Sayi Bitcoin kai tsaye ta Faransa

Binciko damarmakin da ke tattare da harkar Bitcoin a Faransa sannan ka sayi duk adadin BTC da ka ga dama a kan Paxful, kafar kasuwancin mutum-zuwa-mutum, ba tare da cajin wani kuɗi ba!

Fara ta hanyar ƙirƙirar asusu a kan Paxful wanda daga nan za ka samu lalitar Bitcoin ta kyauta mai tsaro! Za ka iya sayen Bitcoin nan take ko ka canja EUR ɗinka zuwa BTC cikin hanyoyi sama da 300. Sun haɗa da fitattun hanyoyin biyan kuɗi a Faransa kamar su Revolut, PayPal, ApplePay, katunan kuɗi, PCS Prepaid Cash Services, taransifa ta banki, da sauransu.

Ko da kana neman dama ce ta sanya hannun jari ko kawai kana son biyan kuɗin kaya ko wani aiki da aka maka ta amfani da BTC, cikin sauƙi za ka iya kaiwa ga kuɗin intanet ta hanyar ƙirƙiran asusun Paxful a yau.

Fitattun tayi Yuro a Faransa

Mai sayarwa Biya da Mafi ƙaranci

a biya

a biya

A kan dalar

Fastbtcsell +12
An gani minti 1 ago
PayPal Instant release
12.00 EUR $1.01 Sayi Sayi
ba a buƙatar tantancewa abokai da 'yan'uwa
237MASTER237 +20
An gani 4 áwàa ago
PCS Prepaid Cash Services PCS TRANSCASH FAST
20 EUR $0.89 Sayi Sayi
ainihin katuna ba a buƙatar tantancewa babi ciniki
Pronoz +31
An gani 2 áwàa ago
PCS Prepaid Cash Services NEED BULK
50.00 EUR $0.71 Sayi Sayi
ba a buƙatar rasidi ana karɓar lambobin intanet ba a buƙatar tantancewa
MisterProper +17
An gani 1 áwàa ago
SEPA 3RD PARTY ACCEPTED
100.00 EUR $0.71 Sayi Sayi
ba a buƙatar tantancewa
ZanyGaur225 +1
An gani 2 áwàa ago
SEPA Crédito Agricola Bank
200.00 EUR $0.71 Sayi Sayi
ana buƙatar rasidi ba a buƙatar tantancewa
Merci0120 +85
An gani minti 36 ago
PCS Prepaid Cash Services PCS TRANSCASH FAST
20.00 EUR $0.70 Sayi Sayi
ana karɓar lambobin intanet ba a buƙatar tantancewa
Runda +13
Kan intanet
SEPA SMOOTH
100.00 EUR $0.67 Sayi Sayi
ba a buƙatar tantancewa
Michaelnzokou +110
An gani 2 áwàa ago
Katin Kuɗin Neosurf fast Neosurf PCS Honest
10.00 EUR $0.62 Sayi Sayi
ba a buƙatar rasidi har darajar da ta kai 100
btcgo2021 +97
An gani 1 áwàa ago
SEPA Instant release
100.00 EUR $0.60 Sayi Sayi
biyan kuɗi ta kan intanet banki iri guda kawai abokai da 'yan'uwa
Zappyfly1 +9
An gani 2 áwàa ago
Revolut instant payment
13.00 EUR $0.59 Sayi Sayi
biyan kuɗi ta kan intanet
Michaelnzokou +110
An gani 2 áwàa ago
PCS Prepaid Cash Services PCS Bitnovo
20.00 EUR $0.59 Sayi Sayi
ba a buƙatar rasidi ba a buƙatar tantancewa
TeamMKA +6
An gani 1 áwàa ago
PayPal Only Friends and family
200.00 EUR $0.56 Sayi Sayi
abokai da 'yan'uwa
KhaledCO +17
An gani 2 áwàa ago
Katin Kuɗin Neosurf Neosurf all Europe
50.00 EUR $0.50 Sayi Sayi
ba a buƙatar tantancewa
Mokhtarinhodz +570
An gani 3 áwàa ago
SEPA INSTANT PAYMENT ENABLED
9.00 EUR $0.95 Sayi Sayi
ana buƙatar katin shaida biyan kuɗi ta kan intanet babu wasu mutane na daban
NeatTanager112 +6
An gani 3 áwàa ago
PayPal FRIENDS AND FAMILY
50.00 EUR $0.93 Sayi Sayi
PeachyYak120 +208
An gani 1 rana ago
Revolut Instant release
80.00 EUR $0.91 Sayi Sayi
banki iri guda kawai
PrimeHornbill47 +10
An gani 5 áwàa ago
PayPal instant payment
60.00 EUR $0.89 Sayi Sayi
biyan kuɗi ta kan intanet
Toufick237 +47
An gani 1 áwàa ago
PCS Prepaid Cash Services PCS
50.00 EUR $0.75 Sayi Sayi
ana karɓar lambobin intanet babi ciniki
Mundocrypto12 +470
An gani 7 áwàa ago
SEPA Sepa Fast release
100.00 EUR $0.86 Sayi Sayi
biyan kuɗi ta kan intanet
TrimRivuline621 +247
An gani 3 áwàa ago
PayPal
50.00 EUR $0.85 Sayi Sayi
babi ciniki abokai da 'yan'uwa

Fitattun hanyoyin biyan kuɗi a Faransa

Taransifa ta Banki

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Taransifa ta Banki a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Taransifa ta Banki

PayPal

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar PayPal a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar PayPal

Revolut

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Revolut a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Revolut

SEPA

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar SEPA a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar SEPA

Katin Kuɗin Neosurf

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Katin Kuɗin Neosurf a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Katin Kuɗin Neosurf

PCS Prepaid Cash Services

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar PCS Prepaid Cash Services a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar PCS Prepaid Cash Services

Mene ne Paxful?

Paxful kasuwar Bitcoin ce ta Mutum zuwa Mutum wadda ke haɗa masu saye da masu sayarwa. Cikin sauƙi ka zaɓi hanyar da kake son yin amfani da ita wajen biyan kuɗi sannan ka rubuta adadin Bitcoins da kake so.

Manufarmu ita ce samar wa mutane masu ƙoƙarin aiki farfajiyar cin gajiyar aikinsu mai sauƙi, da adalci da tsaro. Sau da dama babbar matsalarmu ta shafi kuɗi ne, samun kuɗi da gudanar da shi. Mun duƙufa wajen taimaka wa mutanen domin yin amfani da damarmakinsu ta hanyar samar da farfajiyar gudanar da kasuwanci daga mutum zuwa mutum wadda duniya za ta amfana da shi. Paxful ya kasance PayPal + Uber sannan ya kasance Wall Street ga al'umma.

Shin zan iya sayar da Bitcoin a kan Paxful?

Taimaki sauran mutane a Faransa domin su samu Bitcoin wanda hakan zai sa ka samu BABBAR RIBA da ta kai 60% na kowane ciniki da aka yi. Fara sayarwa a biya ka ta asusun bankinka na cikin gida yanzu, duba bayanan da muka samar kyauta waɗanda za su maka jagoranci. Paxful na samun masu sayen Bitcoin 1000's daga Faransa a kowace rana.

Ƙirƙiri asusu ka fara sayarwa

Samu Rabano Cikin Sauƙi

Ka san mutane da yawa da ke son sayen Bitcoin a Faransa? Ta hanyar amfani da Shagon Bitcoin ɗinka da shirin Gayyata, za ka riƙa samun 2% na duk wani kasuwanci da aka gudanar har abada, ta hanyar tura liƙau kaɗai. Fara yanzu.