Paxful in Russia

We're committed to growing global financial inclusion by making cryptocurrency trading easy, fair and safe. Due to international restrictions on certain geographies, government bodies, businesses or persons by which Paxful must abide, we're not always able to offer Paxful's popular platform in every region. At the moment, Paxful does not serve users in Russia. There are no individual exceptions being made, nor is a timeline available for the reversal of this decision.

Sanya hannu jari a Bitcoin cikin sauƙi da tsaro. Paxful ya kasance wuri mafi kyau na saye, sayarwa da tura Bitcoin ta sama da hanyoyi 300 na biyan Bitcoin da suka hada da turawa ta banki, katunan kuɗi, Paypal, Western Union, Monygram, keɓaɓɓen katin bankinka da sauransu da yawa!

Mene ne Paxful?

Paxful kasuwar Bitcoin ce ta Mutum zuwa Mutum wadda ke haɗa masu saye da masu sayarwa. Cikin sauƙi ka zaɓi hanyar da kake son yin amfani da ita wajen biyan kuɗi sannan ka rubuta adadin Bitcoins da kake so.

Manufarmu ita ce samar wa mutane masu ƙoƙarin aiki farfajiyar cin gajiyar aikinsu mai sauƙi, da adalci da tsaro. Sau da dama babbar matsalarmu ta shafi kuɗi ne, samun kuɗi da gudanar da shi. Mun duƙufa wajen taimaka wa mutanen domin yin amfani da damarmakinsu ta hanyar samar da farfajiyar gudanar da kasuwanci daga mutum zuwa mutum wadda duniya za ta amfana da shi. Paxful ya kasance PayPal + Uber sannan ya kasance Wall Street ga al'umma.