Sayi Bitcoin kai tsaye ta Kanada

Kana shirye domin shiga cikin harƙallar Bitcoin? Haka ya yi kyau! Paxful, muhallin kasuwancin da mutane ke gudanarwa da ta kasance jagaba, yanzu tana gudanar da harƙallolinta a Kanada sannan tana shirye da ta taimaka maka domin canja Dalarka ta Kanada (CAD) zuwa BTC!

Ka sa ranka a inuwa kasancewar tsarinmu na tsaro a kimtse yake domin ba wa dukiyarka kariya. Kasancewar akwai matakin tsaro na biyu (2FA) tare da muhallin kasuwanci na mutum-zuwa-mutum da ke ƙarƙashin dokokin Amurka, yanzu za ka iya sayen Bitcoin cikin tsaro a Kanada.

Ko bayan tsaro da take da shi, tana da sauƙin amfani. Kasancewar akwai hanyoyin biyan kuɗi sama da 300 da za ka iya amfani da su, za ka iya sayen BTC daga amintattun masu sayarwarmu sannan ka biya ta duk hanyar da kake so. Fara ta hanyar ƙirƙirar asusunka da samun lalitar Bitcoin ɗinka ta kyauta a yau!

Fitattun tayi Dalar Kanada/Dalolin Kanada a Kanada

Mai sayarwa Biya da Mafi ƙaranci

a biya

a biya

A kan dalar

ReforgedHoldings +523
An gani minti 43 ago
Western Union Fast transaction
50.00 CAD $0.83 Sayi Sayi
ana buƙatar rasidi babu wasu mutane na daban abokai da 'yan'uwa
DANFAMtraders +184
An gani 12 áwàa ago
PayPal Fast and instant release
24.00 CAD $0.77 Sayi Sayi
ba a buƙatar rasidi ba a buƙatar tantancewa abokai da 'yan'uwa
Tabby_Crypto +89
An gani 2 áwàa ago
PayPal Instant release
50.00 CAD $0.78 Sayi Sayi
ba a buƙatar rasidi
Teller_01 +153
An gani 3 áwàa ago
PayPal Instant release
25.00 CAD $0.77 Sayi Sayi
ba a buƙatar tantancewa biyan kuɗi ta kan intanet
angelarachelbee +997
An gani minti 1 ago
PayPal NO ID AND FAST RELEASE
50.00 CAD $0.77 Sayi Sayi
ba a buƙatar tantancewa
Gatiba +140
An gani minti 31 ago
KOWANE Katin Credit/Debit Instant Release
13.00 CAD $0.77 Sayi Sayi
biyan kuɗi ta kan intanet
cephaszach +56
An gani 1 áwàa ago
PayPal INSTANT RELEASE
70.00 CAD $0.77 Sayi Sayi
ba a buƙatar tantancewa biyan kuɗi ta kan intanet
easyfem +58
An gani 8 áwàa ago
PayPal
13.00 CAD $0.77 Sayi Sayi
Kemmyie +366
An gani yanzu
PayPal Friends and family
50.00 CAD $0.77 Sayi Sayi
abokai da 'yan'uwa
Strongbits +346
An gani 5 áwàa ago
Western Union Fast Release
50.00 CAD $0.77 Sayi Sayi
biyan kuɗi ta kan intanet
Tonypatel +55
An gani 3 áwàa ago
PayPal INSTANT RELEASE
100.00 CAD $0.77 Sayi Sayi
abokai da 'yan'uwa
Ryankips +319
An gani yanzu
PayPal Fast and instant release
50.00 CAD $0.77 Sayi Sayi
ba a buƙatar rasidi abokai da 'yan'uwa
deyego95 +203
An gani 5 áwàa ago
PayPal Instant release
30.00 CAD $0.77 Sayi Sayi
kym32 +210
An gani 8 áwàa ago
Western Union instant release
70.00 CAD $0.77 Sayi Sayi
biyan kuɗi ta kan intanet
bunnycoin +125
An gani 2 áwàa ago
PayPal INSTANT RELEASE
50.00 CAD $0.77 Sayi Sayi
ba a buƙatar rasidi ba a buƙatar tantancewa abokai da 'yan'uwa
paypalmpesa +245
An gani 2 áwàa ago
PayPal Instant release
50.00 CAD $0.77 Sayi Sayi
ba a buƙatar rasidi biyan kuɗi ta kan intanet abokai da 'yan'uwa
Ichbae +222
An gani yanzu
PayPal release after cash out
60.00 CAD $0.77 Sayi Sayi
biyan kuɗi ta kan intanet
Adewumi997 +271
An gani 2 áwàa ago
PayPal honest and fast
13.00 CAD $0.78 Sayi Sayi
ba a buƙatar rasidi ba a buƙatar tantancewa abokai da 'yan'uwa
YummySiskin393 +179
An gani 3 áwàa ago
PayPal Instant Release
40.00 CAD $0.77 Sayi Sayi
ba a buƙatar rasidi biyan kuɗi ta kan intanet abokai da 'yan'uwa
FELII20 +131
An gani yanzu
Western Union Instant on mobile wallet
20.00 CAD $0.77 Sayi Sayi
biyan kuɗi ta kan intanet

Fitattun hanyoyin biyan kuɗi a Kanada

Transifa ta Intanet ta Interac

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Transifa ta Intanet ta Interac a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Transifa ta Intanet ta Interac

PayPal

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar PayPal a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar PayPal

Taransifa ta Banki

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Taransifa ta Banki a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Taransifa ta Banki

Interac Online

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Interac Online a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Interac Online

KOWANE Katin Credit/Debit

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar KOWANE Katin Credit/Debit a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar KOWANE Katin Credit/Debit

Western Union

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Western Union a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Western Union

Mene ne Paxful?

Paxful kasuwar Bitcoin ce ta Mutum zuwa Mutum wadda ke haɗa masu saye da masu sayarwa. Cikin sauƙi ka zaɓi hanyar da kake son yin amfani da ita wajen biyan kuɗi sannan ka rubuta adadin Bitcoins da kake so.

Manufarmu ita ce samar wa mutane masu ƙoƙarin aiki farfajiyar cin gajiyar aikinsu mai sauƙi, da adalci da tsaro. Sau da dama babbar matsalarmu ta shafi kuɗi ne, samun kuɗi da gudanar da shi. Mun duƙufa wajen taimaka wa mutanen domin yin amfani da damarmakinsu ta hanyar samar da farfajiyar gudanar da kasuwanci daga mutum zuwa mutum wadda duniya za ta amfana da shi. Paxful ya kasance PayPal + Uber sannan ya kasance Wall Street ga al'umma.

Shin zan iya sayar da Bitcoin a kan Paxful?

Taimaki sauran mutane a Kanada domin su samu Bitcoin wanda hakan zai sa ka samu BABBAR RIBA da ta kai 60% na kowane ciniki da aka yi. Fara sayarwa a biya ka ta asusun bankinka na cikin gida yanzu, duba bayanan da muka samar kyauta waɗanda za su maka jagoranci. Paxful na samun masu sayen Bitcoin 1000's daga Kanada a kowace rana.

Ƙirƙiri asusu ka fara sayarwa

Samu Rabano Cikin Sauƙi

Ka san mutane da yawa da ke son sayen Bitcoin a Kanada? Ta hanyar amfani da Shagon Bitcoin ɗinka da shirin Gayyata, za ka riƙa samun 2% na duk wani kasuwanci da aka gudanar har abada, ta hanyar tura liƙau kaɗai. Fara yanzu.