Paxful?

Paxful kasuwar Bitcoin ce ta Mutum zuwa Mutum wadda ke haɗa masu saye da masu sayarwa. Cikin sauƙi ka zaɓi hanyar da kake son yin amfani da ita wajen biyan kuɗi sannan ka rubuta adadin Bitcoins da kake so.

Manufarmu ita ce samar wa mutane masu ƙoƙarin aiki farfajiyar cin gajiyar aikinsu mai sauƙi, da adalci da tsaro. Sau da dama babbar matsalarmu ta shafi kuɗi ne, samun kuɗi da gudanar da shi. Mun duƙufa wajen taimaka wa mutanen domin yin amfani da damarmakinsu ta hanyar samar da farfajiyar gudanar da kasuwanci daga mutum zuwa mutum wadda duniya za ta amfana da shi. Paxful ya kasance PayPal + Uber sannan ya kasance Wall Street ga al'umma.

Shin zan iya sayar da Bitcoin a kan Paxful?

Taimaki sauran mutane a Zimbabuwe domin su samu Bitcoin wanda hakan zai sa ka samu BABBAR RIBA da ta kai 60% na kowane ciniki da aka yi. Fara sayarwa a biya ka ta asusun bankinka na cikin gida yanzu, duba bayanan da muka samar kyauta waɗanda za su maka jagoranci. Paxful na samun masu sayen Bitcoin 1000's daga Zimbabuwe a kowace rana.

Ƙirƙiri asusu ka fara sayarwa

Samu Rabano Cikin Sauƙi

Ka san mutane da yawa da ke son sayen Bitcoin a Zimbabuwe? Ta hanyar amfani da Shagon Bitcoin ɗinka da shirin Gayyata, za ka riƙa samun 2% na duk wani kasuwanci da aka gudanar har abada, ta hanyar tura liƙau kaɗai. Fara yanzu.