Sayi Bitcoin a Kuwait

Samun wani ɓangare na Bitcoin Kuwait abu ne mai sauƙi, musamman a Paxful-kamfanin da yake jagora wajen musayar kuɗin crypto a duniya. A yanzu, za ka iya sauya kuɗinka na KWD zuwa kuɗin BTC a hanyar mafi sauri, wadda ta dace, kuma mai araha.

Creating an account on Paxful allows you to explore great trading opportunities that can bring you closer to financial freedom. With nearly 450 ways to buy Bitcoin from millions of traders in different parts of the world, you’ll surely get the most BTC out of your money.

Muna kuma bin dokokin KYC sannan da buƙatar kowane mai'asusu ya tantance asusunsa domin samar muku da yanayin kasuwanci mai tsaro wanda aka kiyaye. Masu kula da abokan hulɗarmu a shirye suke su taimaka 24/7, ko da kuna buƙatar taimako dangane da asusunku ko dandalinmu. Ya yi kama da wani abu da wataƙila kake da buƙata? Fara kasuwancinka na kuɗin crypto ka sayi Bitcoin a Kuwait a yau. Allah ya ba da sa'a!

Fitattun tayi Dinar na Kuwait a Kuwait

Mai sayarwa Biya da Mafi ƙaranci

a biya

a biya

A kan dalar

hpereyraesp +2588
An gani 1 áwàa ago
KOWANE Katin Credit/Debit NO EXTRA FEE
80.00 KWD $0.85 Sayi Sayi
FreeShark695 +48
An gani 4 áwàa ago
PayPal Trustworthy
20.00 KWD $0.85 Sayi Sayi
PayPal ɗin da aka tantance kawai abokai da 'yan'uwa
TRADE_WITH_BITCOIN_ITS_FUTURE +207
An gani 3 áwàa ago
PayPal VERIFIED BITCOIN KIOSK
10.00 KWD $0.84 Sayi Sayi
abokai da 'yan'uwa
kingmwas +21
An gani minti 5 ago
PayPal instant release
4.00 KWD $0.83 Sayi Sayi
ba a buƙatar tantancewa abokai da 'yan'uwa
DeepState_95 +34
An gani 1 áwàa ago
PayPal Instant Release
10.00 KWD $0.83 Sayi Sayi
ana buƙatar rasidi babu wasu mutane na daban abokai da 'yan'uwa
JustCrypt0 +83
An gani 2 áwàa ago
PayPal SWIFT TRADES
12.00 KWD $0.83 Sayi Sayi
abokai da 'yan'uwa
PKManu +329
An gani 1 áwàa ago
PayPal Instant release
4.00 KWD $0.83 Sayi Sayi
ba a buƙatar rasidi abokai da 'yan'uwa
Jerome79 +2075
An gani 4 áwàa ago
KOWANE Katin Credit/Debit VISA AND MASTERCARD
50.00 KWD $0.80 Sayi Sayi
ana buƙatar rasidi babu wasu mutane na daban
Membae +253
Kan intanet
PayPal Instant release
50.00 KWD $0.80 Sayi Sayi
abokai da 'yan'uwa
Wainaina_Ke +393
An gani 4 áwàa ago
PayPal Instant release
16.00 KWD $0.79 Sayi Sayi
PayPal ɗin da aka tantance kawai babu wasu mutane na daban abokai da 'yan'uwa
RoraKayla +96
An gani 2 áwàa ago
PayPal instant release
6.00 KWD $0.79 Sayi Sayi
abokai da 'yan'uwa
luiscarlos20563 +513
An gani minti 4 ago
PayPal PAYPAL
4.00 KWD $0.68 Sayi Sayi
bo0c +158
An gani 1 áwàa ago
K-net Honest and fast
10.00 KWD $0.90 Sayi Sayi
Hotwam +637
An gani 11 áwàa ago
Western Union instant release
30.00 KWD $0.89 Sayi Sayi
biyan kuɗi ta kan intanet babi ciniki
Sugar__ +89
An gani 3 áwàa ago
Skrill SKRILL VENDOR
30.00 KWD $0.88 Sayi Sayi
ba a buƙatar rasidi
Wainaina_Ke +393
An gani 4 áwàa ago
Neteller Instant release
15.00 KWD $0.88 Sayi Sayi
PayPal ɗin da aka tantance kawai babu wasu mutane na daban abokai da 'yan'uwa
Altcoin88 +936
An gani minti 7 ago
Taransifa ta Ƙasa-da-Ƙasa (SWIFT) BANK OR EXCHANGE
15.00 KWD $0.87 Sayi Sayi
biyan kuɗi ta kan intanet babu wasu mutane na daban
Altcoin88 +936
An gani minti 7 ago
Saka Kuɗi ta Banki EXCHANGE TO BANK
30.00 KWD $0.87 Sayi Sayi
ana buƙatar rasidi babu wasu mutane na daban
Mwinzakanyunguh +412
An gani 3 áwàa ago
Western Union INSTANT RELEASE
4.00 KWD $0.87 Sayi Sayi
biyan kuɗi ta kan intanet
YhanzTrade +115
An gani minti 10 ago
Remitly Pick up or e wallet
50.00 KWD $0.87 Sayi Sayi
ana buƙatar rasidi biyan kuɗi ta kan intanet

