Sayi Bitcoin kai tsaye ta Toki

Ɗaya daga cikin muhallan kasuwancin Bitcoin na mutum-zuwa-mutum da suka fi fice a duniya yanzu yana Turkey! Fara gudanar a harƙallarka ta kuɗin intanet cikin sauƙi a kan Paxful ta hanyar musanya Lira ɗinka na Turkey (TRY) zuwa BTC ta hanyoyi sama da 300, ciki har da katunan banki na credit da debit, taransifa na bankunan cikin gida da na ƙasa-da-ƙasa, katunan kuɗi, PayPal, da sauransu.

Bitcoin jeji ne ba a maka shinge, wanda hakan na nufin za ka iya sayen Bitcoin daga dubban masu 'yan kasuwa da aka tantance daga ɓangarori daban-daban na duniya - ba tare da cajar kuɗi ba a kan Paxful. Lalitar Bitcoin ɗinka ta Paxful ta kyauta tana da tsaro sosai, saboda haka za ka iya sanya ranka a inuwa kasancewar ka san da cewa kuɗinka na cikin tsaro.

Shin ka shirya wa duba damarmakin da suka shafi harkar BTC? Shiga cikin tafiyar 'yan kasuwan Bitcoin wanda kullum suke ƙara bunƙasa a Turkey ta hanyar ƙirƙirar asusunka na Paxful na kyauta a yau.

Fitattun tayi Lira na Turkish a Toki

Mai sayarwa Biya da Mafi ƙaranci

a biya

a biya

A kan dalar

TurkCoinsBtc +529
An gani minti 1 ago
Taransifa ta Banki Bütün Bankalar Papara
300.00 TRY $0.92 Sayi Sayi
ana buƙatar rasidi babu wasu mutane na daban kasuwancin da ke ƙarƙashin jagoranci
Ericeriggar +1446
An gani minti 55 ago
Taransifa ta Banki Ziraat Garanti kuveyt
2,000.00 TRY $0.90 Sayi Sayi
ana buƙatar rasidi kasuwancin da ke ƙarƙashin jagoranci
mrwho +116
An gani minti 9 ago
Taransifa ta Banki PAPARA Tüm BankalarALL
150.00 TRY $0.88 Sayi Sayi
biyan kuɗi ta kan intanet babu wasu mutane na daban kasuwancin da ke ƙarƙashin jagoranci
thoirem +279
Kan intanet
PayPal Instant release
138.00 TRY $0.83 Sayi Sayi
abokai da 'yan'uwa
Mistk +686
Kan intanet
PayPal instant release
200.00 TRY $0.82 Sayi Sayi
abokai da 'yan'uwa
OkTrade +1828
An gani minti 1 ago
KOWANE Katin Credit/Debit EASY FAST CREDIT CARD
1,300.00 TRY $0.77 Sayi Sayi
ana buƙatar katin shaida biyan kuɗi ta kan intanet
Haveny +5371
An gani minti 14 ago
Katin Kuɗin Xbox DAILY BUYER
138.00 TRY $0.64 Sayi Sayi
ba a buƙatar rasidi ana karɓar lambobin intanet ba a buƙatar tantancewa
direstraits +1520
Kan intanet
Katin Kuɗin Xbox En hızlı Xbox trader
138.00 TRY $0.57 Sayi Sayi
ana karɓar lambobin intanet
Miss_M +9
An gani minti 1 ago
Skrill Instant
600.00 TRY $0.84 Sayi Sayi
abokai da 'yan'uwa
ReadyWolffish29 +81
An gani 10 áwàa ago
PayPal Instant release
138.00 TRY $0.83 Sayi Sayi
babi ciniki abokai da 'yan'uwa
KAmericanah +232
An gani 6 áwàa ago
PayPal Instant Release
235.00 TRY $0.79 Sayi Sayi
abokai da 'yan'uwa
Cards_Trade +100
An gani 9 áwàa ago
Katin Kuɗin Xbox 1 minute release
138.00 TRY $0.53 Sayi Sayi
ba a buƙatar rasidi ana karɓar lambobin intanet ba a buƙatar tantancewa
rabbiit +81
An gani 9 áwàa ago
Katin Kuɗin Xbox
138.00 TRY $0.50 Sayi Sayi
ReforgedHoldings +948
An gani minti 50 ago
AdvCash Fast Transaction
138.00 TRY $0.95 Sayi Sayi
ana buƙatar rasidi biyan kuɗi ta kan intanet babu wasu mutane na daban
Hypercoins +1050
An gani minti 1 ago
AdvCash BEST OFFER FAST
138.00 TRY $0.93 Sayi Sayi
biyan kuɗi na waje abokai da 'yan'uwa da risidi
Heyconi +317
Kan intanet
Taransifa ta Intanet na Cikin Gida TURKISHBANKSMOSTBANKS
400.00 TRY $0.92 Sayi Sayi
biyan kuɗi ta kan intanet babu wasu mutane na daban
egancoin +2550
Kan intanet
AdvCash INSTANT PAYMENT
138.00 TRY $0.92 Sayi Sayi
ba a buƙatar tantancewa biyan kuɗi ta kan intanet
Hypercoins +1050
An gani minti 1 ago
Wise (TransferWise) BEST OFFER FAST
138.00 TRY $0.92 Sayi Sayi
ana buƙatar rasidi abokai da 'yan'uwa da risidi
hbkworks2 +2998
An gani 1 áwàa ago
Katin Kuɗin Google Play INSTANT RELEASE
138.00 TRY $0.91 Sayi Sayi
ba a buƙatar rasidi ana karɓar lambobin intanet ba a buƙatar tantancewa
OKHermit474 +271
An gani minti 2 ago
Katin Kuɗin Google Play Honest and fast
150.00 TRY $0.90 Sayi Sayi
ba a buƙatar rasidi ana karɓar lambobin intanet

