Sayi Bitcoin kai tsaye ta Azerbaijan

Kana buƙatar canja Manat ɗinka na Azerbaijan (AZN) zuwa BTC? Paxful, ɗaya daga cikin jagaba a muhallan kasuwancin Bitcoin na mutum-zuwa-mutum a duniya, ta samar maka da mafita.

An buɗe Paxful bisa manufar samar ba wa kowa damar shiga hada-hadar kuɗi a duniya, sannan muna shirye da mu taimaka iya iyawarmu. Da taimakon ingantaccen tsaronmu da kuma sashen taimakon kwastomomi da ke aiki 24/7, za ka iya fara gudanar da kasuwancin BTC ba tare da wata matsala ba. Zaɓi daga cikin dubban tayi na amintattun masu sayarwa sannan ka samu harƙalloli masu farashin da suka kwanta maka a rai. Ba za a caje ka ko sisi ba yayin da za ka sayi Bitcoin sannan akna da damar biya ta ɗaya daga cikin hanyoyin biyan kuɗi sama da 300 da muke da su.

Shin ka shirya? To ka ƙirƙiri asusu, ka samu lalitar Bitcoin ɗinka ta kyauta, sannan ka fara kasuwanci a yau!

Fitattun tayi Manat ɗin Azerbaijan a Azerbaijan

Mai sayarwa Biya da Mafi ƙaranci

a biya

a biya

A kan dalar

KRealer +15
An gani minti 19 ago
PayPal Instant Release
35.00 AZN $0.85 Sayi Sayi
abokai da 'yan'uwa
RonsieBrevlix +186
An gani minti 5 ago
PayPal Honest Trading
26.00 AZN $0.82 Sayi Sayi
ba a buƙatar rasidi ba a buƙatar tantancewa abokai da 'yan'uwa
SheenWeasel814 +59
Kan intanet
PayPal INSTANT REPLY AND RELEASE
79.00 AZN $0.79 Sayi Sayi
ba a buƙatar tantancewa biyan kuɗi ta kan intanet
KAmericanah +182
An gani 1 áwàa ago
PayPal Instant Release
50.00 AZN $0.78 Sayi Sayi
abokai da 'yan'uwa
SheenWeasel814 +59
Kan intanet
Wise (TransferWise) INSTANT REPLY AND RELEASE
79.00 AZN $0.79 Sayi Sayi
ba a buƙatar tantancewa biyan kuɗi ta kan intanet
SheenWeasel814 +59
Kan intanet
Transifar Kuɗi ta Xoom INSTANT REPLY AND RELEASE
79.00 AZN $0.79 Sayi Sayi
ba a buƙatar tantancewa biyan kuɗi ta kan intanet
SheenWeasel814 +59
Kan intanet
Remitly INSTANT REPLY AND RELEASE
79.00 AZN $0.76 Sayi Sayi
ba a buƙatar tantancewa biyan kuɗi ta kan intanet
SheenWeasel814 +59
Kan intanet
Paysend.com INSTANT REPLY AND RELEASE
79.00 AZN $0.76 Sayi Sayi
ba a buƙatar tantancewa biyan kuɗi ta kan intanet
SheenWeasel814 +59
Kan intanet
Transifar Kuɗi ta RIA INSTANT REPLY AND RELEASE
79.00 AZN $0.79 Sayi Sayi
ba a buƙatar tantancewa biyan kuɗi ta kan intanet
SheenWeasel814 +59
Kan intanet
Western Union INSTANT REPLY AND RELEASE
79.00 AZN $0.79 Sayi Sayi
ba a buƙatar tantancewa biyan kuɗi ta kan intanet
SheenWeasel814 +59
Kan intanet
MoneyGram INSTANT REPLY AND RELEASE
79.00 AZN $0.76 Sayi Sayi
ba a buƙatar tantancewa biyan kuɗi ta kan intanet

Fitattun hanyoyin biyan kuɗi a Azerbaijan

Taransifa ta Banki

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Taransifa ta Banki a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Taransifa ta Banki

PayPal

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar PayPal a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar PayPal

KOWANE Katin Credit/Debit

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar KOWANE Katin Credit/Debit a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar KOWANE Katin Credit/Debit

Skrill

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Skrill a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Skrill

Katin Kuɗin Steam Wallet

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Katin Kuɗin Steam Wallet a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Katin Kuɗin Steam Wallet

Katin Kuɗin Google Play

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Katin Kuɗin Google Play a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Katin Kuɗin Google Play

Mene ne Paxful?

Paxful kasuwar Bitcoin ce ta Mutum zuwa Mutum wadda ke haɗa masu saye da masu sayarwa. Cikin sauƙi ka zaɓi hanyar da kake son yin amfani da ita wajen biyan kuɗi sannan ka rubuta adadin Bitcoins da kake so.

Manufarmu ita ce samar wa mutane masu ƙoƙarin aiki farfajiyar cin gajiyar aikinsu mai sauƙi, da adalci da tsaro. Sau da dama babbar matsalarmu ta shafi kuɗi ne, samun kuɗi da gudanar da shi. Mun duƙufa wajen taimaka wa mutanen domin yin amfani da damarmakinsu ta hanyar samar da farfajiyar gudanar da kasuwanci daga mutum zuwa mutum wadda duniya za ta amfana da shi. Paxful ya kasance PayPal + Uber sannan ya kasance Wall Street ga al'umma.

Shin zan iya sayar da Bitcoin a kan Paxful?

Taimaki sauran mutane a Azerbaijan domin su samu Bitcoin wanda hakan zai sa ka samu BABBAR RIBA da ta kai 60% na kowane ciniki da aka yi. Fara sayarwa a biya ka ta asusun bankinka na cikin gida yanzu, duba bayanan da muka samar kyauta waɗanda za su maka jagoranci. Paxful na samun masu sayen Bitcoin 1000's daga Azerbaijan a kowace rana.

Ƙirƙiri asusu ka fara sayarwa

Samu Rabano Cikin Sauƙi

Ka san mutane da yawa da ke son sayen Bitcoin a Azerbaijan? Ta hanyar amfani da Shagon Bitcoin ɗinka da shirin Gayyata, za ka riƙa samun 2% na duk wani kasuwanci da aka gudanar har abada, ta hanyar tura liƙau kaɗai. Fara yanzu.