Sayi Bitcoin kai tsaye ta Afirka ta Kudu

Paxful, jagaba a muhallin kasuwancin Bitcoin na mutum-zuwa-mutum a duniya, yanzu na gudanar da harƙallolinta a Afirka ta Kudu. Yanzu tana shirye da ta taimaka maka wajen canja Rand (ZAR) ɗinka zuwa BTC cikin tsaro. Masu amfani da Paxful a Afirka ta Kudu suna ƙara yawa sosai. A watan da ya gabata kawai, adadin kasuwancin da aka gudanar ya yi tashin gauron zabi zuwa BTC da ya kai darajar Dalar Amurka miliyan 2.5. Shiga cikin tafiyar ta hanyar ƙirƙirar asusunka tare da samun lalitar Bitcoin ɗinka ta kyauta a yau!

Mun ɗauki harƙar tsaro da matuƙar muhimmanci a nan Paxful, wanda hakan ne ya sa muka samar da tsarin tsaro mai nagarta domin ba wa lalitarka kariya daga duk wani ƙalubale. An samar da tsarin matakin tsaro na biyu domin ƙarin tsaro sannan akwai tarin taimakon kwastomomi da ke aiki 24/7 waɗanda a koyaushe suke shirye da su taimaka. Za ka iya sayen Bitcoin cikin kwanciyar hankali yayin da za mu taimaka wajen lura da dukiyarka da kuma tsaronta.

Koyaushe kana kan tafiye-tafiye? Wannan ba matsala ba ce! Ka sarrafa kuɗaɗenka a duk inda kake a kan Adroid ko iOS ɗinka ta hanyar sauke manyajarmu ta waya!

Fitattun tayi Rand na Afirka ta Kudu a Afirka ta Kudu

Mai sayarwa Biya da Mafi ƙaranci

a biya

a biya

A kan dalar

AwakeTiger7 +157
An gani minti 1 ago
PayPal Fast
400.00 ZAR $0.93 Sayi Sayi
Paxful 6
ZazzyLeafbird225 +0
An gani minti 58 ago
Taransifa ta Banki fnbabsastandardnedcap
500.00 ZAR $0.90 Sayi Sayi
ana buƙatar rasidi ana buƙatar katin shaida babu wasu mutane na daban
KAmericanah +182
An gani 1 áwàa ago
PayPal Instant Release
385.00 ZAR $0.79 Sayi Sayi
abokai da 'yan'uwa
Seundegs +792
An gani minti 4 ago
FNB E-WALLET FNB STB Nedbank Absa
400.00 ZAR $0.77 Sayi Sayi
ba a buƙatar tantancewa babu wasu mutane na daban Paxful 6
MaturePanther849 +173
An gani 4 áwàa ago
Saka Kuɗi ta Banki Standard banFNB EWALLET
200.00 ZAR $0.77 Sayi Sayi
PoshQueen_V +987
An gani minti 3 ago
FNB E-WALLET fnbstandardcapnedabsa
300.00 ZAR $0.77 Sayi Sayi
ana buƙatar rasidi
PoshQueen_V +987
An gani minti 3 ago
Saka Kuɗi ta Banki STD atm only or outlets
2,000.00 ZAR $0.74 Sayi Sayi
ana buƙatar rasidi kuɗi hannu kaɗai
PrimedWalrus897 +134
An gani minti 5 ago
Taransifa ta Banki NEDCAPITECFNB
2,000.00 ZAR $0.68 Sayi Sayi
biyan kuɗi ta kan intanet babi ciniki
prettyqueen888 +407
An gani minti 45 ago
PayPal release right away
431.00 ZAR $0.63 Sayi Sayi
bayyanannun katuna kawai ba a buƙatar tantancewa babu wasu mutane na daban
Chidic90 +164
An gani minti 5 ago
Taransifa ta Banki First National Bank
200.00 ZAR $0.59 Sayi Sayi
Mxciim +1
An gani 10 áwàa ago
FNB E-WALLET FIRST COME FIRST SERVE
200.00 ZAR $0.95 Sayi Sayi
biyan kuɗi ta kan intanet
Arabmoney23 +19
An gani 11 áwàa ago
Taransifa ta Banki Capitec bank
147.00 ZAR $0.95 Sayi Sayi
biyan kuɗi ta kan intanet
Theo025 +99
Kan intanet
Taransifa ta Banki FNB and Standard Bank
200.00 ZAR $0.91 Sayi Sayi
babu wasu mutane na daban babi ciniki Paxful 6
Jinny95 +5
An gani 15 áwàa ago
Taransifa ta Banki Capitec bank
149.00 ZAR $0.91 Sayi Sayi
kuɗi hannu kaɗai babi ciniki
JovialCombfish745 +1
An gani minti 46 ago
PayPal Instant realese
149.00 ZAR $0.91 Sayi Sayi
abokai da 'yan'uwa
Paywyze +61
An gani minti 26 ago
Taransifa ta Banki fnbabsastandardnedcap
1,000.00 ZAR $0.90 Sayi Sayi
ana buƙatar rasidi ana buƙatar katin shaida babu wasu mutane na daban
ZazzyLeafbird225 +0
An gani minti 58 ago
FNB E-WALLET fnbstandardnedcapabsa
500.00 ZAR $0.90 Sayi Sayi
ana buƙatar rasidi kuɗi hannu kaɗai babu wasu mutane na daban
Evans89 +315
An gani 15 áwàa ago
PayPal Release on withdrawal
300.00 ZAR $0.80 Sayi Sayi
AstuteSloth559 +74
An gani 1 áwàa ago
Taransifa ta Banki Thyme bank and standard
149.00 ZAR $0.83 Sayi Sayi
ana buƙatar rasidi babi ciniki
T_Bills +63
An gani minti 20 ago
Taransifa ta Banki ALL SA BANKS
500.00 ZAR $0.71 Sayi Sayi
ana buƙatar rasidi babi ciniki