Fitattun hanyoyin biyan kuɗi a Toki

Taransifa ta Banki

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Taransifa ta Banki a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Taransifa ta Banki

PayPal

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar PayPal a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar PayPal

KOWANE Katin Credit/Debit

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar KOWANE Katin Credit/Debit a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar KOWANE Katin Credit/Debit

Skrill

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Skrill a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Skrill

Katin Kuɗin Xbox

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Katin Kuɗin Xbox a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Katin Kuɗin Xbox

Katin Kuɗin PlayStation Network

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Katin Kuɗin PlayStation Network a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Katin Kuɗin PlayStation Network

Mene ne Paxful?

Paxful kasuwar Bitcoin ce ta Mutum zuwa Mutum wadda ke haɗa masu saye da masu sayarwa. Cikin sauƙi ka zaɓi hanyar da kake son yin amfani da ita wajen biyan kuɗi sannan ka rubuta adadin Bitcoins da kake so.

Manufarmu ita ce samar wa mutane masu ƙoƙarin aiki farfajiyar cin gajiyar aikinsu mai sauƙi, da adalci da tsaro. Sau da dama babbar matsalarmu ta shafi kuɗi ne, samun kuɗi da gudanar da shi. Mun duƙufa wajen taimaka wa mutanen domin yin amfani da damarmakinsu ta hanyar samar da farfajiyar gudanar da kasuwanci daga mutum zuwa mutum wadda duniya za ta amfana da shi. Paxful ya kasance PayPal + Uber sannan ya kasance Wall Street ga al'umma.

Shin zan iya sayar da Bitcoin a kan Paxful?

Taimaki sauran mutane a Toki domin su samu Bitcoin wanda hakan zai sa ka samu BABBAR RIBA da ta kai 60% na kowane ciniki da aka yi. Fara sayarwa a biya ka ta asusun bankinka na cikin gida yanzu, duba bayanan da muka samar kyauta waɗanda za su maka jagoranci. Paxful na samun masu sayen Bitcoin 1000's daga Toki a kowace rana.

Ƙirƙiri asusu ka fara sayarwa

Samu Rabano Cikin Sauƙi

Ka san mutane da yawa da ke son sayen Bitcoin a Toki? Ta hanyar amfani da Shagon Bitcoin ɗinka da shirin Gayyata, za ka riƙa samun 2% na duk wani kasuwanci da aka gudanar har abada, ta hanyar tura liƙau kaɗai. Fara yanzu.