Buy from
Biya da
js.rate_per_crypto.usdc
Yadda ake Sayen USDC a kan Paxful
Paxful na da burin sanya miliyoyin mutanen da ba sa hulɗa da bankuna cikin hada-hadar kuɗi a duniya. Mun samar da hanya mafi sauƙi da za ka iya yin amfani da kuɗinka da sauran kuɗaɗen kan intanet domin sayen USDC (USDC) sannan ka yi amfani da shi a wurin da kake da buƙatar yin hakan, daga saye na yau da kullum har zuwa sanya hannun jari.
Muhalinnin kasuwarmu da ke gudana bisa taimakon al'umma tana ba ka damar sayen USDC kai tsaye daga masu asusu da ke faɗin duniya, ba tare da buƙatar sa hannun banki ko wasu kamfanoni na daban ba. Ga nan yadda za ka sayi USDC nan take:
- Yi rajistar asusu – Yi rajista domin samun lalitar kan intanet ta kyauta inda za ka adana USDC naka cikin tsaro.
- Nemo tayi – Zaɓi hanyar biyan kuɗin da ka fi so, ka sanya adadin kuɗin da za ka kashe a kan kuɗin intanet, sannan ka danna Nemo Tayi. Ka karanta dokokin kowane tayi cikin natsuwa sannan ka duba furofayil na mai sayarwar. Ka lura da farashinsu, kasancewarsu a kusa ko saɓanin haka, da kuma tsokacin da aka rubuta a kansu game da kasuwancin da suka gabata.
- Fara kasuwanci – Idan ka aminta da abubuwan da mai sayarwa ke buƙata, ka sanya adadin kuɗin da kake son kashewa sannan ku fara kasuwancin. Hakan zai buɗe ɓangaren tattaunawa a inda mai sayarwa zai turo maka ƙa'idojin gudanar da kasuwancin. Ka bi ƙa'idojin nasa daki-daki sannan ka yi tambayoyi idan akwai abin da ba ka fahimta ba.
- Receive %1s – After you send the payment and mark the trade as paid, give the seller a few moments to verify the transaction. They’ll then release the %1s directly into your Paxful wallet.
- Ka rubuta tsokaci – Ka sanar da mu da kuma sauran masu asusu ra'ayinka a kan wannan abokin kasuwanci naka. Hakan na da matuƙar muhimmanci wajen ba da ƙarin tsaro ga kafarmu domin amfanuwar al'umma.
Da fatan ka ga yadda ake sayen https://paxful.com/support/en-us cikin tsaro, sauri, da sauƙi a kan Paxful? Yanzu kasuwancin kuɗin intanet ba shi da wani wahala sakamakon samar da hanyoyin biyan kuɗi sama da 300+ waɗanda za ka iya zaba daga cikinsu. Ziyarci Sashen Neman Sani ko ka tuntuɓi sashen taimakonmu domin samun ƙarin bayani.
Da sama da hanyoyi 300 don biya da suke haɗa tsabar kuɗi, turowa kuɗi ta hanyar banki, da kuma katunan kuɗi, sayen https://paxful.com/support/en-us bai taɓa zamanto mafi sauƙi. Shin ba ka gan hanyar biyan kuɗi da ka fi so ba? Ka sanar da mu kuma za mu yi ƙoƙarin ƙara shi a kan dandalinmu. Don ƙarin bayani, duba namu Sashen Samun Ilimi ko tuntuɓi tawagarmu ta taimako.