Fitattun hanyoyin biyan kuɗi a Afirka ta Kudu

FNB E-WALLET

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar FNB E-WALLET a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar FNB E-WALLET

Taransifa ta Banki

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Taransifa ta Banki a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Taransifa ta Banki

Saka Kuɗi ta Banki

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Saka Kuɗi ta Banki a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Saka Kuɗi ta Banki

PayPal

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar PayPal a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar PayPal

Perfect Money

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Perfect Money a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Perfect Money

Katin Kuɗin Amazon

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Katin Kuɗin Amazon a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Katin Kuɗin Amazon

Mene ne Paxful?

Paxful kasuwar Bitcoin ce ta Mutum zuwa Mutum wadda ke haɗa masu saye da masu sayarwa. Cikin sauƙi ka zaɓi hanyar da kake son yin amfani da ita wajen biyan kuɗi sannan ka rubuta adadin Bitcoins da kake so.

Manufarmu ita ce samar wa mutane masu ƙoƙarin aiki farfajiyar cin gajiyar aikinsu mai sauƙi, da adalci da tsaro. Sau da dama babbar matsalarmu ta shafi kuɗi ne, samun kuɗi da gudanar da shi. Mun duƙufa wajen taimaka wa mutanen domin yin amfani da damarmakinsu ta hanyar samar da farfajiyar gudanar da kasuwanci daga mutum zuwa mutum wadda duniya za ta amfana da shi. Paxful ya kasance PayPal + Uber sannan ya kasance Wall Street ga al'umma.

Shin zan iya sayar da Bitcoin a kan Paxful?

Taimaki sauran mutane a Afirka ta Kudu domin su samu Bitcoin wanda hakan zai sa ka samu BABBAR RIBA da ta kai 60% na kowane ciniki da aka yi. Fara sayarwa a biya ka ta asusun bankinka na cikin gida yanzu, duba bayanan da muka samar kyauta waɗanda za su maka jagoranci. Paxful na samun masu sayen Bitcoin 1000's daga Afirka ta Kudu a kowace rana.

Ƙirƙiri asusu ka fara sayarwa

Samu Rabano Cikin Sauƙi

Ka san mutane da yawa da ke son sayen Bitcoin a Afirka ta Kudu? Ta hanyar amfani da Shagon Bitcoin ɗinka da shirin Gayyata, za ka riƙa samun 2% na duk wani kasuwanci da aka gudanar har abada, ta hanyar tura liƙau kaɗai. Fara yanzu.