One of the world’s most secure peer-to-peer Bitcoin marketplaces is now in Bolivia! Quickly convert your Boliviano (BOB) into BTC using over 450 payment options available on the platform. Your choices include PayU, Mercado Pago, Western Union, International Wire Transfer (SWIFT), Skrill, PayPal, gift cards, bank transfer, and a whole lot more.
Za ka iya sayen Bitcoin daga dubban 'yan kasuwa da suke ciki da wajen Bolivia. Domin inganta kasuwancinka, Paxful na samar da tsaro ga dokiyarka ta hanyar matakin tsaro na biyu (2FA), wanda ya kasance tsarin tsaro mai inganci a kan kafar, sannan tana buƙatar tantance asusu na dukkannin dillalenta.
Fara harƙallar Bitcoin ta hanyar ƙirƙirar asusun Paxful idan ba ka riga ga ƙirƙira ba. Za ka samu lalitar Bitcoin ta kyauta da zarar ka yi rajista domin farawa. Ba a taɓa samun hanya mai sauƙi na shiga harƙallar kuɗin itanet ba kamar wannan. A yi kasuwanci lafiya!
Mai sayarwa | Biya da | Mafi ƙaranci—Mafi yawan adadi |
Mafi ƙaranci
a biya |
a biya
A kan dalar |
Farashin Kowane Bitcoin
Za ka iya sayen kowane adadi |
|
---|---|---|---|---|---|---|
JACO100MEDO
+283
An gani minti 46 ago |
Taransifa ta Banki — MERCANTIL SANTA CRUZ |
$ 100.00-$ 1,288.00 BOB | $ 100.00 BOB | $$ 0.82 Sayi | Sayi | |
JACO100MEDO
+283
An gani minti 46 ago |
Western Union — ENVIO DE QUALQUER LUGAR D |
$ 500.00-$ 1,383.00 BOB | $ 500.00 BOB | $$ 0.76 Sayi | Sayi | |
Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Taransifa ta Banki a yau.
Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar PayPal a yau.
Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Skrill a yau.
Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Taransifa ta Intanet na Cikin Gida a yau.
Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Taransifa ta Intanet na Cikin Gida
Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Venmo a yau.
Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar PIX a yau.
Paxful kasuwar Bitcoin ce ta Mutum zuwa Mutum wadda ke haɗa masu saye da masu sayarwa. Cikin sauƙi ka zaɓi hanyar da kake son yin amfani da ita wajen biyan kuɗi sannan ka rubuta adadin Bitcoins da kake so.
Manufarmu ita ce samar wa mutane masu ƙoƙarin aiki farfajiyar cin gajiyar aikinsu mai sauƙi, da adalci da tsaro. Sau da dama babbar matsalarmu ta shafi kuɗi ne, samun kuɗi da gudanar da shi. Mun duƙufa wajen taimaka wa mutanen domin yin amfani da damarmakinsu ta hanyar samar da farfajiyar gudanar da kasuwanci daga mutum zuwa mutum wadda duniya za ta amfana da shi. Paxful ya kasance PayPal + Uber sannan ya kasance Wall Street ga al'umma.
Taimaki sauran mutane a Bolivia domin su samu Bitcoin wanda hakan zai sa ka samu BABBAR RIBA da ta kai 60% na kowane ciniki da aka yi. Fara sayarwa a biya ka ta asusun bankinka na cikin gida yanzu, duba bayanan da muka samar kyauta waɗanda za su maka jagoranci. Paxful na samun masu sayen Bitcoin 1000's daga Bolivia a kowace rana.
Ka san mutane da yawa da ke son sayen Bitcoin a Bolivia? Ta hanyar amfani da Shagon Bitcoin ɗinka da shirin Gayyata, za ka riƙa samun 2% na duk wani kasuwanci da aka gudanar har abada, ta hanyar tura liƙau kaɗai. Fara yanzu.