Sayi Bitcoin kai tsaye ta Fiji

Paxful na kan gaba a matsayin wurin sayen Bitcoin nan take ta hanyar kowace hanyar biyan kuɗi. Yanzu za ka iya kasuwancin Bitcoin da kowace hanayr biyan kuɗi cikin hanyar mai sauri, sauƙi da tsaro wanda Paxful ya samar.

Sanya hannu jari a Bitcoin cikin sauƙi da tsaro. Paxful ya kasance wuri mafi kyau na saye, sayarwa da tura Bitcoin ta sama da hanyoyi 300 na biyan Bitcoin da suka hada da turawa ta banki, katunan kuɗi, Paypal, Western Union, Monygram, keɓaɓɓen katin bankinka da sauransu da yawa!

Fitattun tayi Dalar Fiji a Fiji

Mai sayarwa Biya da Mafi ƙaranci

a biya

a biya

A kan dalar

Generalmwalimu +45
An gani 3 áwàa ago
PayPal Genuine trade partner
32.00 FJD $0.85 Sayi Sayi
ba a buƙatar rasidi ba a buƙatar tantancewa abokai da 'yan'uwa
Miss_CoinHodler +90
An gani minti 59 ago
Western Union FAST RELEASE
285.00 FJD $0.85 Sayi Sayi
babi ciniki
InfantDempsey846 +42
An gani 1 áwàa ago
Western Union immediate release
23.00 FJD $0.65 Sayi Sayi
ana buƙatar rasidi
Mrs_Coin +96
An gani minti 32 ago
Western Union Fast release
300.00 FJD $0.77 Sayi Sayi
ana buƙatar rasidi
CryptoRyyy_02 +91
An gani minti 40 ago
Western Union RELEASE IN MINUTES
300.00 FJD $0.77 Sayi Sayi
ana buƙatar rasidi
TrustedTrader_143 +41
An gani minti 58 ago
Western Union CASH PICK UP
1,000.00 FJD $0.80 Sayi Sayi
ana buƙatar rasidi
Click_To_Buy +89
An gani minti 59 ago
Western Union Release in minutes
250.00 FJD $0.80 Sayi Sayi
ana buƙatar rasidi biyan kuɗi ta kan intanet
Lucychep +4
An gani minti 9 ago
PayPal instant release
23.00 FJD $0.84 Sayi Sayi
ba a buƙatar rasidi abokai da 'yan'uwa
prettyqueen118 +60
An gani minti 1 ago
PayPal goods and service
107.00 FJD $0.67 Sayi Sayi
LethUsTrade +539
An gani minti 1 ago
Western Union RELEASE IN MINUTES
400.00 FJD $0.80 Sayi Sayi
ana buƙatar rasidi
MariCoin16 +335
An gani minti 10 ago
Western Union Pick up or e wallet
1,000.00 FJD $0.74 Sayi Sayi
ana buƙatar rasidi
Bit_Digger89_2 +108
Kan intanet
Western Union Cash Pick Up Ewallet
600.00 FJD $0.80 Sayi Sayi
ana buƙatar rasidi ba a buƙatar tantancewa
JayLan16 +129
An gani minti 13 ago
Western Union Release in minutes
600.00 FJD $0.80 Sayi Sayi
ana buƙatar rasidi biyan kuɗi ta kan intanet
LovelyDeals +362
An gani 3 áwàa ago
Western Union RELEASE IN MINUTES
1,000.00 FJD $0.80 Sayi Sayi
ana buƙatar rasidi
ImYourBit_143 +181
Kan intanet
Western Union CASH PICK UP
400.00 FJD $0.80 Sayi Sayi
ana buƙatar rasidi
Fhemtrader26 +123
An gani minti 22 ago
Western Union Cash Pickup Mobile Wallet
420.00 FJD $0.80 Sayi Sayi
ana buƙatar rasidi ba a buƙatar tantancewa
Nethtrading159 +58
An gani 1 áwàa ago
Western Union
80.00 FJD $0.64 Sayi Sayi
ana buƙatar rasidi babu wasu mutane na daban
Fhemtrader26 +123
An gani minti 22 ago
GCash fast release
50.00 FJD $0.89 Sayi Sayi
ana buƙatar rasidi ba a buƙatar tantancewa
ImYourBit_143 +181
Kan intanet
MoneyGram CASH PICK UP
400.00 FJD $0.80 Sayi Sayi
ana buƙatar rasidi
JayLan16 +129
An gani minti 13 ago
MoneyGram Release in minutes
500.00 FJD $0.80 Sayi Sayi
ana buƙatar rasidi biyan kuɗi ta kan intanet

Fitattun hanyoyin biyan kuɗi a Fiji

Taransifa ta Banki

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Taransifa ta Banki a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Taransifa ta Banki

Western Union

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Western Union a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Western Union

PayPal

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar PayPal a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar PayPal

KOWANE Katin Credit/Debit

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar KOWANE Katin Credit/Debit a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar KOWANE Katin Credit/Debit

Katin Kuɗin Amazon

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Katin Kuɗin Amazon a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Katin Kuɗin Amazon

Katin Kuɗin OneVanilla VISA/MasterCard

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Katin Kuɗin OneVanilla VISA/MasterCard a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Katin Kuɗin OneVanilla VISA/MasterCard

Mene ne Paxful?

Paxful kasuwar Bitcoin ce ta Mutum zuwa Mutum wadda ke haɗa masu saye da masu sayarwa. Cikin sauƙi ka zaɓi hanyar da kake son yin amfani da ita wajen biyan kuɗi sannan ka rubuta adadin Bitcoins da kake so.

Manufarmu ita ce samar wa mutane masu ƙoƙarin aiki farfajiyar cin gajiyar aikinsu mai sauƙi, da adalci da tsaro. Sau da dama babbar matsalarmu ta shafi kuɗi ne, samun kuɗi da gudanar da shi. Mun duƙufa wajen taimaka wa mutanen domin yin amfani da damarmakinsu ta hanyar samar da farfajiyar gudanar da kasuwanci daga mutum zuwa mutum wadda duniya za ta amfana da shi. Paxful ya kasance PayPal + Uber sannan ya kasance Wall Street ga al'umma.

Shin zan iya sayar da Bitcoin a kan Paxful?

Taimaki sauran mutane a Fiji domin su samu Bitcoin wanda hakan zai sa ka samu BABBAR RIBA da ta kai 60% na kowane ciniki da aka yi. Fara sayarwa a biya ka ta asusun bankinka na cikin gida yanzu, duba bayanan da muka samar kyauta waɗanda za su maka jagoranci. Paxful na samun masu sayen Bitcoin 1000's daga Fiji a kowace rana.

Ƙirƙiri asusu ka fara sayarwa

Samu Rabano Cikin Sauƙi

Ka san mutane da yawa da ke son sayen Bitcoin a Fiji? Ta hanyar amfani da Shagon Bitcoin ɗinka da shirin Gayyata, za ka riƙa samun 2% na duk wani kasuwanci da aka gudanar har abada, ta hanyar tura liƙau kaɗai. Fara yanzu.