Sayi Bitcoin kai tsaye ta Falastin

Paxful na kan gaba a matsayin wurin sayen Bitcoin nan take ta hanyar kowace hanyar biyan kuɗi. Yanzu za ka iya kasuwancin Bitcoin da kowace hanayr biyan kuɗi cikin hanyar mai sauri, sauƙi da tsaro wanda Paxful ya samar.

Sanya hannu jari a Bitcoin cikin sauƙi da tsaro. Paxful ya kasance wuri mafi kyau na saye, sayarwa da tura Bitcoin ta sama da hanyoyi 300 na biyan Bitcoin da suka hada da turawa ta banki, katunan kuɗi, Paypal, Western Union, Monygram, keɓaɓɓen katin bankinka da sauransu da yawa!

Fitattun tayi Dalar Amurka a Falastin

Mai sayarwa Biya da Mafi ƙaranci

a biya

a biya

A kan dalar

SafeBuzzard162 +8
An gani minti 3 ago
PayPal Honest and quick
$ 10.00 USD $$ 0.85 Sayi Sayi
babu wasu mutane na daban
Blueface187 +290
An gani minti 9 ago
PayPal Legit trustworthy
$ 200.00 USD $$ 0.59 Sayi Sayi
ba a buƙatar tantancewa abokai da 'yan'uwa
NewBigscale321 +24
An gani minti 10 ago
Katin Kuɗin Walmart Safe and honest
$ 10.00 USD $$ 0.94 Sayi Sayi
ba a buƙatar rasidi
TanThanh886 +36
Kan intanet
PayPal Honest and fast
$ 10.00 USD $$ 0.70 Sayi Sayi
babu wasu mutane na daban
SoothGrideye952 +185
An gani minti 30 ago
PayPal Fast Honest trader
$ 20.00 USD $$ 0.67 Sayi Sayi
Governor_Reen +34
An gani minti 30 ago
Taransifa ta Banki first centuary bank
$ 50.00 USD $$ 0.77 Sayi Sayi
ana buƙatar rasidi babu wasu mutane na daban kasuwancin da ke ƙarƙashin jagoranci
Lucky77777 +4613
An gani minti 4 ago
Katin Kuɗin Walmart 4020or5181
$ 100.00 USD $$ 0.74 Sayi Sayi
ana karɓar lambobin intanet
DapperNunlet567 +15
An gani minti 19 ago
PayPal INSTANT RELEASE
$ 60.00 USD $$ 1.02 Sayi Sayi
abokai da 'yan'uwa
FinerShark420 +10
Kan intanet
PayPal Instant release
$ 30.00 USD $$ 1.02 Sayi Sayi
ba a buƙatar tantancewa
JASON_32 +11
An gani minti 59 ago
PayPal RECOMMENDED
$ 150.00 USD $$ 1.02 Sayi Sayi
ba a buƙatar tantancewa
VitalSiamang605 +13
Kan intanet
PayPal Instant release
$ 10.00 USD $$ 1.02 Sayi Sayi
abokai da 'yan'uwa
ALBERTO_34 +11
An gani 1 áwàa ago
PayPal RECOMMENDED
$ 150.00 USD $$ 1.02 Sayi Sayi
ba a buƙatar tantancewa
JazzedPugbest +201
An gani minti 28 ago
PayPal Fast safe and reliable
$ 10.00 USD $$ 1.02 Sayi Sayi
abokai da 'yan'uwa
UtmostChub114 +11
An gani minti 1 ago
PayPal INSTANT RELEASE
$ 20.00 USD $$ 1.02 Sayi Sayi
abokai da 'yan'uwa
ReadyPiapia +18
An gani 1 áwàa ago
Paysafecard
$ 10.00 USD $$ 0.74 Sayi Sayi
ba a buƙatar rasidi
KemptEel189 +11
An gani minti 1 ago
PayPal Fast and legit
$ 30.00 USD $$ 1.02 Sayi Sayi
abokai da 'yan'uwa
OanhNguyen1005 +559
An gani minti 3 ago
Katin Kuɗin Walmart P2p GreenWmGobankTurbro
$ 55.00 USD $$ 0.77 Sayi Sayi
ba a buƙatar tantancewa
PrimedQuail85 +17
An gani 2 áwàa ago
PayPal instant release
$ 12.00 USD $$ 1.02 Sayi Sayi
abokai da 'yan'uwa
HaleAccentor955 +759
An gani minti 6 ago
Katin Kuɗin Walmart 4020r5181r5273r4143r4819
$ 100.00 USD $$ 0.74 Sayi Sayi
ainihin katuna ana buƙatar rasidi
SlinkyHoatzin712 +18
An gani 6 áwàa ago
PayPal Verified
$ 50.00 USD $$ 1.02 Sayi Sayi
ba a buƙatar rasidi abokai da 'yan'uwa

Fitattun hanyoyin biyan kuɗi a Falastin

Taransifa ta Banki

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Taransifa ta Banki a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Taransifa ta Banki

PayPal

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar PayPal a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar PayPal

Paysafecard

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Paysafecard a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Paysafecard

Katin Kuɗin Walmart

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Katin Kuɗin Walmart a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Katin Kuɗin Walmart

PIX

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar PIX a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar PIX

GCash

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar GCash a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar GCash

Mene ne Paxful?

Paxful kasuwar Bitcoin ce ta Mutum zuwa Mutum wadda ke haɗa masu saye da masu sayarwa. Cikin sauƙi ka zaɓi hanyar da kake son yin amfani da ita wajen biyan kuɗi sannan ka rubuta adadin Bitcoins da kake so.

Manufarmu ita ce samar wa mutane masu ƙoƙarin aiki farfajiyar cin gajiyar aikinsu mai sauƙi, da adalci da tsaro. Sau da dama babbar matsalarmu ta shafi kuɗi ne, samun kuɗi da gudanar da shi. Mun duƙufa wajen taimaka wa mutanen domin yin amfani da damarmakinsu ta hanyar samar da farfajiyar gudanar da kasuwanci daga mutum zuwa mutum wadda duniya za ta amfana da shi. Paxful ya kasance PayPal + Uber sannan ya kasance Wall Street ga al'umma.

Shin zan iya sayar da Bitcoin a kan Paxful?

Taimaki sauran mutane a Falastin domin su samu Bitcoin wanda hakan zai sa ka samu BABBAR RIBA da ta kai 60% na kowane ciniki da aka yi. Fara sayarwa a biya ka ta asusun bankinka na cikin gida yanzu, duba bayanan da muka samar kyauta waɗanda za su maka jagoranci. Paxful na samun masu sayen Bitcoin 1000's daga Falastin a kowace rana.

Ƙirƙiri asusu ka fara sayarwa

Samu Rabano Cikin Sauƙi

Ka san mutane da yawa da ke son sayen Bitcoin a Falastin? Ta hanyar amfani da Shagon Bitcoin ɗinka da shirin Gayyata, za ka riƙa samun 2% na duk wani kasuwanci da aka gudanar har abada, ta hanyar tura liƙau kaɗai. Fara yanzu.