Sayi Bitcoin a Singapore

Mataki na farko ga shiga duniyar hada-hadar kuɗin intanet mai sauƙi ce a yanzu tare da Paxful, ja-gaba a kasuwancin Bitcoin na mutum-da-mutum a duniyar yau. A yanzu, za ka iya canja kuɗinka na SGD kaitsaye zuwa BTC ta amfani da ɗan ƙanƙanin lokaci a kan kwamfutarka ko wayarka.

Da zarar ka ƙirƙiri asusu, to kana da damar samun Lalitar Bitcoin ta kyauta, a inda za ka iya kula da kuɗinka na intanet cikin sauƙi 24/7. Za ka kuma iya sauke shi a manhajar wayarka ta iOS ko Android, saboda haka za ka iya kasancewa da kuɗinka a duk inda kake son tafiya. Tattare da cikakken tsaron da muke samarwa da kuma neman tantance asusu na dole da muke yi a dandali, to kana iya samun yaƙinin cewa, ba abin da zai shafi kuɗinka. Ƙari da haka, masu kula da abokan hulɗarmu a shirye suke koyaushe su taimaka maka a kan kowace tambaya kake da ita.

To, ka shirya shiga hanyar da za ka samu la'adar samun kuɗi wadda ta dace? Shiga Paxful a yau, ka sayi Bitcoin a Singapore, sai ka kusantar da kanka ga samun 'yanci na kuɗi. Sai mun gan ka!

Fitattun tayi Dalar Singafo a Singafo

Mai sayarwa Biya da Mafi ƙaranci

a biya

a biya

A kan dalar

TETRAGRAMMATON +297
An gani minti 21 ago
Taransifa ta Banki TELL ME FOR EXTRA LIMIT
$ 200.00 SGD $$ 0.95 Sayi Sayi
ana buƙatar rasidi babu wasu mutane na daban kasuwancin da ke ƙarƙashin jagoranci
wuhan511688 +1542
An gani minti 2 ago
Katin Kuɗin iTunes Honest and fast
$ 100.00 SGD $$ 0.64 Sayi Sayi
katunan kuɗin kan intanet
zhangfan +1233
An gani minti 4 ago
Katin Kuɗin iTunes itunes SGD
$ 50.00 SGD $$ 0.70 Sayi Sayi
ba a buƙatar rasidi ainihin katuna
hrsyy792 +7972
Kan intanet
Katin Kuɗin iTunes Accept single card 900
$ 100.00 SGD $$ 0.70 Sayi Sayi
ainihin katuna
VividBandfish200 +2170
An gani minti 2 ago
Katin Kuɗin iTunes Honest and fast
$ 100.00 SGD $$ 0.70 Sayi Sayi
ainihin katuna
qC6866 +2089
Kan intanet
Katin Kuɗin iTunes Fast and Honest
$ 100.00 SGD $$ 0.70 Sayi Sayi
ainihin katuna
SHUANGXI +26884
Kan intanet
Katin Kuɗin iTunes I accept single 900 card
$ 100.00 SGD $$ 0.70 Sayi Sayi
katunan kuɗin kan intanet
ItunesGoogleSteamAmazon +21586
Kan intanet
Katin Kuɗin iTunes Fast transaction
$ 100.00 SGD $$ 0.70 Sayi Sayi
ba a buƙatar rasidi ainihin katuna
maxfg +24268
Kan intanet
Katin Kuɗin iTunes I accept a 900 card
$ 100.00 SGD $$ 0.69 Sayi Sayi
ba a buƙatar rasidi ainihin katuna an karɓi tarkardar biyan kuɗi
Jocelynxx +20687
Kan intanet
Katin Kuɗin iTunes FAST
$ 20.00 SGD $$ 0.69 Sayi Sayi
ainihin katuna
AwakeDempsey88 +8725
An gani minti 39 ago
Katin Kuɗin iTunes Honest and fast
$ 100.00 SGD $$ 0.69 Sayi Sayi
ainihin katuna ba a buƙatar tantancewa
Pizzu007 +540
An gani minti 6 ago
Katin Kuɗin iTunes SGD itunes gift cards
$ 50.00 SGD $$ 0.68 Sayi Sayi
ba a buƙatar rasidi ainihin katuna
cigarettes626 +1833
An gani minti 1 ago
Katin Kuɗin iTunes Quick release and trust
$ 100.00 SGD $$ 0.68 Sayi Sayi
ba a buƙatar rasidi ainihin katuna
NotedBittern935 +750
An gani 2 áwàa ago
Katin Kuɗin iTunes Quick honest
$ 100.00 SGD $$ 0.67 Sayi Sayi
ainihin katuna
DapperChough833 +873
An gani minti 59 ago
Katin Kuɗin iTunes Quick release with trust
$ 100.00 SGD $$ 0.67 Sayi Sayi
ba a buƙatar rasidi ainihin katuna
luck666 +463
An gani minti 1 ago
Katin Kuɗin iTunes Honest and fast
$ 50.00 SGD $$ 0.67 Sayi Sayi
ainihin katuna
SnapSparrow18 +6293
An gani minti 1 ago
Katin Kuɗin iTunes Honest and fast trading
$ 100.00 SGD $$ 0.63 Sayi Sayi
ba a buƙatar rasidi ainihin katuna biyan kuɗi ta kan intanet
Superlucky77777 +1170
An gani minti 1 ago
Katin Kuɗin iTunes Be honest and quick
$ 100.00 SGD $$ 0.71 Sayi Sayi
ba a buƙatar rasidi ainihin katuna
zhizun +73
An gani 23 áwàa ago
Katin Kuɗin iTunes
$ 15.00 SGD $$ 0.73 Sayi Sayi
ba a buƙatar rasidi ainihin katuna
28 +179
Kan intanet
Katin Kuɗin iTunes SGD
$ 30.00 SGD $$ 0.56 Sayi Sayi
babi ciniki

