Sayi Bitcoin kai tsaye ta Bahrain

Yanzu Paxful na gudanar da harƙallolinta a Bahrain, sannan tana shirye da ta taimaka maka wajen canja Dinar ɗinka na Bahrain (BHD) zuwa BTC.

A matsayin Paxful na amintacciyar mamba na Group-IB sannan abokiyar harƙallar Chainalysis, mun ƙuduri aniyar samar muku da muhallin kasuwanci mafi tsaro. Ta amfani da tsarin tsaro na adana da tantancewa ta hanyar matakin tsaro na biyu, za ka gudanar da kasuwanci cikin sauƙi kasancewar ka san da cewa kuɗaɗenka na cikin tsaro.

To me kake jira? Ta hanyar samun tantance cikin rana guda, za ka iya gudanar da kasuwanci cikin adadi mai yawa yanzu haka! Fara gudanar da kasuwanci ta hanyar ƙirƙirar asusu, samun lalitar Bitcoin ta kyauta, tare da duba tayin da ya fi dacewa daga dubban amintattun dillalai. Za ka iya amfani da Paxful a kan kwamfuta ko Android ɗinka ko na'urar iOS!

Fitattun tayi Dinar na Bharaini a Bahrain

Mai sayarwa Biya da Mafi ƙaranci

a biya

a biya

A kan dalar

princeroni64 +479
Kan intanet
PayPal Instant Release
10.00 BHD $0.83 Sayi Sayi
ba a buƙatar tantancewa biyan kuɗi ta kan intanet
Skaikruvi +123
Kan intanet
PayPal Released in Seconds
25.00 BHD $0.83 Sayi Sayi
abokai da 'yan'uwa
Tililei +186
An gani 1 áwàa ago
PayPal friends and families only
4.00 BHD $0.82 Sayi Sayi
ba a buƙatar tantancewa babi ciniki abokai da 'yan'uwa
Hardfly_44 +368
An gani minti 1 ago
PayPal INSTANT REPLY AND RELEASE
18.00 BHD $0.80 Sayi Sayi
ba a buƙatar tantancewa biyan kuɗi ta kan intanet
prettyqueen888888 +144
An gani minti 18 ago
PayPal release right away
11.00 BHD $0.63 Sayi Sayi
Yebay +632
An gani 7 áwàa ago
PayPal friends and family only
4.00 BHD $0.84 Sayi Sayi
ba a buƙatar tantancewa babi ciniki
KindlyMarlin815 +316
An gani 1 rana ago
PayPal friends and family
20.00 BHD $0.81 Sayi Sayi
ba a buƙatar rasidi babi ciniki
Altcoin88 +462
An gani minti 2 ago
EzRemit FAST AND SECURE
15.00 BHD $0.86 Sayi Sayi
biyan kuɗi ta kan intanet
Altcoin88 +462
An gani minti 2 ago
Remitly SECURE FAST RELEASE
4.00 BHD $0.86 Sayi Sayi
ana buƙatar rasidi kuɗi hannu kaɗai
Altcoin88 +462
An gani minti 2 ago
Saka Kuɗi ta Banki BDO
20.00 BHD $0.86 Sayi Sayi
ana buƙatar katin shaida babu wasu mutane na daban
Altcoin88 +462
An gani minti 2 ago
Transifar Kuɗi ta RIA SECURE FAST RELEASE
10.00 BHD $0.85 Sayi Sayi
biyan kuɗi ta kan intanet
KsaBtc786_MRGroup +722
Kan intanet
Neteller SkrillNeteller Insta Rls
4.00 BHD $0.85 Sayi Sayi
ana buƙatar rasidi har darajar da ta kai 100 babu wasu mutane na daban
Altcoin88 +462
An gani minti 2 ago
Wasu Lalitocin Kan Intanet na Daban Fast and Reliable
20.00 BHD $0.84 Sayi Sayi
ana buƙatar rasidi biyan kuɗi ta kan intanet
Hardfly_44 +368
An gani minti 1 ago
Remitly INSTANT REPLY AND RELEASE
18.00 BHD $0.83 Sayi Sayi
ba a buƙatar tantancewa biyan kuɗi ta kan intanet
Hardfly_44 +368
An gani minti 1 ago
Paysend.com INSTANT REPLY AND RELEASE
18.00 BHD $0.83 Sayi Sayi
ba a buƙatar tantancewa biyan kuɗi ta kan intanet
Fred2495 +347
Kan intanet
Transfast Fast release
40.00 BHD $0.83 Sayi Sayi
ba a buƙatar tantancewa
Hardfly_44 +368
An gani minti 1 ago
Wise (TransferWise) INSTANT REPLY AND RELEASE
18.00 BHD $0.81 Sayi Sayi
ba a buƙatar tantancewa biyan kuɗi ta kan intanet
Fred2495 +347
Kan intanet
Western Union QUICK EASY TO MY MPESA
10.00 BHD $0.81 Sayi Sayi
KsaBtc786_MRGroup +722
Kan intanet
Western Union MoneyGramRiaRemitlyOFX
10.00 BHD $0.80 Sayi Sayi
ana buƙatar rasidi har darajar da ta kai 100 babu wasu mutane na daban
ShahbazHussain786 +551
Kan intanet
Western Union deposit any exchange
4.00 BHD $0.80 Sayi Sayi
babu wasu mutane na daban

Fitattun hanyoyin biyan kuɗi a Bahrain

Taransifa ta Banki

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Taransifa ta Banki a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Taransifa ta Banki

PayPal

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar PayPal a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar PayPal

KOWANE Katin Credit/Debit

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar KOWANE Katin Credit/Debit a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar KOWANE Katin Credit/Debit

Perfect Money

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Perfect Money a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Perfect Money

MoneyPak

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar MoneyPak a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar MoneyPak

Payeer

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Payeer a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Payeer

Mene ne Paxful?

Paxful kasuwar Bitcoin ce ta Mutum zuwa Mutum wadda ke haɗa masu saye da masu sayarwa. Cikin sauƙi ka zaɓi hanyar da kake son yin amfani da ita wajen biyan kuɗi sannan ka rubuta adadin Bitcoins da kake so.

Manufarmu ita ce samar wa mutane masu ƙoƙarin aiki farfajiyar cin gajiyar aikinsu mai sauƙi, da adalci da tsaro. Sau da dama babbar matsalarmu ta shafi kuɗi ne, samun kuɗi da gudanar da shi. Mun duƙufa wajen taimaka wa mutanen domin yin amfani da damarmakinsu ta hanyar samar da farfajiyar gudanar da kasuwanci daga mutum zuwa mutum wadda duniya za ta amfana da shi. Paxful ya kasance PayPal + Uber sannan ya kasance Wall Street ga al'umma.

Shin zan iya sayar da Bitcoin a kan Paxful?

Taimaki sauran mutane a Bahrain domin su samu Bitcoin wanda hakan zai sa ka samu BABBAR RIBA da ta kai 60% na kowane ciniki da aka yi. Fara sayarwa a biya ka ta asusun bankinka na cikin gida yanzu, duba bayanan da muka samar kyauta waɗanda za su maka jagoranci. Paxful na samun masu sayen Bitcoin 1000's daga Bahrain a kowace rana.

Ƙirƙiri asusu ka fara sayarwa

Samu Rabano Cikin Sauƙi

Ka san mutane da yawa da ke son sayen Bitcoin a Bahrain? Ta hanyar amfani da Shagon Bitcoin ɗinka da shirin Gayyata, za ka riƙa samun 2% na duk wani kasuwanci da aka gudanar har abada, ta hanyar tura liƙau kaɗai. Fara yanzu.