Sayi Bitcoin kai tsaye ta Itofiya

Kare darajar kadararka daga faɗuwa ta hanyar adana dukiyarka cikin Bitcoin. A Paxful, za ka iya canja Birr ɗinka na Itofiya zuwa BTC cikin sauƙi, ko dai a kan kwamfuta ko ta hanyar manhajar Lalitar Paxful a kan iOS ko Android.

Sayi Bitcoin daga dubban masu sayarwa a ciki da wajen ƙasar sannan ka more farashin BTC da ke daidai da ko ma ƙasa da farashin kasuwa. Sayen Bitcoin a Itofiya ba wai kawai abu ne mai sauƙi a kan Paxful ba, har ma ya kasance abin da ake gudanarwa cikin tsaro. Mun haɗa guiwa da fitattun kamfanonin tsaron intanet domin ba wa lalitar Bitcoin ɗinka kariya tare da kawar da duk wata matsala daga muhallin kasuwancin. Za ka iya samun kwanciyar hankalin cewa dukiyarka tana cikin tsaro sannan kana saye ne daga wuri amintacce.

Ƙirƙiri asusu a yau domin kare dukiyarka daga faɗuwar darajar Birr.

Fitattun tayi Birr ɗin Itofiya a Itofiya

Mai sayarwa Biya da Mafi ƙaranci

a biya

a biya

A kan dalar

prettyqueen888 +373
An gani 2 áwàa ago
PayPal release right away
1,083.00 ETB $0.62 Sayi Sayi
bayyanannun katuna kawai babu wasu mutane na daban
abee01 +84
An gani minti 2 ago
Taransifa ta Banki CBE Awash Dashen BOA
500.00 ETB $0.66 Sayi Sayi
ana buƙatar rasidi babu wasu mutane na daban
MightyRoller455 +68
An gani minti 7 ago
Taransifa ta Banki CBE Abyssnia Awash CBE ብር
439.00 ETB $0.66 Sayi Sayi
ba a buƙatar tantancewa babu wasu mutane na daban babi ciniki
Misrak031 +7
An gani minti 40 ago
Taransifa ta Banki All banks in Ethiopia
438.00 ETB $0.64 Sayi Sayi
jo_bitcoin_puxful +41
An gani minti 13 ago
Taransifa ta Banki CBE ABYSSINIA up to 100k
500.00 ETB $0.62 Sayi Sayi
ana buƙatar rasidi babu wasu mutane na daban babi ciniki
habmul23 +25
An gani minti 1 ago
Taransifa ta Banki CBE or Dashen Bank
500.00 ETB $0.60 Sayi Sayi
ana buƙatar rasidi babu wasu mutane na daban babi ciniki
Frezer21btc +24
An gani minti 39 ago
Taransifa ta Banki CBE WEGAGEN BANK
500.00 ETB $0.59 Sayi Sayi
banki iri guda kawai babi ciniki
SellBTChere20 +38
An gani minti 2 ago
Taransifa ta Banki CBE AWASH ABYSSINIA CBO
438.00 ETB $0.59 Sayi Sayi
ana buƙatar rasidi babu wasu mutane na daban
LushSnoek123 +2
An gani minti 13 ago
PayPal friends and family
438.00 ETB $0.81 Sayi Sayi
ba a buƙatar rasidi biyan kuɗi ta kan intanet abokai da 'yan'uwa
YimuluAgent +49
An gani minti 26 ago
Taransifa ta Banki CBE
1,000.00 ETB $0.63 Sayi Sayi
babu wasu mutane na daban
sMr1 +119
An gani 2 áwàa ago
Taransifa ta Banki CBE AWASH ABYSSINIA
1,000.00 ETB $0.62 Sayi Sayi
ana buƙatar rasidi biyan kuɗi ta kan intanet babu wasu mutane na daban
btcseller19 +213
An gani 1 rana ago
Taransifa ta Banki CBE AWASH WEGAGEN DASHEN
439.00 ETB $0.59 Sayi Sayi
ana buƙatar rasidi biyan kuɗi ta kan intanet
MARY2121 +65
An gani 10 áwàa ago
Taransifa ta Banki GtB Access Fidelity Opay
438.00 ETB $0.87 Sayi Sayi
ba a buƙatar rasidi ba a buƙatar tantancewa babi ciniki
MARY2121 +65
An gani 10 áwàa ago
Neteller Fastandhonest
438.00 ETB $0.87 Sayi Sayi
ba a buƙatar rasidi ba a buƙatar tantancewa babi ciniki

Fitattun hanyoyin biyan kuɗi a Itofiya

Taransifa ta Banki

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Taransifa ta Banki a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Taransifa ta Banki

PayPal

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar PayPal a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar PayPal

Skrill

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Skrill a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Skrill

KOWANE Katin Credit/Debit

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar KOWANE Katin Credit/Debit a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar KOWANE Katin Credit/Debit

MTN Mobile Money

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar MTN Mobile Money a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar MTN Mobile Money

WeChat Pay

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar WeChat Pay a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar WeChat Pay

Mene ne Paxful?

Paxful kasuwar Bitcoin ce ta Mutum zuwa Mutum wadda ke haɗa masu saye da masu sayarwa. Cikin sauƙi ka zaɓi hanyar da kake son yin amfani da ita wajen biyan kuɗi sannan ka rubuta adadin Bitcoins da kake so.

Manufarmu ita ce samar wa mutane masu ƙoƙarin aiki farfajiyar cin gajiyar aikinsu mai sauƙi, da adalci da tsaro. Sau da dama babbar matsalarmu ta shafi kuɗi ne, samun kuɗi da gudanar da shi. Mun duƙufa wajen taimaka wa mutanen domin yin amfani da damarmakinsu ta hanyar samar da farfajiyar gudanar da kasuwanci daga mutum zuwa mutum wadda duniya za ta amfana da shi. Paxful ya kasance PayPal + Uber sannan ya kasance Wall Street ga al'umma.

Shin zan iya sayar da Bitcoin a kan Paxful?

Taimaki sauran mutane a Itofiya domin su samu Bitcoin wanda hakan zai sa ka samu BABBAR RIBA da ta kai 60% na kowane ciniki da aka yi. Fara sayarwa a biya ka ta asusun bankinka na cikin gida yanzu, duba bayanan da muka samar kyauta waɗanda za su maka jagoranci. Paxful na samun masu sayen Bitcoin 1000's daga Itofiya a kowace rana.

Ƙirƙiri asusu ka fara sayarwa

Samu Rabano Cikin Sauƙi

Ka san mutane da yawa da ke son sayen Bitcoin a Itofiya? Ta hanyar amfani da Shagon Bitcoin ɗinka da shirin Gayyata, za ka riƙa samun 2% na duk wani kasuwanci da aka gudanar har abada, ta hanyar tura liƙau kaɗai. Fara yanzu.