Buy Bitcoin in Algeria

Yanzu jagaba a harkar kasuwancin Bitcoin na mutum-zuwa-mutum a duniya na gudanar da harƙallolinta a Aljeriya. Ta samar maka da hanya mafi sauƙi na canja Dinar ɗinka na Aljeriya (DZD) zuwa BTC.

Paxful is an efficient and inexpensive way to buy Bitcoin with zero fees and over 450 modes of payment in your arsenal. It’s also one of the safest trading environments for you, with vault-level security and two-step authentication to protect your account.

To me yake dakatar da kai? Sayi Bitcoin ɗinka a karon farko yanzu ta amfani da kwamfuta ko ta hanyar manhajar Paxful na iOS ko Android!

Fitattun tayi Dinar na Algjeriya a Aljeriya

Mai sayarwa Biya da Mafi ƙaranci

a biya

a biya

A kan dalar

NewInca887 +8
An gani 11 áwàa ago
Taransifa ta Banki Bank Algeria
$ 10,000.00 DZD $$ 0.72 Sayi Sayi
ana buƙatar rasidi babu wasu mutane na daban kasuwancin da ke ƙarƙashin jagoranci
Bitcoinsioo254 +398
Kan intanet
Wise (TransferWise) instant release
$ 5,000.00 DZD $$ 0.80 Sayi Sayi
ba a buƙatar tantancewa

Fitattun hanyoyin biyan kuɗi a Aljeriya

Payoneer

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Payoneer a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Payoneer

Paysafecard

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Paysafecard a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Paysafecard

Skrill

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Skrill a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Skrill

KOWANE Katin Credit/Debit

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar KOWANE Katin Credit/Debit a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar KOWANE Katin Credit/Debit

Taransifa ta Banki

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Taransifa ta Banki a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Taransifa ta Banki

PayPal

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar PayPal a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar PayPal

Mene ne Paxful?

Paxful kasuwar Bitcoin ce ta Mutum zuwa Mutum wadda ke haɗa masu saye da masu sayarwa. Cikin sauƙi ka zaɓi hanyar da kake son yin amfani da ita wajen biyan kuɗi sannan ka rubuta adadin Bitcoins da kake so.

Manufarmu ita ce samar wa mutane masu ƙoƙarin aiki farfajiyar cin gajiyar aikinsu mai sauƙi, da adalci da tsaro. Sau da dama babbar matsalarmu ta shafi kuɗi ne, samun kuɗi da gudanar da shi. Mun duƙufa wajen taimaka wa mutanen domin yin amfani da damarmakinsu ta hanyar samar da farfajiyar gudanar da kasuwanci daga mutum zuwa mutum wadda duniya za ta amfana da shi. Paxful ya kasance PayPal + Uber sannan ya kasance Wall Street ga al'umma.

Shin zan iya sayar da Bitcoin a kan Paxful?

Taimaki sauran mutane a Aljeriya domin su samu Bitcoin wanda hakan zai sa ka samu BABBAR RIBA da ta kai 60% na kowane ciniki da aka yi. Fara sayarwa a biya ka ta asusun bankinka na cikin gida yanzu, duba bayanan da muka samar kyauta waɗanda za su maka jagoranci. Paxful na samun masu sayen Bitcoin 1000's daga Aljeriya a kowace rana.

Ƙirƙiri asusu ka fara sayarwa

Samu Rabano Cikin Sauƙi

Ka san mutane da yawa da ke son sayen Bitcoin a Aljeriya? Ta hanyar amfani da Shagon Bitcoin ɗinka da shirin Gayyata, za ka riƙa samun 2% na duk wani kasuwanci da aka gudanar har abada, ta hanyar tura liƙau kaɗai. Fara yanzu.