Kare kuɗinka daga matsalar faɗuwar darajar Naira ta hanyar adana kuɗinka cikin Bitcoin. Sayi Bitcoin ta amfani da kowace hanyar biyan kuɗi kamar Katin Kuɗi na Amazon, Kati Kuɗi na iTunes da turawa ta Banki!
An riga da an sayar da Bitcoin sama da 1000 a Nijeriya!
Zaɓi daga fitattun hanyoyin biyan kuɗi da ke Nijeriya. Ko ka nemi wata hanyar biyan kuɗi na daban daga fitattun hanyoyin biyan kuɗin da ke ƙasa.
Paxful kasuwar Bitcoin ce ta Mutum zuwa Mutum wadda ke haɗa masu saye da masu sayarwa. Cikin sauƙi ka zaɓi hanyar da kake son yin amfani da ita wajen biyan kuɗi sannan ka rubuta adadin Bitcoin da kake so.
Manufarmu ita ce samar wa mutane masu ƙoƙarin aiki farfajiyar cin gajiyar aikinsu mai sauƙi, da adalci da tsaro. Sau da dama babbar matsalarmu ta shafi kuɗi ne, samun kuɗi da gudanar da shi. Mun duƙufa wajen taimaka wa mutanen domin yin amfani da damarmakinsu ta hanyar samar da farfajiyar gudanar da kasuwanci daga mutum zuwa mutum wadda duniya za ta amfana da shi. Paxful ya kasance PayPal + Uber sannan ya kasance Wall Street ga al'umma.
Taimaki 'yan Nijeriya su samu Bitcoin. Hakan zai sa ka samu BABBAR riba wadda ta kai 60% a duk lokacin da aka sayar. Fara sayarwa a biya ka ta asusun bankinka na Nijeriya yanzu, duba bayanan da muka samar kyauta waɗanda za su maka jagoranci. Paxful tana samun dubban masu sayen Bitcoin daga Nigeria a kowace rana.
Ka san mutane da yawa da ke son sayen Bitcoin a Nijeriya? Ta hanyar amfani da Shagon Bitcoin ɗinka da shirin haɗin guiwa, za ka riƙa samun 2% na duk wani kasuwanci da aka gudanar har abada, ta hanyar tura liƙau kaɗai. Fara yanzu.
Bitcoin kadara ce ta kan intanet sannan hanyar biyan kuɗi ce. Paxful ya samar da hanya mai sauƙi na sauya katunan kuɗinka zuwa Bitcoin sannan da samun katunan kuɗi daga Bitcoin. Bitcoin ya kasance kadara mai daraja a duniyar intanet tamu. Za ka iya kallon sa a matsayin nau'in zinare na intanet. Tamkar dai zinare, farashin Bitcoin yana hawa da sauka sannan ana sa ran Farashin Bitcoin ya ci gaba da hauhawa, musamman idan tattalin arziki ya kasance cikin wani yanayi.
Da zarar ka samu Bitcoin, za ka iya duk abin da ka ga dama. Kana da zabin ajiye su a cikin lalitarka ta Paxful, ko ka sayar da Bitcoin ta hanyar karɓar dalolin Amurka ko wani nau'in kuɗi. Sannan za ka iya tura Bitcoin naka zuwa wasu lalitocin Bitocin na daban.
Domin kallon jerin 'yan kasuwa da ke karɓar Bitcoin, ku duba https://spendabit.co/merchants.
Sabon muhallin kasuwancin Bitcoin da ya mayar da kankali a kan Nijeriya
http://www.itwebafrica.com/home-page/e-commerce/700-nigeria/237389-new-bitcoin-marketplace-focuses-on-nigeria
Paxful ta zamar da harkar saye da sayar da Bitcoin abu mai sauƙi
http://www.newsbtc.com/2016/09/21/buying-and-selling-bitcoins-made-easy-by-paxful/