Sayi Bitcoin kai tsaye ta Indiya

Yanzu muhallin kasuwancin Bitcoin na mutum-zuwa-mutum da ya kasance jagaba yana Indiya. Paxful ce zaɓi mafi nagarta idan za ka canja Rupee ɗinka na Indiya (INR) zuwa BTC. Kasancewar akwai tsarin adana da kuma hanyoyin biyan kuɗi sama da 300, sayen Bitcoin ya kasance mai matuƙar sauƙi da tsaro.

Babban burinmu shi ne ka samu nutsuwar zuci. Wannan ne ya sa lalitarka ta Bitcoin ta zo da tsarin tsaro mai inganci tare da matakin tsaro na biyu domin ƙarin kariya. Da taimakon matakan tantancewa, da matakan ƙeƙe-da-ƙeƙe, Paxful ta kasance ɗaya daga cikin muhallin kasuwanci mafi tsaro a duniya.

To me kake jira? Ka duba cikin dubban tayi sannan ka zabi wanda ya fi burge ka domin sayen Bitcoin ɗinka a kan burawuzarka, ko ta manhajojinmu na iOS da Android.

Fitattun tayi Rupee na Indiya a Indiya

Mai sayarwa Biya da Mafi ƙaranci

a biya

a biya

A kan dalar

Shabby2020 +759
An gani 3 áwàa ago
Taransifa ta IMPS All payment mode accepted
500.00 INR $0.96 Sayi Sayi
babu wasu mutane na daban babi ciniki
CrazyRexx777 +8
An gani 3 áwàa ago
Google Pay
10,000.00 INR $0.88 Sayi Sayi
biyan kuɗi ta kan intanet babu wasu mutane na daban
Kamy1990 +88
An gani minti 18 ago
Taransifa ta IMPS HONEST TRADER
224.00 INR $0.94 Sayi Sayi
biyan kuɗi ta kan intanet babu wasu mutane na daban
LivelyHare160 +9
An gani 1 áwàa ago
Taransifa ta IMPS
224.00 INR $0.93 Sayi Sayi
cire kuɗi da kanka abokai da 'yan'uwa
CELSIUSWORLD +62
An gani 3 áwàa ago
Taransifa ta IMPS Online Payment
225.00 INR $0.93 Sayi Sayi
biyan kuɗi ta kan intanet
jyothianvesh +14
An gani 1 áwàa ago
Taransifa ta IMPS Best offer
224.00 INR $0.92 Sayi Sayi
ba a buƙatar tantancewa
Amar1079 +21
An gani 1 áwàa ago
Taransifa ta IMPS Trust is priority
230.00 INR $0.92 Sayi Sayi
ba a buƙatar tantancewa babu wasu mutane na daban
SBROS +10
An gani 1 rana ago
Taransifa ta IMPS INSTANT RELEASE
250.00 INR $0.92 Sayi Sayi
ba a buƙatar rasidi biyan kuɗi ta kan intanet babu wasu mutane na daban
Raxtonse +4
An gani 1 rana ago
Lalitar Kna Intanet ta Paytm Digimart
224.00 INR $0.91 Sayi Sayi
biyan kuɗi ta kan intanet babi ciniki
ShubhamManwani670 +2
An gani 15 áwàa ago
Google Pay
224.00 INR $0.91 Sayi Sayi
SecureMacaw838 +1
An gani 5 áwàa ago
PhonePe Good Trader
224.00 INR $0.91 Sayi Sayi
Shadabsaeed +72
An gani minti 53 ago
Taransifa ta IMPS Buy BTC with trusted
224.00 INR $0.91 Sayi Sayi
biyan kuɗi ta kan intanet
Supercool7 +48
An gani minti 2 ago
Taransifa ta IMPS Instant release
8,000.00 INR $0.89 Sayi Sayi
biyan kuɗi ta kan intanet
PlummyCurassow613 +2
An gani minti 19 ago
PayPal Instant release
224.00 INR $0.88 Sayi Sayi
abokai da 'yan'uwa
Tedaw +7
An gani 1 áwàa ago
PayPal Fast
300.00 INR $0.87 Sayi Sayi
abokai da 'yan'uwa
Cryptoparker +4
An gani 3 áwàa ago
PhonePe Fast Release
5,000.00 INR $0.95 Sayi Sayi
ba a buƙatar tantancewa babu wasu mutane na daban babi ciniki
SAR21 +9
An gani 3 áwàa ago
Google Pay Fast Trade offer
223.00 INR $0.86 Sayi Sayi
biyan kuɗi ta kan intanet babu wasu mutane na daban babi ciniki
CleverPelican413 +3
An gani 5 áwàa ago
Taransifa ta IMPS Novice
10,000.00 INR $0.85 Sayi Sayi
babi ciniki
Boss_Sang +3
An gani yanzu
PayPal Instant Release
227.00 INR $0.85 Sayi Sayi
abokai da 'yan'uwa
Vishwajith9 +60
An gani 3 áwàa ago
Taransifa ta IMPS Get BTC for IMPS
747.00 INR $0.83 Sayi Sayi

Fitattun hanyoyin biyan kuɗi a Indiya

Taransifa ta IMPS

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Taransifa ta IMPS a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Taransifa ta IMPS

Lalitar Kna Intanet ta Paytm

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Lalitar Kna Intanet ta Paytm a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Lalitar Kna Intanet ta Paytm

Google Pay

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Google Pay a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Google Pay

Abubuwan Wasanni

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Abubuwan Wasanni a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Abubuwan Wasanni

PhonePe

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar PhonePe a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar PhonePe

PayPal

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar PayPal a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar PayPal

Mene ne Paxful?

Paxful kasuwar Bitcoin ce ta Mutum zuwa Mutum wadda ke haɗa masu saye da masu sayarwa. Cikin sauƙi ka zaɓi hanyar da kake son yin amfani da ita wajen biyan kuɗi sannan ka rubuta adadin Bitcoins da kake so.

Manufarmu ita ce samar wa mutane masu ƙoƙarin aiki farfajiyar cin gajiyar aikinsu mai sauƙi, da adalci da tsaro. Sau da dama babbar matsalarmu ta shafi kuɗi ne, samun kuɗi da gudanar da shi. Mun duƙufa wajen taimaka wa mutanen domin yin amfani da damarmakinsu ta hanyar samar da farfajiyar gudanar da kasuwanci daga mutum zuwa mutum wadda duniya za ta amfana da shi. Paxful ya kasance PayPal + Uber sannan ya kasance Wall Street ga al'umma.

Shin zan iya sayar da Bitcoin a kan Paxful?

Taimaki sauran mutane a Indiya domin su samu Bitcoin wanda hakan zai sa ka samu BABBAR RIBA da ta kai 60% na kowane ciniki da aka yi. Fara sayarwa a biya ka ta asusun bankinka na cikin gida yanzu, duba bayanan da muka samar kyauta waɗanda za su maka jagoranci. Paxful na samun masu sayen Bitcoin 1000's daga Indiya a kowace rana.

Ƙirƙiri asusu ka fara sayarwa

Samu Rabano Cikin Sauƙi

Ka san mutane da yawa da ke son sayen Bitcoin a Indiya? Ta hanyar amfani da Shagon Bitcoin ɗinka da shirin Gayyata, za ka riƙa samun 2% na duk wani kasuwanci da aka gudanar har abada, ta hanyar tura liƙau kaɗai. Fara yanzu.