Sayi Bitcoin kai tsaye ta Beljiyom

Sayen Bitcoin a Belgium ya kasance abu mai sauƙi, jinjina ga Paxful, jagaba a duniya a ɓangaren muhallin kasuwancin Bitcoin da mutane ke gudanarwa. Ana tantance dillalenmu cikin tsanaki ta hanyar Sanin Abokin Kasuwanci mai sauƙi, sannan ana gudanar da kasuwancin Bitcoin ƙarƙashin ƙa'idojin gwamnatin Amurka na muhillin kasuwanci na mutum zuwa mutum. Wannan na nufin dubban amintattun dillalai suna shire da su sayar da BTC a biya su ta hanyoyin biyan kuɗi sama da 300 ba tare da cajar mai saye ko sisi ba.

Bugu da ƙari, harƙallolinmu suna ƙarƙashin ingantattun matakan tsaro wadanda sun haɗa da matakin tasro na biyu (2FA) da sashen taimako da ke aiki 24/7. A tare, suna samar da muhallin kasuwanci mai nagartaccen tsaro dominka.

Da zarar ka ƙirƙiri asusu, za ka samu lalitar Bitcoin a kyauta - wannan na nufin farawa abu mai sauƙi ne da ake iya yi kai tsaye. Gwada yanzu!

Fitattun tayi Yuro a Beljiyom

Mai sayarwa Biya da Mafi ƙaranci

a biya

a biya

A kan dalar

Chep_76 +15
An gani yanzu
PayPal Fast trade
150.00 EUR $0.99 Sayi Sayi
biyan kuɗi ta kan intanet abokai da 'yan'uwa
KHYM +36
An gani yanzu
PayPal no verification needed
30.00 EUR $0.81 Sayi Sayi
ba a buƙatar rasidi biyan kuɗi ta kan intanet abokai da 'yan'uwa
Vinkip +89
An gani 3 áwàa ago
PayPal release after withdrawal
40.00 EUR $0.80 Sayi Sayi
abokai da 'yan'uwa
whitetie +459
An gani minti 1 ago
SEPA INSTANT PAYMENT ENABLED
200.00 EUR $0.80 Sayi Sayi
ana buƙatar katin shaida biyan kuɗi ta kan intanet
Mmaven7 +161
An gani minti 1 ago
PayPal Instant release
30.00 EUR $0.80 Sayi Sayi
ba a buƙatar tantancewa abokai da 'yan'uwa
AlexLeen89 +293
An gani minti 21 ago
PayPal Instant release
200.00 EUR $0.80 Sayi Sayi
ba a buƙatar rasidi ba a buƙatar tantancewa biyan kuɗi ta kan intanet
Tabby_Crypto +88
An gani 6 áwàa ago
PayPal Instant release
50.00 EUR $0.80 Sayi Sayi
ba a buƙatar rasidi
Munyuwa +378
An gani 4 áwàa ago
PayPal Instant release
10.00 EUR $0.80 Sayi Sayi
ba a buƙatar tantancewa biyan kuɗi ta kan intanet
Jerome79 +1566
An gani minti 11 ago
PayPal Family and Friends
100.00 EUR $0.80 Sayi Sayi
PayPal ɗin da aka tantance kawai babu wasu mutane na daban
rosemaryk +138
An gani yanzu
KOWANE Katin Credit/Debit worldremit available
50.00 EUR $0.80 Sayi Sayi
stockexchange +581
An gani 4 áwàa ago
PayPal Friends and Family
100.00 EUR $0.80 Sayi Sayi
biyan kuɗi ta kan intanet
Strongbits +342
An gani yanzu
KOWANE Katin Credit/Debit Trusted Paxful Peer
10.00 EUR $0.80 Sayi Sayi
ba a buƙatar rasidi biyan kuɗi ta kan intanet
Hudydc +59
An gani 8 áwàa ago
PayPal Friends and Family ONLY
50.00 EUR $0.80 Sayi Sayi
ba a buƙatar tantancewa
Yoloking +1303
An gani 13 áwàa ago
SEPA Power Trader FAST FAST
50.00 EUR $0.80 Sayi Sayi
biyan kuɗi ta kan intanet
AnnaPrague +4018
An gani yanzu
PayPal
30.00 EUR $0.80 Sayi Sayi
biyan kuɗi ta kan intanet babu wasu mutane na daban
MrBitcoinMan +1485
An gani minti 4 ago
PayPal ALWAYS Fast and Reliable
10.00 EUR $0.80 Sayi Sayi
biyan kuɗi ta kan intanet abokai da 'yan'uwa
QQMEE16 +333
An gani minti 39 ago
PayPal
30.00 EUR $0.81 Sayi Sayi
ba a buƙatar rasidi ba a buƙatar tantancewa babi ciniki
Sylvia200 +134
An gani minti 51 ago
PayPal instant release
100.00 EUR $0.80 Sayi Sayi
abokai da 'yan'uwa
Hermony003 +193
An gani 2 áwàa ago
PayPal Family and friends
200.00 EUR $0.82 Sayi Sayi
abokai da 'yan'uwa
AmA +776
An gani yanzu
PayPal NO ID Simple and Fast
20.00 EUR $0.82 Sayi Sayi
ba a buƙatar tantancewa biyan kuɗi ta kan intanet

Fitattun hanyoyin biyan kuɗi a Beljiyom

Taransifa ta Banki

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Taransifa ta Banki a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Taransifa ta Banki

PayPal

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar PayPal a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar PayPal

KOWANE Katin Credit/Debit

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar KOWANE Katin Credit/Debit a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar KOWANE Katin Credit/Debit

Paysafecard

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Paysafecard a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Paysafecard

Revolut

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Revolut a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Revolut

SEPA

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar SEPA a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar SEPA

Mene ne Paxful?

Paxful kasuwar Bitcoin ce ta Mutum zuwa Mutum wadda ke haɗa masu saye da masu sayarwa. Cikin sauƙi ka zaɓi hanyar da kake son yin amfani da ita wajen biyan kuɗi sannan ka rubuta adadin Bitcoins da kake so.

Manufarmu ita ce samar wa mutane masu ƙoƙarin aiki farfajiyar cin gajiyar aikinsu mai sauƙi, da adalci da tsaro. Sau da dama babbar matsalarmu ta shafi kuɗi ne, samun kuɗi da gudanar da shi. Mun duƙufa wajen taimaka wa mutanen domin yin amfani da damarmakinsu ta hanyar samar da farfajiyar gudanar da kasuwanci daga mutum zuwa mutum wadda duniya za ta amfana da shi. Paxful ya kasance PayPal + Uber sannan ya kasance Wall Street ga al'umma.

Shin zan iya sayar da Bitcoin a kan Paxful?

Taimaki sauran mutane a Beljiyom domin su samu Bitcoin wanda hakan zai sa ka samu BABBAR RIBA da ta kai 60% na kowane ciniki da aka yi. Fara sayarwa a biya ka ta asusun bankinka na cikin gida yanzu, duba bayanan da muka samar kyauta waɗanda za su maka jagoranci. Paxful na samun masu sayen Bitcoin 1000's daga Beljiyom a kowace rana.

Ƙirƙiri asusu ka fara sayarwa

Samu Rabano Cikin Sauƙi

Ka san mutane da yawa da ke son sayen Bitcoin a Beljiyom? Ta hanyar amfani da Shagon Bitcoin ɗinka da shirin Gayyata, za ka riƙa samun 2% na duk wani kasuwanci da aka gudanar har abada, ta hanyar tura liƙau kaɗai. Fara yanzu.