Sayi Bitcoin kai tsaye ta Burazil

Paxful, jagaba a muhallin kasuwancin Bitcoin da mutane ke gudanarwa a duniya, tana nan dominka - tana shirye da ta taimaka maka wajen canja Real ɗinka na Burazil (BRL) zuwa BTC. 'Yan Burazil da ke amfani da Paxful na ƙara yawa sosai sannan suna ɗaya daga cikin wuraren da aka fi samun ƙaruwa a yankin Latin America. Sun gudanar da kasuwancin Bitcoin da ya kai darajar Dalar Amurka 500,000 a watan da ya gabata kaɗai. Shiga cikin tafiyar a yau ta hanyar ƙirƙiran asusu, samun lalitar Bitcoin ɗinka ta kyauta, tare da zaɓar ɗaya daga cikin hanyoyin biyan kuɗi sama da 300 domin sayen BTC ɗinka.

Yi amfani da tsarinmu mai matuƙar tsaro domin samun BTC ɗinka a karon farko. Ta amfani da matakin tsaro na biyu (2FA) tare da tsarinmu na taimakon kwastomomi da ke aiki 24/7, mun samar maka da nagartaccen muhallin kasuwanci.

Yi zaɓi daga cikin dubban tayi na amintattun dillalanmu sannan ka sarrafa kuɗaɗenka daga kan kwamfutarka ko a duk inda kake ta hanyar sauke manhajojinmu na Android ko iOS!

Fitattun tayi Riyal na Burazil a Burazil

Mai sayarwa Biya da Mafi ƙaranci

a biya

a biya

A kan dalar

Rashimillo +115
An gani minti 12 ago
PayPal Instant release
445.00 BRL $0.85 Sayi Sayi
babi ciniki abokai da 'yan'uwa
Nathigil +29
An gani 5 áwàa ago
Saka Kuɗi ta Banki NUBANKBRADESCOSANTANDER
100.00 BRL $0.87 Sayi Sayi
ba a buƙatar rasidi ba a buƙatar tantancewa
ValleTrading +31
An gani 4 áwàa ago
Saka Kuɗi ta Banki PIX TED
150.00 BRL $0.78 Sayi Sayi
ana buƙatar rasidi ba a buƙatar tantancewa babi ciniki
waraujo +362
An gani 4 áwàa ago
Taransifa ta Banki PIX TED MUITOS BANCOS
290.00 BRL $0.79 Sayi Sayi
ana buƙatar rasidi ba a buƙatar tantancewa kasuwancin da ke ƙarƙashin jagoranci
tomazda +407
An gani 4 áwàa ago
Taransifa ta Banki PIX TED QUALQUER BANCO
200.00 BRL $0.80 Sayi Sayi
ana buƙatar rasidi ba a buƙatar tantancewa kasuwancin da ke ƙarƙashin jagoranci
ValleTrading +31
An gani 4 áwàa ago
Taransifa ta Banki PIX TED VARIOS BANCOS
200.00 BRL $0.83 Sayi Sayi
ana buƙatar rasidi ba a buƙatar tantancewa kasuwancin da ke ƙarƙashin jagoranci
JovialCombfish745 +81
An gani 6 áwàa ago
PayPal Instant realese
35.00 BRL $0.83 Sayi Sayi
ba a buƙatar rasidi babi ciniki abokai da 'yan'uwa
Zaron_Modz +314
An gani 4 áwàa ago
Taransifa ta Banki Nu Neon Itau e Bra
55.00 BRL $0.84 Sayi Sayi
ana buƙatar rasidi ba a buƙatar tantancewa babu wasu mutane na daban kasuwancin da ke ƙarƙashin jagoranci
Gary_blair +27
An gani 1 rana ago
Skrill Instant release
100.00 BRL $0.88 Sayi Sayi
biyan kuɗi ta kan intanet
Sergiobortoline +259
An gani 2 áwàa ago
Taransifa ta Banki Pix 24HS BTC agora
100.00 BRL $0.83 Sayi Sayi
babu wasu mutane na daban
carnovore1130 +0
An gani 14 áwàa ago
PayPal instant release
17.00 BRL $0.88 Sayi Sayi
babi ciniki abokai da 'yan'uwa
LoracBTC +3
An gani 11 áwàa ago
Taransifa ta Banki PIX OU TED
50.00 BRL $0.93 Sayi Sayi
ana buƙatar rasidi babu wasu mutane na daban kasuwancin da ke ƙarƙashin jagoranci
OpenMoney +46
An gani 9 áwàa ago
Taransifa ta Banki Nubank24horas
20.00 BRL $0.97 Sayi Sayi
ana buƙatar rasidi babu wasu mutane na daban kasuwancin da ke ƙarƙashin jagoranci
Ruboao22 +75
An gani 1 áwàa ago
Taransifa ta Banki pagamentos de terceiros
100.00 BRL $0.74 Sayi Sayi
ana buƙatar rasidi kuɗi hannu kaɗai kasuwancin da ke ƙarƙashin jagoranci
Ruboao22 +75
An gani 1 áwàa ago
Saka Kuɗi ta Banki qualquer banco
100.00 BRL $0.87 Sayi Sayi
kuɗi hannu kaɗai biyan kuɗi na waje da risidi
Tisdale +138
Kan intanet
Skrill Fast and reliable trader
250.67 BRL $0.77 Sayi Sayi
biyan kuɗi ta kan intanet
Reborn66 +374
Kan intanet
Skrill Fast and reliable
400.00 BRL $0.77 Sayi Sayi
biyan kuɗi ta kan intanet
waraujo +362
An gani 4 áwàa ago
Saka Kuɗi ta Banki Bradesco TED PIX
200.00 BRL $0.76 Sayi Sayi
ana buƙatar rasidi ba a buƙatar tantancewa babi ciniki
Vspian +674
An gani 2 áwàa ago
PIX
355.00 BRL $0.96 Sayi Sayi
Sergiobortoline +259
An gani 2 áwàa ago
Taransifa ta Intanet na Cikin Gida Pix 24H na hora
18.00 BRL $0.95 Sayi Sayi

