Buy Bitcoin in Afghanistan

Canza Afghani ɗinka na Afganistan (AFN) zuwa BTC a yau ta amfani da Paxful, muhallin kasuwancin Bitcoin da al'umma ke jagoranta da ke kan gaba a duniya. Ba kamar hanyoyin musanyen Bitcoin na gargajiya ba, mun tsara yadda za ka iya sayen BTC a ƙasa da farashin kasuwa sannan ba tare da biyan wani ƙarin kuɗi ba.

Ba wa dukiyarka kariya abu ne da muka ɗauka da matuƙar muhimmanci, sannan wannan ne dalilin da ya sa aka sanya matakan kariya ga asusunka kamar su matakin tsaro na biyu. Ta hanyar haɗin guiwarmu da Chainlysis da Group-IB, ya kamata ka kwantar da hankalinka sanin cewa Paxful na ɗaya daga cikin kafafe mafiya tsaro na sayen Bitcoin.

Saboda haka, kada ka yi ƙasa a guiwa wajen buɗe asusu a kan Paxful. Zaɓi daga cikin tayin Bitcoin marasa adadi domin fara kasuwancinka cikin tsanaki ta amfani da kwamfutarka, ko kwamfutar kan cinya, ko iOS, ko Android!

Ba mu da tayi da suka shafi Afghani ɗin Afganistan a Afganistan a wannan lokaci. A ƙasa ga wadansu tayi da wata kila za su burge ka.

Fitattun hanyoyin biyan kuɗi a Afganistan

Taransifa ta Banki

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Taransifa ta Banki a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Taransifa ta Banki

PayPal

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar PayPal a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar PayPal

Western Union

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Western Union a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Western Union

KOWANE Katin Credit/Debit

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar KOWANE Katin Credit/Debit a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar KOWANE Katin Credit/Debit

Taransifa ta Ƙasa-da-Ƙasa (SWIFT)

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Taransifa ta Ƙasa-da-Ƙasa (SWIFT) a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Taransifa ta Ƙasa-da-Ƙasa (SWIFT)

Katin Kuɗin Amazon

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Katin Kuɗin Amazon a yau.

Sayi Bitcoin sannan ka biya ta hanyar Katin Kuɗin Amazon

Mene ne Paxful?

Paxful kasuwar Bitcoin ce ta Mutum zuwa Mutum wadda ke haɗa masu saye da masu sayarwa. Cikin sauƙi ka zaɓi hanyar da kake son yin amfani da ita wajen biyan kuɗi sannan ka rubuta adadin Bitcoins da kake so.

Manufarmu ita ce samar wa mutane masu ƙoƙarin aiki farfajiyar cin gajiyar aikinsu mai sauƙi, da adalci da tsaro. Sau da dama babbar matsalarmu ta shafi kuɗi ne, samun kuɗi da gudanar da shi. Mun duƙufa wajen taimaka wa mutanen domin yin amfani da damarmakinsu ta hanyar samar da farfajiyar gudanar da kasuwanci daga mutum zuwa mutum wadda duniya za ta amfana da shi. Paxful ya kasance PayPal + Uber sannan ya kasance Wall Street ga al'umma.

Shin zan iya sayar da Bitcoin a kan Paxful?

Taimaki sauran mutane a Afganistan domin su samu Bitcoin wanda hakan zai sa ka samu BABBAR RIBA da ta kai 60% na kowane ciniki da aka yi. Fara sayarwa a biya ka ta asusun bankinka na cikin gida yanzu, duba bayanan da muka samar kyauta waɗanda za su maka jagoranci. Paxful na samun masu sayen Bitcoin 1000's daga Afganistan a kowace rana.

Ƙirƙiri asusu ka fara sayarwa

Samu Rabano Cikin Sauƙi

Ka san mutane da yawa da ke son sayen Bitcoin a Afganistan? Ta hanyar amfani da Shagon Bitcoin ɗinka da shirin Gayyata, za ka riƙa samun 2% na duk wani kasuwanci da aka gudanar har abada, ta hanyar tura liƙau kaɗai. Fara yanzu.