Sayi Bitcoin kai tsaye ta Gana

Idan kana neman wuri mai tsaro ne da za ka canja Cedi ɗinka na Gana (GHS) zuwa BTC, to ka zo wurin da ya dace. A matsayinmu na ɗaya daga cikin waɗanda ke kan gaba a muhallin kasuwancin Bitcoin na mutum-zuwa-mutum, Paxful na ba ka damar sayen BTC nan take tare da ba ka damar amfani da shi ta hanyar da ka ga dama-wannan ya haɗa da gudanar da kasuwanci ko tura uɗi ta kan intanet ko biyan kuɗi a kowane lokaci, a ko'ina. Babu buƙatar biyan wasu caji na biyan kudi ta hanyoyin gargajiya.

Za ka iya sayen BTC ta yadda ka ga dama ta amfani da ɗaruruwan hanyoyin biyan kuɗi da ake da su a kan kafarmu. Sannan kasancewar akwai ingantaccen tsaro, za ka samu kwanciyar hankali kasancewar ka san da cewa harƙallolinka duka suna cikin tsaro sannan suna gudana ne tsakaninka da amintattun masu sayarwa. Dubo abin da ya fi kwanta maka a rai sannan ka fara kasuwanci.

Abu mafi burgewa shi ne, farawar na da matuƙar sauƙi - ƙirƙiri asusu, samu lalitar Bitcoin ɗinka ta kyauta, sannan ka fara gudanar da kasuwanci!

Fitattun tayi Cedi ɗin Gana a Gana

Mai sayarwa Biya da Mafi ƙaranci

a biya

a biya

A kan dalar

kofi_frank +359
Kan intanet
Biyan Kuɗi a Hannu ta Vodafone Fast Release Ever
81.00 GHS $0.99 Sayi Sayi
babu wasu mutane na daban babi ciniki
segundamilare1866 +4680
An gani minti 3 ago
Biyan Kuɗi a Hannu ta Vodafone Say hi
81.00 GHS $0.83 Sayi Sayi
babu wasu mutane na daban babi ciniki
Ghazzy +2426
An gani minti 1 ago
MTN Mobile Money Instant release
100.00 GHS $0.83 Sayi Sayi
babi ciniki
Ahmed_Veron +570
An gani 21 áwàa ago
MTN Mobile Money All Networks
81.00 GHS $0.83 Sayi Sayi
babi ciniki
FreshShad146 +556
An gani minti 13 ago
MTN Mobile Money Cool and very reliable
1,000.00 GHS $0.83 Sayi Sayi
FreshShad146 +556
An gani minti 13 ago
Biyan Kuɗi a Hannu ta Vodafone Cool and very reliable
150.00 GHS $0.83 Sayi Sayi
babi ciniki
Ghazzy +2426
An gani minti 1 ago
Momo Fast release
100.00 GHS $0.83 Sayi Sayi
babi ciniki
Nasara69 +1798
An gani minti 2 ago
MTN Mobile Money Simple trader
1,000.00 GHS $0.83 Sayi Sayi
babi ciniki
Nasara69 +1798
An gani minti 2 ago
Biyan Kuɗi a Hannu ta Vodafone SPEED OF LIGHT PAYMENT
1,000.00 GHS $0.83 Sayi Sayi
babi ciniki
POINT_CRYPTO +85
An gani minti 2 ago
MTN Mobile Money TRUSTED
81.00 GHS $0.83 Sayi Sayi
Taashiosking506 +121
An gani minti 15 ago
Biyan Kuɗi a Hannu ta Vodafone
80.00 GHS $0.83 Sayi Sayi
Ghazzy +2426
An gani minti 1 ago
Biyan Kuɗi a Hannu ta Vodafone Instant release
100.00 GHS $0.83 Sayi Sayi
babi ciniki
Ahmed_Veron +570
An gani 21 áwàa ago
Momo
81.00 GHS $0.83 Sayi Sayi
Ahmed_Veron +570
An gani 21 áwàa ago
Kuɗin Airtel
81.00 GHS $0.83 Sayi Sayi
Ramzzy +1296
An gani 5 áwàa ago
MTN Mobile Money Fair trader
81.00 GHS $0.83 Sayi Sayi
abokai da 'yan'uwa
Ckay30 +21
An gani 7 áwàa ago
Kuɗin Airtel Fast
81.00 GHS $0.82 Sayi Sayi
ba a buƙatar tantancewa
Canceller_GH +25
An gani 9 áwàa ago
Kuɗin Airtel Trusted vendor ever
81.00 GHS $0.81 Sayi Sayi
ba a buƙatar rasidi
Scrilla96 +346
An gani 14 áwàa ago
MTN Mobile Money
81.00 GHS $0.80 Sayi Sayi
biyan kuɗi ta kan intanet
Kojoapoo +281
Kan intanet
MTN Mobile Money NO ELEVY FAST RELEASE
81.00 GHS $0.80 Sayi Sayi
ba a buƙatar rasidi babu wasu mutane na daban
Kojoapoo +281
Kan intanet
Biyan Kuɗi a Hannu ta Vodafone NO ELEVY FAST RELEASE
81.00 GHS $0.80 Sayi Sayi
ba a buƙatar rasidi babu wasu mutane na daban

Fitattun hanyoyin biyan kuɗi a Gana

Taransifa ta Banki

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Taransifa ta Banki a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Taransifa ta Banki

MTN Mobile Money

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar MTN Mobile Money a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar MTN Mobile Money

Kuɗin Airtel

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Kuɗin Airtel a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Kuɗin Airtel

PayPal

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar PayPal a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar PayPal

Biyan Kuɗi a Hannu ta Vodafone

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Biyan Kuɗi a Hannu ta Vodafone a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Biyan Kuɗi a Hannu ta Vodafone

Momo

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Momo a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Momo

Mene ne Paxful?

Paxful kasuwar Bitcoin ce ta Mutum zuwa Mutum wadda ke haɗa masu saye da masu sayarwa. Cikin sauƙi ka zaɓi hanyar da kake son yin amfani da ita wajen biyan kuɗi sannan ka rubuta adadin Bitcoins da kake so.

Manufarmu ita ce samar wa mutane masu ƙoƙarin aiki farfajiyar cin gajiyar aikinsu mai sauƙi, da adalci da tsaro. Sau da dama babbar matsalarmu ta shafi kuɗi ne, samun kuɗi da gudanar da shi. Mun duƙufa wajen taimaka wa mutanen domin yin amfani da damarmakinsu ta hanyar samar da farfajiyar gudanar da kasuwanci daga mutum zuwa mutum wadda duniya za ta amfana da shi. Paxful ya kasance PayPal + Uber sannan ya kasance Wall Street ga al'umma.

Shin zan iya sayar da Bitcoin a kan Paxful?

Taimaki sauran mutane a Gana domin su samu Bitcoin wanda hakan zai sa ka samu BABBAR RIBA da ta kai 60% na kowane ciniki da aka yi. Fara sayarwa a biya ka ta asusun bankinka na cikin gida yanzu, duba bayanan da muka samar kyauta waɗanda za su maka jagoranci. Paxful na samun masu sayen Bitcoin 1000's daga Gana a kowace rana.

Ƙirƙiri asusu ka fara sayarwa

Samu Rabano Cikin Sauƙi

Ka san mutane da yawa da ke son sayen Bitcoin a Gana? Ta hanyar amfani da Shagon Bitcoin ɗinka da shirin Gayyata, za ka riƙa samun 2% na duk wani kasuwanci da aka gudanar har abada, ta hanyar tura liƙau kaɗai. Fara yanzu.