Sayi Bitcoin kai tsaye ta Estonia

Paxful, ɗaya daga cikin jagaba a muhallan kasuwancin Bitcoin da mutane ke gudanarwa, yanzu na gudanar da harƙallolinta a Estonia. Manufarmu shi ne mu zamar da sayen BTC abu mai sauƙi wanda za a iya yi kai tsaye.

Za ka mori zaɓuɓɓukan da ake da su, godiya ga hanyoyin biyan kuɗi 300+ da muke da su waɗanda za ka iya amfani da su wajen biyan kuɗin Bitcoin. Muna da tsarin tsaro mai inganci kamar matakin tsaro na biyu da tsarin adana, domin ka samu kwanciyar hankali yayin da kake gudanar da kasuwanci a kan kafar.

Ko yaushe kana kan tafiya-tafiye? Wannan ba matsala ba ce! Ka sarrafa kuɗaɗenka a duk inda kake ta hanyar sauke manhajar Paxful a kan iOS ko Android ɗinka. Gudanar da kasuwanci cikin sauƙi da tsaro a duk inda kake so. Ƙirƙiri asusu a yau!

Fitattun tayi Yuro a Estonia

Mai sayarwa Biya da Mafi ƙaranci

a biya

a biya

A kan dalar

Simpletrades54 +29
An gani minti 46 ago
Skrill INSTANT RELEASE
78.00 EUR $0.98 Sayi Sayi
biyan kuɗi ta kan intanet
WalkingG6 +316
An gani 1 áwàa ago
PayPal INSTANT RELEASE
28.00 EUR $0.83 Sayi Sayi
ba a buƙatar tantancewa abokai da 'yan'uwa
Hood528 +122
An gani 7 áwàa ago
PayPal Instant Release
20.00 EUR $0.82 Sayi Sayi
ba a buƙatar tantancewa abokai da 'yan'uwa
kibeyano +101
An gani 2 áwàa ago
PayPal after successful cashout
10.00 EUR $0.82 Sayi Sayi
biyan kuɗi ta kan intanet abokai da 'yan'uwa
Veekim +184
An gani 7 áwàa ago
PayPal
50.00 EUR $0.82 Sayi Sayi
PlentyHoopoe491 +27
Kan intanet
PayPal SWIFT
45.00 EUR $0.82 Sayi Sayi
abokai da 'yan'uwa
Cherara +96
An gani 8 áwàa ago
PayPal Honesty and trustworthy
20.00 EUR $0.82 Sayi Sayi
ba a buƙatar tantancewa biyan kuɗi ta kan intanet
Ichbae +245
Kan intanet
PayPal release after cash out
40.00 EUR $0.82 Sayi Sayi
biyan kuɗi ta kan intanet
Tabby_Crypto +90
Kan intanet
PayPal Instant release
50.00 EUR $0.82 Sayi Sayi
ba a buƙatar rasidi
Nyamburasteve27 +112
Kan intanet
PayPal Instant release
9.00 EUR $0.82 Sayi Sayi
AlmightyKaii +1172
An gani minti 7 ago
SEPA SEPA ALL EUROPEAN BANKS
50.00 EUR $0.82 Sayi Sayi
ana buƙatar katin shaida biyan kuɗi ta kan intanet babu wasu mutane na daban
sonicuk +289
An gani 2 áwàa ago
Skrill MasterCard Funds Accepted
40.00 EUR $0.82 Sayi Sayi
much2020 +86
An gani minti 5 ago
PayPal instant and fast release
10.00 EUR $0.82 Sayi Sayi
ba a buƙatar rasidi ba a buƙatar tantancewa babi ciniki
markuskrypto +270
An gani 10 áwàa ago
PayPal
70.00 EUR $0.83 Sayi Sayi
ba a buƙatar rasidi biyan kuɗi ta kan intanet
MrBitcoinMan +2291
Kan intanet
PayPal ALWAYS Fast and Reliable
10.00 EUR $0.81 Sayi Sayi
biyan kuɗi ta kan intanet abokai da 'yan'uwa
Mbuviboniface +895
Kan intanet
Skrill INSTANT RELEASE
9.00 EUR $0.83 Sayi Sayi
biyan kuɗi ta kan intanet
Top_Hat +168
An gani 6 áwàa ago
Skrill Honest trader
10.00 EUR $0.83 Sayi Sayi
biyan kuɗi ta kan intanet
saroos +39
An gani 23 áwàa ago
PayPal Instant release
20.00 EUR $0.84 Sayi Sayi
babu wasu mutane na daban abokai da 'yan'uwa Paxful 6
patokirui +157
An gani 1 áwàa ago
PayPal instant release
110.00 EUR $0.84 Sayi Sayi
ba a buƙatar rasidi ba a buƙatar tantancewa
RYAN36 +28
An gani 4 áwàa ago
PayPal Friends and family
10.00 EUR $0.84 Sayi Sayi
ba a buƙatar rasidi ba a buƙatar tantancewa abokai da 'yan'uwa

Fitattun hanyoyin biyan kuɗi a Estonia

SEPA

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar SEPA a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar SEPA

Revolut

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Revolut a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Revolut

Tura Kuɗi ta Kan Intanet ta Monese

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Tura Kuɗi ta Kan Intanet ta Monese a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Tura Kuɗi ta Kan Intanet ta Monese

N26

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar N26 a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar N26

PayPal

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar PayPal a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar PayPal

Skrill

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Skrill a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Skrill

Mene ne Paxful?

Paxful kasuwar Bitcoin ce ta Mutum zuwa Mutum wadda ke haɗa masu saye da masu sayarwa. Cikin sauƙi ka zaɓi hanyar da kake son yin amfani da ita wajen biyan kuɗi sannan ka rubuta adadin Bitcoins da kake so.

Manufarmu ita ce samar wa mutane masu ƙoƙarin aiki farfajiyar cin gajiyar aikinsu mai sauƙi, da adalci da tsaro. Sau da dama babbar matsalarmu ta shafi kuɗi ne, samun kuɗi da gudanar da shi. Mun duƙufa wajen taimaka wa mutanen domin yin amfani da damarmakinsu ta hanyar samar da farfajiyar gudanar da kasuwanci daga mutum zuwa mutum wadda duniya za ta amfana da shi. Paxful ya kasance PayPal + Uber sannan ya kasance Wall Street ga al'umma.

Shin zan iya sayar da Bitcoin a kan Paxful?

Taimaki sauran mutane a Estonia domin su samu Bitcoin wanda hakan zai sa ka samu BABBAR RIBA da ta kai 60% na kowane ciniki da aka yi. Fara sayarwa a biya ka ta asusun bankinka na cikin gida yanzu, duba bayanan da muka samar kyauta waɗanda za su maka jagoranci. Paxful na samun masu sayen Bitcoin 1000's daga Estonia a kowace rana.

Ƙirƙiri asusu ka fara sayarwa

Samu Rabano Cikin Sauƙi

Ka san mutane da yawa da ke son sayen Bitcoin a Estonia? Ta hanyar amfani da Shagon Bitcoin ɗinka da shirin Gayyata, za ka riƙa samun 2% na duk wani kasuwanci da aka gudanar har abada, ta hanyar tura liƙau kaɗai. Fara yanzu.