Fitattun hanyoyin biyan kuɗi a Burazil

Taransifa ta Banki

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Taransifa ta Banki a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Taransifa ta Banki

Skrill

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Skrill a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Skrill

PayPal

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar PayPal a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar PayPal

Saka Kuɗi ta Banki

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Saka Kuɗi ta Banki a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Saka Kuɗi ta Banki

Mercado Pago

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Mercado Pago a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Mercado Pago

Biyan Kuɗi Hannu-da-Hannu

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Biyan Kuɗi Hannu-da-Hannu a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Biyan Kuɗi Hannu-da-Hannu

Mene ne Paxful?

Paxful kasuwar Bitcoin ce ta Mutum zuwa Mutum wadda ke haɗa masu saye da masu sayarwa. Cikin sauƙi ka zaɓi hanyar da kake son yin amfani da ita wajen biyan kuɗi sannan ka rubuta adadin Bitcoins da kake so.

Manufarmu ita ce samar wa mutane masu ƙoƙarin aiki farfajiyar cin gajiyar aikinsu mai sauƙi, da adalci da tsaro. Sau da dama babbar matsalarmu ta shafi kuɗi ne, samun kuɗi da gudanar da shi. Mun duƙufa wajen taimaka wa mutanen domin yin amfani da damarmakinsu ta hanyar samar da farfajiyar gudanar da kasuwanci daga mutum zuwa mutum wadda duniya za ta amfana da shi. Paxful ya kasance PayPal + Uber sannan ya kasance Wall Street ga al'umma.

Shin zan iya sayar da Bitcoin a kan Paxful?

Taimaki sauran mutane a Burazil domin su samu Bitcoin wanda hakan zai sa ka samu BABBAR RIBA da ta kai 60% na kowane ciniki da aka yi. Fara sayarwa a biya ka ta asusun bankinka na cikin gida yanzu, duba bayanan da muka samar kyauta waɗanda za su maka jagoranci. Paxful na samun masu sayen Bitcoin 1000's daga Burazil a kowace rana.

Ƙirƙiri asusu ka fara sayarwa

Samu Rabano Cikin Sauƙi

Ka san mutane da yawa da ke son sayen Bitcoin a Burazil? Ta hanyar amfani da Shagon Bitcoin ɗinka da shirin Gayyata, za ka riƙa samun 2% na duk wani kasuwanci da aka gudanar har abada, ta hanyar tura liƙau kaɗai. Fara yanzu.