Sayi Bitcoin kai tsaye ta Fakistan

Barka da zuwa Paxful, muhallin da za ka iya canja Rupee ɗinka na Fakistan (PKR) zuwa BTC cikin aminci. Yanzu muhallin kasuwancinmu da ya kasance jagaba a harƙallar Bitcoin na mutum-zuwa-mutum na gudanar da harkokinsa a Pakistan, sannan yana shirye da ya taimaka maka - ko dai ta fannin saye da sayarwar yau da kullum, taransifa na kuɗi, ko adana dukiya.

Duba dubban tayi da ake da su a kan kafarmu domin samun harƙallolin da suka fi dacewa saboda sayen BTC ɗinka - dukkansu ba za a caje ka kuɗin saye ba sannan za ka iya amfani da ɗaya daga cikin hanyoyin biyan kuɗi 300+. Sannan kasancewar akwai ƙwaƙƙaran tsaro, ka san da cewa dukiyarka tana cikin aminci.

Ƙirƙiri asusunka a yau, samu lalitar Bitcoin ɗinka ta kyauta, sayi BTC daga dubban amintattun masu sayarwarmu, sannan ka fara harƙallar kuɗin intanet gadan-gadan.

Fitattun tayi Rupee na Fakistan a Fakistan

Mai sayarwa Biya da Mafi ƙaranci

a biya

a biya

A kan dalar

Akashkhan99 +65
Kan intanet
JazzCash Under a minute
2,000.00 PKR $0.97 Sayi Sayi
Akashkhan99 +65
Kan intanet
Taransifa ta Banki Any bank jcash easypaisa
5,000.00 PKR $0.97 Sayi Sayi
ana buƙatar rasidi babi ciniki
SHAH_G +733
An gani minti 7 ago
Easypaisa Limited Easy paisa offer
1,700.00 PKR $0.59 Sayi Sayi
biyan kuɗi ta kan intanet
Rafay007 +336
An gani 1 áwàa ago
Taransifa ta Banki Askari hbl or all
1,689.00 PKR $0.58 Sayi Sayi
biyan kuɗi ta kan intanet babu wasu mutane na daban babi ciniki
younus2020 +188
An gani minti 5 ago
Taransifa ta Banki bank all
1,624.00 PKR $0.58 Sayi Sayi
ana karɓar lambobin intanet babi ciniki
Rafay007 +336
An gani 1 áwàa ago
Easypaisa 30Sec fast release trade
1,624.00 PKR $0.55 Sayi Sayi
ba a buƙatar tantancewa biyan kuɗi ta kan intanet babi ciniki
Rafay007 +336
An gani 1 áwàa ago
JazzCash SuperFast Speed Release
1,624.00 PKR $0.55 Sayi Sayi
biyan kuɗi ta kan intanet biyan kuɗi na waje
FaraAyyaz4 +97
An gani minti 26 ago
JazzCash Pay fast release fast
1,700.00 PKR $0.55 Sayi Sayi
babu wasu mutane na daban Paxful 6
Princess254 +79
Kan intanet
Skrill INSTANT RELEASE
16,000.00 PKR $0.55 Sayi Sayi
biyan kuɗi ta kan intanet
Ahmadrajpoot +8
An gani minti 53 ago
Taransifa ta Banki All Pakistan Bank
5,000.00 PKR $0.97 Sayi Sayi
babu wasu mutane na daban babi ciniki
SHAH_G +733
An gani minti 7 ago
JazzCash Jaz Cash
1,700.00 PKR $0.60 Sayi Sayi
ZunairaShafaqMux +2
An gani 1 rana ago
JazzCash Urgent offer
3,300.00 PKR $0.96 Sayi Sayi
babu wasu mutane na daban babi ciniki Paxful 6
CryptoShop2 +72
An gani minti 11 ago
Taransifa ta Banki Any bank
1,624.00 PKR $0.95 Sayi Sayi
ana buƙatar rasidi kuɗi hannu kaɗai biyan kuɗi ta kan intanet
Moonchohn24 +91
An gani minti 24 ago
Taransifa ta Banki Any Bank
1,624.00 PKR $0.95 Sayi Sayi
kuɗi hannu kaɗai Paxful 6
Ahmadrajpoot +8
An gani minti 53 ago
JazzCash Any
5,000.00 PKR $0.95 Sayi Sayi
Worldcoinmarket +2
An gani 7 áwàa ago
JazzCash Jazz Cash Easy paisa Bank
1,624.00 PKR $0.95 Sayi Sayi
kuɗi hannu kaɗai
Ahmadrajpoot +8
An gani minti 53 ago
Easypaisa Easypaisa Jazz cash
5,000.00 PKR $0.95 Sayi Sayi
Jani412 +6
An gani 1 áwàa ago
Easypaisa Janitrader912
1,750.00 PKR $0.95 Sayi Sayi
biyan kuɗi ta kan intanet
FaraAyyaz4 +97
An gani minti 26 ago
Easypaisa Easypesa
1,624.00 PKR $0.60 Sayi Sayi
kuɗi hannu kaɗai
mr08515 +10
An gani 3 áwàa ago
JazzCash
2,000.00 PKR $0.62 Sayi Sayi
ba a buƙatar tantancewa

Fitattun hanyoyin biyan kuɗi a Fakistan

Taransifa ta Banki

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Taransifa ta Banki a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Taransifa ta Banki

Easypaisa

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Easypaisa a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Easypaisa

Skrill

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Skrill a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Skrill

Payoneer

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Payoneer a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Payoneer

PayPal

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar PayPal a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar PayPal

JazzCash

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar JazzCash a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar JazzCash

Mene ne Paxful?

Paxful kasuwar Bitcoin ce ta Mutum zuwa Mutum wadda ke haɗa masu saye da masu sayarwa. Cikin sauƙi ka zaɓi hanyar da kake son yin amfani da ita wajen biyan kuɗi sannan ka rubuta adadin Bitcoins da kake so.

Manufarmu ita ce samar wa mutane masu ƙoƙarin aiki farfajiyar cin gajiyar aikinsu mai sauƙi, da adalci da tsaro. Sau da dama babbar matsalarmu ta shafi kuɗi ne, samun kuɗi da gudanar da shi. Mun duƙufa wajen taimaka wa mutanen domin yin amfani da damarmakinsu ta hanyar samar da farfajiyar gudanar da kasuwanci daga mutum zuwa mutum wadda duniya za ta amfana da shi. Paxful ya kasance PayPal + Uber sannan ya kasance Wall Street ga al'umma.

Shin zan iya sayar da Bitcoin a kan Paxful?

Taimaki sauran mutane a Fakistan domin su samu Bitcoin wanda hakan zai sa ka samu BABBAR RIBA da ta kai 60% na kowane ciniki da aka yi. Fara sayarwa a biya ka ta asusun bankinka na cikin gida yanzu, duba bayanan da muka samar kyauta waɗanda za su maka jagoranci. Paxful na samun masu sayen Bitcoin 1000's daga Fakistan a kowace rana.

Ƙirƙiri asusu ka fara sayarwa

Samu Rabano Cikin Sauƙi

Ka san mutane da yawa da ke son sayen Bitcoin a Fakistan? Ta hanyar amfani da Shagon Bitcoin ɗinka da shirin Gayyata, za ka riƙa samun 2% na duk wani kasuwanci da aka gudanar har abada, ta hanyar tura liƙau kaɗai. Fara yanzu.