Sayi Bitcoin kai tsaye ta Chile

Cikin sauƙi ka canja Peso ɗinka na Chilea (CLP) zuwa BTC a kan Paxful - ɗaya daga cikin muhallan kasuwancin Bitcoin da suka kasance jagaba. A 'yan watannin da suka gabata an samu ƙaruwar adadin kasuwanci a ƙasar kasancewar 'yan Chilea na gudanar da kasuwanci bayan fahimtar alfanun da ke tattare da sayen BTC a kan Paxful: kana da ɗaruruwan hanyoyin da za ka iya amfani da su domin biya sannan ba a cazar ko sisi daga masu saye.

Bugu da ƙari, muna da haɗin guiwa da wasu daga cikin manyan kamfanonin ƙididdigar blockchain, muna korar mutane da ke da alamun zargi daga muhallin kasuwancin, sannan ingantaccen tsarin tsaronmu na ba wa lalitar Bitcoin ɗinka kariya daga kowane nau'in matsala.

Ka ƙagara? Jarraba yanzu ta hanyar buɗe asusu tare da sayen BTC daga ɗaya daga cikin dubban amintattun masu sayarwa a yau!

Fitattun tayi Peso ɗin Chile a Chile

Mai sayarwa Biya da Mafi ƙaranci

a biya

a biya

A kan dalar

hpereyraesp +2443
An gani 1 áwàa ago
KOWANE Katin Credit/Debit No pago extra
150,000.00 CLP $0.88 Sayi Sayi
Ventasdigitales +158
An gani minti 16 ago
Taransifa ta Banki VENDO A NUEVOS TAMBIÉN
20,000.00 CLP $0.84 Sayi Sayi
ana buƙatar rasidi babu wasu mutane na daban kasuwancin da ke ƙarƙashin jagoranci
Julior +456
An gani minti 8 ago
Taransifa ta Banki Santander falabella
30,000.00 CLP $0.83 Sayi Sayi
ana buƙatar rasidi biyan kuɗi ta kan intanet kasuwancin da ke ƙarƙashin jagoranci
JovialCombfish745 +81
An gani minti 12 ago
PayPal Instant release
8,756.00 CLP $0.83 Sayi Sayi
ba a buƙatar rasidi babi ciniki abokai da 'yan'uwa
Generalmwalimu +13
An gani 2 áwàa ago
PayPal Genuine trade partner
12,229.00 CLP $0.83 Sayi Sayi
ba a buƙatar rasidi ba a buƙatar tantancewa abokai da 'yan'uwa
prettyqueen520 +5
An gani minti 21 ago
PayPal release right away
80,291.00 CLP $0.67 Sayi Sayi
boybeast2012 +184
An gani minti 4 ago
Western Union
8,356.00 CLP $0.91 Sayi Sayi
ana buƙatar rasidi kuɗi hannu kaɗai
crisbar +196
An gani 2 áwàa ago
Taransifa ta Intanet na Cikin Gida Cualquier Banco de Chile
20,000.00 CLP $0.85 Sayi Sayi
biyan kuɗi ta kan intanet babu wasu mutane na daban
Julior +456
An gani minti 8 ago
Mercado Pago Mercado pago
20,000.00 CLP $0.78 Sayi Sayi
xiangyan666 +3020
An gani minti 3 ago
Katin Kuɗin iTunes Chile
10,000.00 CLP $0.50 Sayi Sayi
ana karɓar lambobin intanet ba a buƙatar tantancewa babi ciniki
FunnyMink337 +1735
Kan intanet
Katin Kuɗin iTunes Chile iTunes
8,756.00 CLP $0.50 Sayi Sayi
ana karɓar lambobin intanet ba a buƙatar tantancewa babi ciniki
f4keq1_SAFE_FAST +37168
An gani minti 17 ago
Katin Kuɗin Steam Wallet Accept all
8,756.00 CLP $0.50 Sayi Sayi
ba a buƙatar rasidi ana karɓar lambobin intanet
prettyqueen520 +5
An gani minti 21 ago
Katin Debit/Credit na Visa release right away
79,776.00 CLP $0.67 Sayi Sayi

Fitattun hanyoyin biyan kuɗi a Chile

Taransifa ta Banki

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Taransifa ta Banki a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Taransifa ta Banki

PayPal

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar PayPal a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar PayPal

KOWANE Katin Credit/Debit

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar KOWANE Katin Credit/Debit a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar KOWANE Katin Credit/Debit

Skrill

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Skrill a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Skrill

Katin Kuɗin PlayStation Network

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Katin Kuɗin PlayStation Network a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Katin Kuɗin PlayStation Network

Katin Kuɗin Amazon

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Katin Kuɗin Amazon a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Katin Kuɗin Amazon

Mene ne Paxful?

Paxful kasuwar Bitcoin ce ta Mutum zuwa Mutum wadda ke haɗa masu saye da masu sayarwa. Cikin sauƙi ka zaɓi hanyar da kake son yin amfani da ita wajen biyan kuɗi sannan ka rubuta adadin Bitcoins da kake so.

Manufarmu ita ce samar wa mutane masu ƙoƙarin aiki farfajiyar cin gajiyar aikinsu mai sauƙi, da adalci da tsaro. Sau da dama babbar matsalarmu ta shafi kuɗi ne, samun kuɗi da gudanar da shi. Mun duƙufa wajen taimaka wa mutanen domin yin amfani da damarmakinsu ta hanyar samar da farfajiyar gudanar da kasuwanci daga mutum zuwa mutum wadda duniya za ta amfana da shi. Paxful ya kasance PayPal + Uber sannan ya kasance Wall Street ga al'umma.

Shin zan iya sayar da Bitcoin a kan Paxful?

Taimaki sauran mutane a Chile domin su samu Bitcoin wanda hakan zai sa ka samu BABBAR RIBA da ta kai 60% na kowane ciniki da aka yi. Fara sayarwa a biya ka ta asusun bankinka na cikin gida yanzu, duba bayanan da muka samar kyauta waɗanda za su maka jagoranci. Paxful na samun masu sayen Bitcoin 1000's daga Chile a kowace rana.

Ƙirƙiri asusu ka fara sayarwa

Samu Rabano Cikin Sauƙi

Ka san mutane da yawa da ke son sayen Bitcoin a Chile? Ta hanyar amfani da Shagon Bitcoin ɗinka da shirin Gayyata, za ka riƙa samun 2% na duk wani kasuwanci da aka gudanar har abada, ta hanyar tura liƙau kaɗai. Fara yanzu.