Canza Riel ɗinka na Kambodiya (KHR) zuwa BTC cikin tsanaki ta amfani da Paxful, ɗaya daga cikin muhallan kasuwanci da mutane ke gudanarwa da suka kasance ja gaba a duniya - yanzu yana gudanar da harƙallolinsa a Kambodiya.
Paxful yana da tsarin tsaro mai inganci tare da tsarin Sanin Abokin Harƙalla (KYC), wanda ke taimaka maka ka samu kwanciyar hankali yayn sayen BTC. Muna tinƙaho da kanmu yayin ba ka zaɓuɓɓuka kasanceawr akwai hanyoyin biyan kuɗi sama da 300 domin amfaninka, wanda hakan ke ba ka damar sayen BTC ta hanyar da ka dama.
Me kake jira? Fara yanzu! Ƙirƙiri asusu, samu lalitar Bitcon ɗinka ta kyauta, sannan ka gudanar da kasuwancin Bitcoin a kan kwamfuta ko wayarka a yau!
Mai sayarwa | Biya da | Mafi ƙaranci—Mafi yawan adadi |
Mafi ƙaranci
a biya |
a biya
A kan dalar |
Farashin Kowane Bitcoin
Za ka iya sayen kowane adadi |
|
---|---|---|---|---|---|---|
prettyqueen118
+60
An gani minti 5 ago |
Skrill — released right away |
202,991.00-811,966.00 KHR | 202,991.00 KHR | $0.72 Sayi | Sayi | |
zhengxiumei
+1391
Kan intanet |
Katin Kuɗin Razer Gold — FAST AND HONEST |
41,036.00-50,000.00 KHR | 41,036.00 KHR | $0.63 Sayi | Sayi | |
Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Taransifa ta Banki a yau.
Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar PayPal a yau.
Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar KOWANE Katin Credit/Debit a yau.
Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar KOWANE Katin Credit/Debit
Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Payeer a yau.
Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Sanya Kuɗi a Waya a yau.
Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Katin Kuɗin iTunes a yau.
Paxful kasuwar Bitcoin ce ta Mutum zuwa Mutum wadda ke haɗa masu saye da masu sayarwa. Cikin sauƙi ka zaɓi hanyar da kake son yin amfani da ita wajen biyan kuɗi sannan ka rubuta adadin Bitcoins da kake so.
Manufarmu ita ce samar wa mutane masu ƙoƙarin aiki farfajiyar cin gajiyar aikinsu mai sauƙi, da adalci da tsaro. Sau da dama babbar matsalarmu ta shafi kuɗi ne, samun kuɗi da gudanar da shi. Mun duƙufa wajen taimaka wa mutanen domin yin amfani da damarmakinsu ta hanyar samar da farfajiyar gudanar da kasuwanci daga mutum zuwa mutum wadda duniya za ta amfana da shi. Paxful ya kasance PayPal + Uber sannan ya kasance Wall Street ga al'umma.
Taimaki sauran mutane a Kambodiya domin su samu Bitcoin wanda hakan zai sa ka samu BABBAR RIBA da ta kai 60% na kowane ciniki da aka yi. Fara sayarwa a biya ka ta asusun bankinka na cikin gida yanzu, duba bayanan da muka samar kyauta waɗanda za su maka jagoranci. Paxful na samun masu sayen Bitcoin 1000's daga Kambodiya a kowace rana.
Ka san mutane da yawa da ke son sayen Bitcoin a Kambodiya? Ta hanyar amfani da Shagon Bitcoin ɗinka da shirin Gayyata, za ka riƙa samun 2% na duk wani kasuwanci da aka gudanar har abada, ta hanyar tura liƙau kaɗai. Fara yanzu.