Fitattun hanyoyin biyan kuɗi a Singafo

Taransifa ta Banki

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Taransifa ta Banki a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Taransifa ta Banki

PayPal

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar PayPal a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar PayPal

Katin Kuɗin Steam Wallet

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Katin Kuɗin Steam Wallet a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Katin Kuɗin Steam Wallet

Katin Kuɗin Amazon

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Katin Kuɗin Amazon a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Katin Kuɗin Amazon

Katin Kuɗin iTunes

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Katin Kuɗin iTunes a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Katin Kuɗin iTunes

WeChat Pay

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar WeChat Pay a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar WeChat Pay

Mene ne Paxful?

Paxful kasuwar Bitcoin ce ta Mutum zuwa Mutum wadda ke haɗa masu saye da masu sayarwa. Cikin sauƙi ka zaɓi hanyar da kake son yin amfani da ita wajen biyan kuɗi sannan ka rubuta adadin Bitcoins da kake so.

Manufarmu ita ce samar wa mutane masu ƙoƙarin aiki farfajiyar cin gajiyar aikinsu mai sauƙi, da adalci da tsaro. Sau da dama babbar matsalarmu ta shafi kuɗi ne, samun kuɗi da gudanar da shi. Mun duƙufa wajen taimaka wa mutanen domin yin amfani da damarmakinsu ta hanyar samar da farfajiyar gudanar da kasuwanci daga mutum zuwa mutum wadda duniya za ta amfana da shi. Paxful ya kasance PayPal + Uber sannan ya kasance Wall Street ga al'umma.

Shin zan iya sayar da Bitcoin a kan Paxful?

Taimaki sauran mutane a Singafo domin su samu Bitcoin wanda hakan zai sa ka samu BABBAR RIBA da ta kai 60% na kowane ciniki da aka yi. Fara sayarwa a biya ka ta asusun bankinka na cikin gida yanzu, duba bayanan da muka samar kyauta waɗanda za su maka jagoranci. Paxful na samun masu sayen Bitcoin 1000's daga Singafo a kowace rana.

Ƙirƙiri asusu ka fara sayarwa

Samu Rabano Cikin Sauƙi

Ka san mutane da yawa da ke son sayen Bitcoin a Singafo? Ta hanyar amfani da Shagon Bitcoin ɗinka da shirin Gayyata, za ka riƙa samun 2% na duk wani kasuwanci da aka gudanar har abada, ta hanyar tura liƙau kaɗai. Fara yanzu.