Sayi Bitcoin a Haiti

A lokacin da ka gudanar da kasuwanci a kan Paxful, ba sai kana da katin bashi ko wani asusun banki. Za ka iya biya don BTC ɗinka ta hanyar Wise, PayPal, PerfectMoney, da kuma sauran hanyoyin biyan kuɗi da suke samuwa a kan dandalin.

Muna son taimaka maka bin matsalolin tattalin arziki na ƙasar saboda haka mun sauƙaƙa maka sayin Bitcoin a Haita mafi araha ta samun farasoshin musaya mafi kyau daga Haitian Gourde zuwa Bitcoin (HTC zuwa BTC) kuma ba mu yin caje-cajen kuɗi na ciniki.

Yi amfani da Bitcoin don tanadi dukiyarka ko turo kuma karɓi biyan kuɗi ta ƙirƙiri wani asusun Paxful yau!

Ba mu da tayi da suka shafi Gourde ɗin Haiti a Haiti a wannan lokaci. A ƙasa ga wadansu tayi da wata kila za su burge ka.

Fitattun hanyoyin biyan kuɗi a Haiti

Taransifa ta Banki

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Taransifa ta Banki a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Taransifa ta Banki

PayPal

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar PayPal a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar PayPal

Katin Kuɗin OneVanilla VISA/MasterCard

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Katin Kuɗin OneVanilla VISA/MasterCard a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Katin Kuɗin OneVanilla VISA/MasterCard

Biyan Kuɗi ta Waya na mCash

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Biyan Kuɗi ta Waya na mCash a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Biyan Kuɗi ta Waya na mCash

Katin Kuɗin Walmart

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Katin Kuɗin Walmart a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Katin Kuɗin Walmart

GIRO RealTime24/7

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar GIRO RealTime24/7 a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar GIRO RealTime24/7

Mene ne Paxful?

Paxful kasuwar Bitcoin ce ta Mutum zuwa Mutum wadda ke haɗa masu saye da masu sayarwa. Cikin sauƙi ka zaɓi hanyar da kake son yin amfani da ita wajen biyan kuɗi sannan ka rubuta adadin Bitcoins da kake so.

Manufarmu ita ce samar wa mutane masu ƙoƙarin aiki farfajiyar cin gajiyar aikinsu mai sauƙi, da adalci da tsaro. Sau da dama babbar matsalarmu ta shafi kuɗi ne, samun kuɗi da gudanar da shi. Mun duƙufa wajen taimaka wa mutanen domin yin amfani da damarmakinsu ta hanyar samar da farfajiyar gudanar da kasuwanci daga mutum zuwa mutum wadda duniya za ta amfana da shi. Paxful ya kasance PayPal + Uber sannan ya kasance Wall Street ga al'umma.

Shin zan iya sayar da Bitcoin a kan Paxful?

Taimaki sauran mutane a Haiti domin su samu Bitcoin wanda hakan zai sa ka samu BABBAR RIBA da ta kai 60% na kowane ciniki da aka yi. Fara sayarwa a biya ka ta asusun bankinka na cikin gida yanzu, duba bayanan da muka samar kyauta waɗanda za su maka jagoranci. Paxful na samun masu sayen Bitcoin 1000's daga Haiti a kowace rana.

Ƙirƙiri asusu ka fara sayarwa

Samu Rabano Cikin Sauƙi

Ka san mutane da yawa da ke son sayen Bitcoin a Haiti? Ta hanyar amfani da Shagon Bitcoin ɗinka da shirin Gayyata, za ka riƙa samun 2% na duk wani kasuwanci da aka gudanar har abada, ta hanyar tura liƙau kaɗai. Fara yanzu.