Paxful, one of the leading Bitcoin exchanges today, allows you to buy Bitcoin easily and securely. You can pay for your crypto in over 450 ways, including the top payment methods in Paraguay, such as bank transfer, Mercado Pago, PayPal, as well as gift cards and other mobile wallets.
Za ka iya sayen Bitcoin ba tare da an caje ka wasu kuɗi ba daga dubban 'yan kasuwan kuɗin intanet da ke ƙasarku da kuma ƙasashen ƙetare. Domin farawa, abin da kake buƙata kawai shi ne zaɓar tayi da ya kwanta maka a rai sannan ka zaɓi hanyar biyan kuɗin da ya fi maka sauƙi.
Ƙirƙiri asusunka na Paxful yanzu domin sayen Bitcoin a Paraguay a yau.
Mai sayarwa | Biya da | Mafi ƙaranci—Mafi yawan adadi |
Mafi ƙaranci
a biya |
a biya
A kan dalar |
Farashin Kowane Bitcoin
Za ka iya sayen kowane adadi |
|
---|---|---|---|---|---|---|
RoyalWhite
+97
An gani 9 áwàa ago |
Western Union — Fast and Secure |
$ 1,000,000.00-$ 9,881,683.00 PYG | $ 1,000,000.00 PYG | $$ 0.78 Sayi | Sayi | |
Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Taransifa ta Banki a yau.
Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar PayPal a yau.
Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar GCash a yau.
Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Katin Kuɗin Steam Wallet a yau.
Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Katin Kuɗin Steam Wallet
Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Katin Kuɗin Amazon a yau.
Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Katin Kuɗin Apple (Amurka kaɗai) a yau.
Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Katin Kuɗin Apple (Amurka kaɗai)
Paxful kasuwar Bitcoin ce ta Mutum zuwa Mutum wadda ke haɗa masu saye da masu sayarwa. Cikin sauƙi ka zaɓi hanyar da kake son yin amfani da ita wajen biyan kuɗi sannan ka rubuta adadin Bitcoins da kake so.
Manufarmu ita ce samar wa mutane masu ƙoƙarin aiki farfajiyar cin gajiyar aikinsu mai sauƙi, da adalci da tsaro. Sau da dama babbar matsalarmu ta shafi kuɗi ne, samun kuɗi da gudanar da shi. Mun duƙufa wajen taimaka wa mutanen domin yin amfani da damarmakinsu ta hanyar samar da farfajiyar gudanar da kasuwanci daga mutum zuwa mutum wadda duniya za ta amfana da shi. Paxful ya kasance PayPal + Uber sannan ya kasance Wall Street ga al'umma.
Taimaki sauran mutane a Paraguay domin su samu Bitcoin wanda hakan zai sa ka samu BABBAR RIBA da ta kai 60% na kowane ciniki da aka yi. Fara sayarwa a biya ka ta asusun bankinka na cikin gida yanzu, duba bayanan da muka samar kyauta waɗanda za su maka jagoranci. Paxful na samun masu sayen Bitcoin 1000's daga Paraguay a kowace rana.
Ka san mutane da yawa da ke son sayen Bitcoin a Paraguay? Ta hanyar amfani da Shagon Bitcoin ɗinka da shirin Gayyata, za ka riƙa samun 2% na duk wani kasuwanci da aka gudanar har abada, ta hanyar tura liƙau kaɗai. Fara yanzu.