Sayi Bitcoin kai tsaye ta Kamaru

Shin kana so ne ka canja Franc ɗinka na Afirka ta Tsakiya (XAF) zuwa BTC? Ka zo wurin da ya dace! Yanzu Paxful, muhallin kasuwancin mutum-zuwa-mutum mafi fice a duniya, yanzu na gudanar da harƙallolinta a Kamaru.

Sayi BTC a farashi mai rahusa ba tare da biyan kuɗin caji ba a kan Paxful. Duba dubban tayi daga amintattun masu sayarwa, ka duba hanyoyin biyan kuɗi sama da 300 da muke da su, sannan ka zaɓi wanda ya fi kwanta maka a rai. Gudanar da harƙalla tare da sauran 'yan ƙasarku. A bayyane yake cea mutanen Kamaru sun fahimci girman 'yancin hada-hadar kuɗi. A watan da ya gabata kaɗai, an gudanar da kasuwancin BTC da ya kai dajar Dalar Amurka 450,000.

Babu lokacin ɓatawa! Yi rajista, samu lalitar Bitcoin ɗinka ta kyauta, sannan ka fara gudanar da kasuwanci yanzu. Sarrafa kuɗaɗenka a ko'ina ta amfani da manhajojinmu na Android da iOS!

Fitattun tayi Communauté Financière Africaine (BEAC), CFA Franc BEAC a Kamaru

Mai sayarwa Biya da Mafi ƙaranci

a biya

a biya

A kan dalar

JesusIsGood +14
An gani minti 29 ago
MTN Mobile Money MTN AND ORANGE
5,422.00 XAF $0.95 Sayi Sayi
ba a buƙatar rasidi ba a buƙatar tantancewa babi ciniki
Nguhbrice237 +8
An gani 1 áwàa ago
Orange money Trade safely
5,500.00 XAF $0.93 Sayi Sayi
ba a buƙatar rasidi
DotieeB14 +237
An gani 5 áwàa ago
PayPal Friends and family
5,422.00 XAF $0.83 Sayi Sayi
ba a buƙatar rasidi babi ciniki
Dukes01 +2228
An gani yanzu
Taransifa ta Banki ECO BANK
5,422.00 XAF $0.83 Sayi Sayi
WalkingG6 +274
An gani minti 26 ago
PayPal INSTANT RELEASE
16,350.00 XAF $0.81 Sayi Sayi
ba a buƙatar tantancewa abokai da 'yan'uwa
Herrmannymele +14
An gani minti 12 ago
MTN Mobile Money Je relâche immédiatement
5,441.00 XAF $0.80 Sayi Sayi
babu wasu mutane na daban
Scandybug_officiel +14
An gani minti 50 ago
MTN Mobile Money
5,422.00 XAF $0.77 Sayi Sayi
prettyqueen888 +362
An gani minti 50 ago
PayPal release right away
16,530.00 XAF $0.63 Sayi Sayi
bayyanannun katuna kawai babu wasu mutane na daban
Nguhbrice237 +8
An gani 1 áwàa ago
MTN Mobile Money
6,000.00 XAF $0.93 Sayi Sayi
ba a buƙatar rasidi
WulfriedTsopna237 +0
An gani minti 9 ago
Orange money Orange Money
5,422.00 XAF $0.92 Sayi Sayi
babi ciniki
Edwinchris +115
An gani 3 áwàa ago
PayPal Fast release
54,120.00 XAF $0.85 Sayi Sayi
ba a buƙatar rasidi
ComelySnail682 +3
An gani 12 áwàa ago
Orange money je relache directement
5,414.00 XAF $0.89 Sayi Sayi
babi ciniki
WiseOilbird756 +4
An gani 4 áwàa ago
MTN Mobile Money
20,000.00 XAF $0.88 Sayi Sayi
babi ciniki
WiseOilbird756 +4
An gani 4 áwàa ago
Orange money
20,000.00 XAF $0.88 Sayi Sayi
Can_Adrian +0
An gani minti 26 ago
MTN Mobile Money Fast transaction
500,000.00 XAF $0.83 Sayi Sayi
abokai da 'yan'uwa
JesusIsGood +14
An gani minti 29 ago
Orange money MTN ORANGE
5,422.00 XAF $0.98 Sayi Sayi
ba a buƙatar rasidi ba a buƙatar tantancewa babi ciniki
Lornah_03 +106
An gani minti 31 ago
PayPal Family and friends
5,603.00 XAF $0.85 Sayi Sayi
abokai da 'yan'uwa
kedi +172
An gani 2 áwàa ago
MTN Mobile Money RAPID RAPID
6,000.00 XAF $0.80 Sayi Sayi
babi ciniki
CoinbaseBoss +25
An gani 4 áwàa ago
MTN Mobile Money Fast and honest
5,422.00 XAF $0.83 Sayi Sayi
ba a buƙatar rasidi ba a buƙatar tantancewa babi ciniki
fredbizy +226
An gani minti 52 ago
MTN Mobile Money fast reliable and legit
10,000.00 XAF $0.85 Sayi Sayi

Fitattun hanyoyin biyan kuɗi a Kamaru

Taransifa ta Banki

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Taransifa ta Banki a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Taransifa ta Banki

PayPal

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar PayPal a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar PayPal

MTN Mobile Money

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar MTN Mobile Money a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar MTN Mobile Money

Orange money

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Orange money a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Orange money

Tether USDT

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Tether USDT a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Tether USDT

Mercado Pago

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Mercado Pago a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Mercado Pago

Mene ne Paxful?

Paxful kasuwar Bitcoin ce ta Mutum zuwa Mutum wadda ke haɗa masu saye da masu sayarwa. Cikin sauƙi ka zaɓi hanyar da kake son yin amfani da ita wajen biyan kuɗi sannan ka rubuta adadin Bitcoins da kake so.

Manufarmu ita ce samar wa mutane masu ƙoƙarin aiki farfajiyar cin gajiyar aikinsu mai sauƙi, da adalci da tsaro. Sau da dama babbar matsalarmu ta shafi kuɗi ne, samun kuɗi da gudanar da shi. Mun duƙufa wajen taimaka wa mutanen domin yin amfani da damarmakinsu ta hanyar samar da farfajiyar gudanar da kasuwanci daga mutum zuwa mutum wadda duniya za ta amfana da shi. Paxful ya kasance PayPal + Uber sannan ya kasance Wall Street ga al'umma.

Shin zan iya sayar da Bitcoin a kan Paxful?

Taimaki sauran mutane a Kamaru domin su samu Bitcoin wanda hakan zai sa ka samu BABBAR RIBA da ta kai 60% na kowane ciniki da aka yi. Fara sayarwa a biya ka ta asusun bankinka na cikin gida yanzu, duba bayanan da muka samar kyauta waɗanda za su maka jagoranci. Paxful na samun masu sayen Bitcoin 1000's daga Kamaru a kowace rana.

Ƙirƙiri asusu ka fara sayarwa

Samu Rabano Cikin Sauƙi

Ka san mutane da yawa da ke son sayen Bitcoin a Kamaru? Ta hanyar amfani da Shagon Bitcoin ɗinka da shirin Gayyata, za ka riƙa samun 2% na duk wani kasuwanci da aka gudanar har abada, ta hanyar tura liƙau kaɗai. Fara yanzu.