Sayi Bitcoin a Amurka nan take!

Paxful, lamba ɗaya a muhallin kasuwancin Bitcoin da mutane ke gudanarwa a duniya, tana shirye da ta taimaka maka wajen canja Dalarka ta Amurka zuwa BTC.

Samu BTC ɗinka cikin farashi mai rahusa a kan Paxful, inda ba a cajar ko sisi daga mai wurin masu saye. Zaɓi tayin da ya fi burge ka daga cikin dubban waɗanda ake da su na amintattun masu sayarwarmu, sannan ka more zaɓin da kake da shi a kasuwancin sakamakon hanyoyi sama da 300 da za ka iya biyan kuɗin BTC ɗin da ka saya.

Bayan damar da kake da ita na samun BTC cikin sauƙi, mun yi aiki tuƙuru domin samar da muhallin kasuwanci mai aminci ga masu amfani da kafarmu. An tantance dillalenmu sosai domin su rinƙa nuna tayi masu inganci ga duk wanda yake son sayen BTC. Shiga cikin tafiyar! Ƙirƙiri asusu, mallaki lalitar Bitcoin ɗinka ta kyauta, sannan ka sayi Bitcoin a yau!

Fitattun tayi Dalar Amurka a Amurka (USA)

Mai sayarwa Biya da Mafi ƙaranci

a biya

a biya

A kan dalar

FestalSandfish491 +16
An gani minti 4 ago
PayPal INSTANT RELEASE
100.00 USD $1.02 Sayi Sayi
abokai da 'yan'uwa
Hilkon +147
Kan intanet
PayPal
70.00 USD $0.85 Sayi Sayi
abokai da 'yan'uwa
Mosesmark +26
An gani 1 áwàa ago
PayPal
80.00 USD $0.85 Sayi Sayi
Wainaina_Ke +174
An gani minti 9 ago
Western Union Instant release
20.00 USD $0.85 Sayi Sayi
ba a buƙatar rasidi ba a buƙatar tantancewa babu wasu mutane na daban
TrimRivuline621 +486
An gani 2 áwàa ago
PayPal Instant release
100.00 USD $0.85 Sayi Sayi
babi ciniki abokai da 'yan'uwa
Holybreeze254 +291
An gani 9 áwàa ago
Western Union Cash pick up MPESA
50.00 USD $0.85 Sayi Sayi
CHAIN_BUCKS +314
An gani 12 áwàa ago
PayPal fast trades
30.00 USD $0.85 Sayi Sayi
abokai da 'yan'uwa
Rogaro +3042
Kan intanet
PayPal INSTANT RELEASE
70.00 USD $0.85 Sayi Sayi
abokai da 'yan'uwa
princeroni64 +605
Kan intanet
PayPal Instant Release
17.00 USD $0.85 Sayi Sayi
ba a buƙatar tantancewa
XenialMooneye193 +57
An gani minti 23 ago
PayPal LONG TERM VENDOR
30.00 USD $0.85 Sayi Sayi
abokai da 'yan'uwa
WizikidKE +146
Kan intanet
PayPal Honest
30.00 USD $0.85 Sayi Sayi
abokai da 'yan'uwa
markuskrypto +545
An gani minti 5 ago
PayPal
150.00 USD $0.85 Sayi Sayi
ba a buƙatar rasidi biyan kuɗi ta kan intanet
Jontetraders +613
Kan intanet
PayPal
30.00 USD $0.85 Sayi Sayi
ba a buƙatar rasidi biyan kuɗi ta kan intanet abokai da 'yan'uwa
Maicon254 +546
An gani 4 áwàa ago
PayPal Fast and reliable
50.00 USD $0.85 Sayi Sayi
ba a buƙatar rasidi ba a buƙatar tantancewa abokai da 'yan'uwa
Allanwalker +75
An gani 1 áwàa ago
PayPal No negotiations
35.00 USD $0.85 Sayi Sayi
ba a buƙatar rasidi babu wasu mutane na daban abokai da 'yan'uwa
Muhoro +589
An gani minti 1 ago
PayPal instant payouti
10.00 USD $0.85 Sayi Sayi
ba a buƙatar rasidi ba a buƙatar tantancewa abokai da 'yan'uwa
Mighty_Traders +291
Kan intanet
PayPal Fast release
80.00 USD $0.85 Sayi Sayi
ba a buƙatar rasidi abokai da 'yan'uwa
Skaikruvi +221
An gani 2 áwàa ago
PayPal Release in seconds
50.00 USD $0.85 Sayi Sayi
jaspha +124
An gani minti 1 ago
PayPal Fast Instant release
10.00 USD $0.85 Sayi Sayi
ba a buƙatar tantancewa abokai da 'yan'uwa
Bon21 +102
Kan intanet
PayPal Instant Release
50.00 USD $0.85 Sayi Sayi
abokai da 'yan'uwa

Fitattun hanyoyin biyan kuɗi a Amurka (USA)

Zelle Pay

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Zelle Pay a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Zelle Pay

Western Union

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Western Union a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Western Union

Cash app

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Cash app a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Cash app

PayPal

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar PayPal a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar PayPal

ApplePay

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar ApplePay a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar ApplePay

Taransifa ta Banki

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Taransifa ta Banki a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Taransifa ta Banki

Mene ne Paxful?

Paxful kasuwar Bitcoin ce ta Mutum zuwa Mutum wadda ke haɗa masu saye da masu sayarwa. Cikin sauƙi ka zaɓi hanyar da kake son yin amfani da ita wajen biyan kuɗi sannan ka rubuta adadin Bitcoins da kake so.

Manufarmu ita ce samar wa mutane masu ƙoƙarin aiki farfajiyar cin gajiyar aikinsu mai sauƙi, da adalci da tsaro. Sau da dama babbar matsalarmu ta shafi kuɗi ne, samun kuɗi da gudanar da shi. Mun duƙufa wajen taimaka wa mutanen domin yin amfani da damarmakinsu ta hanyar samar da farfajiyar gudanar da kasuwanci daga mutum zuwa mutum wadda duniya za ta amfana da shi. Paxful ya kasance PayPal + Uber sannan ya kasance Wall Street ga al'umma.

Shin zan iya sayar da Bitcoin a kan Paxful?

Taimaki sauran mutane a Amurka (USA) domin su samu Bitcoin wanda hakan zai sa ka samu BABBAR RIBA da ta kai 60% na kowane ciniki da aka yi. Fara sayarwa a biya ka ta asusun bankinka na cikin gida yanzu, duba bayanan da muka samar kyauta waɗanda za su maka jagoranci. Paxful na samun masu sayen Bitcoin 1000's daga Amurka (USA) a kowace rana.

Ƙirƙiri asusu ka fara sayarwa

Samu Rabano Cikin Sauƙi

Ka san mutane da yawa da ke son sayen Bitcoin a Amurka (USA)? Ta hanyar amfani da Shagon Bitcoin ɗinka da shirin Gayyata, za ka riƙa samun 2% na duk wani kasuwanci da aka gudanar har abada, ta hanyar tura liƙau kaɗai. Fara yanzu.