Yanzu jagaba a muhallin kasuwancin Bitcoin na mutum-zuwa-mutum tana gudanar da harƙallolinta a Uruguay! Yanzu za ka iya canja Peso Uruguayo (UYU) ɗinka zuwa BTC cikin sauƙi sannan nan take kuma cikin farashi mai rahusa.
You can buy Bitcoin in Uruguay using your personal computer, iOS, or Android devices, and at any time of the day. Pick one of more than 450 ways to pay for your Bitcoin, including popular ones such as Western Union, bank transfers, PayPal, gift cards, and a lot more.
Ya kamata kasuwancin Bitcoin ya kasance abu mai sauƙi sannan muna so ya zo maka har gadon kwana. Saboda haka kada ka yi jinkiri, ka ƙirƙiri asusunka a yau sannan ka duba dubban tayin Bitcoin a kan Paxful wanda ya kasance muhallin kasuwanci mai tsaro da aminci.
Mai sayarwa | Biya da | Mafi ƙaranci—Mafi yawan adadi |
Mafi ƙaranci
a biya |
a biya
A kan dalar |
Farashin Kowane Bitcoin
Za ka iya sayen kowane adadi |
|
---|---|---|---|---|---|---|
luiscarlos20563
+1236
An gani minti 1 ago |
PayPal — PAYPAL |
$ 450.00-$ 900.00 UYU | $ 450.00 UYU | $$ 0.76 Sayi | Sayi | |
ClearStarrySky03
+219
An gani minti 3 ago |
Western Union — Secured and reliable |
$ 3,000.00-$ 23,500.00 UYU | $ 3,000.00 UYU | $$ 0.77 Sayi | Sayi | |
ClearStarrySky03
+219
An gani minti 3 ago |
MoneyGram — Secured and reliable |
$ 5,000.00-$ 28,395.00 UYU | $ 5,000.00 UYU | $$ 0.77 Sayi | Sayi | |
ClearStarrySky03
+219
An gani minti 3 ago |
Remitly — Secured and reliable |
$ 3,760.00-$ 28,395.00 UYU | $ 3,760.00 UYU | $$ 0.77 Sayi | Sayi | |
Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Taransifa ta Banki a yau.
Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar PayPal a yau.
Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Katin Kuɗin OneVanilla VISA/MasterCard a yau.
Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Katin Kuɗin OneVanilla VISA/MasterCard
Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Katin Kuɗin AirBnb a yau.
Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar GCash a yau.
Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Katin Kuɗin Steam Wallet a yau.
Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Katin Kuɗin Steam Wallet
Paxful kasuwar Bitcoin ce ta Mutum zuwa Mutum wadda ke haɗa masu saye da masu sayarwa. Cikin sauƙi ka zaɓi hanyar da kake son yin amfani da ita wajen biyan kuɗi sannan ka rubuta adadin Bitcoins da kake so.
Manufarmu ita ce samar wa mutane masu ƙoƙarin aiki farfajiyar cin gajiyar aikinsu mai sauƙi, da adalci da tsaro. Sau da dama babbar matsalarmu ta shafi kuɗi ne, samun kuɗi da gudanar da shi. Mun duƙufa wajen taimaka wa mutanen domin yin amfani da damarmakinsu ta hanyar samar da farfajiyar gudanar da kasuwanci daga mutum zuwa mutum wadda duniya za ta amfana da shi. Paxful ya kasance PayPal + Uber sannan ya kasance Wall Street ga al'umma.
Taimaki sauran mutane a Uruguay domin su samu Bitcoin wanda hakan zai sa ka samu BABBAR RIBA da ta kai 60% na kowane ciniki da aka yi. Fara sayarwa a biya ka ta asusun bankinka na cikin gida yanzu, duba bayanan da muka samar kyauta waɗanda za su maka jagoranci. Paxful na samun masu sayen Bitcoin 1000's daga Uruguay a kowace rana.
Ka san mutane da yawa da ke son sayen Bitcoin a Uruguay? Ta hanyar amfani da Shagon Bitcoin ɗinka da shirin Gayyata, za ka riƙa samun 2% na duk wani kasuwanci da aka gudanar har abada, ta hanyar tura liƙau kaɗai. Fara yanzu.