Fitattun hanyoyin biyan kuɗi a Kuwait

Taransifa ta Banki

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Taransifa ta Banki a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Taransifa ta Banki

CashU

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar CashU a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar CashU

PayPal

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar PayPal a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar PayPal

KOWANE Katin Credit/Debit

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar KOWANE Katin Credit/Debit a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar KOWANE Katin Credit/Debit

Katin Kuɗin iTunes

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Katin Kuɗin iTunes a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Katin Kuɗin iTunes

Katin Kuɗin Apple (Amurka kaɗai)

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Katin Kuɗin Apple (Amurka kaɗai) a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Katin Kuɗin Apple (Amurka kaɗai)

Mene ne Paxful?

Paxful kasuwar Bitcoin ce ta Mutum zuwa Mutum wadda ke haɗa masu saye da masu sayarwa. Cikin sauƙi ka zaɓi hanyar da kake son yin amfani da ita wajen biyan kuɗi sannan ka rubuta adadin Bitcoins da kake so.

Manufarmu ita ce samar wa mutane masu ƙoƙarin aiki farfajiyar cin gajiyar aikinsu mai sauƙi, da adalci da tsaro. Sau da dama babbar matsalarmu ta shafi kuɗi ne, samun kuɗi da gudanar da shi. Mun duƙufa wajen taimaka wa mutanen domin yin amfani da damarmakinsu ta hanyar samar da farfajiyar gudanar da kasuwanci daga mutum zuwa mutum wadda duniya za ta amfana da shi. Paxful ya kasance PayPal + Uber sannan ya kasance Wall Street ga al'umma.

Shin zan iya sayar da Bitcoin a kan Paxful?

Taimaki sauran mutane a Kuwait domin su samu Bitcoin wanda hakan zai sa ka samu BABBAR RIBA da ta kai 60% na kowane ciniki da aka yi. Fara sayarwa a biya ka ta asusun bankinka na cikin gida yanzu, duba bayanan da muka samar kyauta waɗanda za su maka jagoranci. Paxful na samun masu sayen Bitcoin 1000's daga Kuwait a kowace rana.

Ƙirƙiri asusu ka fara sayarwa

Samu Rabano Cikin Sauƙi

Ka san mutane da yawa da ke son sayen Bitcoin a Kuwait? Ta hanyar amfani da Shagon Bitcoin ɗinka da shirin Gayyata, za ka riƙa samun 2% na duk wani kasuwanci da aka gudanar har abada, ta hanyar tura liƙau kaɗai. Fara yanzu.