Sayi kuma ka Sayar da Bitcoin (BTC) a Cana

Sanya hannun jari a Bitcoin cikin sauƙi da tsaro. Paxful ya kasance wuri mafi kyau na saye, sayarwa da tura Bitcoin ɗauke da hanyoyi sama da 300 na biyan Bitcoin waɗanda suka hada da turawa ta banki da WeChat Pay!

Karanta Ƙari

Sayi Bitcoin yanzu

Koma zuwa harshen Cananci (简体中文(SC))

Sayi Bitcoin ta amfani da

  • Taransifa ta Banki
  • WeChat Pay
    Farashi mafi kyau—Wataƙila a buƙaci ID
  • PayPal
  • Payoneer
    Nan take—Wataƙila a buƙaci ID
  • Litecoin LTC

1. Zaɓi hanyar biya daga gefen hagu

Zaɓi daga fitattun hanyoyin biyan kuɗi a Cana. Ko ka nemi wata hanyar biya daga zaɓuɓɓukan da ke ƙasa na hanyoyin biyan kuɗi.

2. Rubuta adadin da za a kashe

2,000,000+
Lalitocin Paxful
6,000,000+
Kwastomomi da suke farin ciki
12,000+
Amintattun tayi

Za ka iya sayen Bitcoin ta hanyoyi da dama

Mene ne Paxful?

Paxful kasuwar Bitcoin ce ta Mutum zuwa Mutum wadda ke haɗa masu saye da masu sayarwa. Cikin sauƙi ka zaɓi hanyar da kake son yin amfani da ita wajen biyan kuɗi sannan ka rubuta adadin Bitcoins da kake so.

Manufarmu ita ce samar wa mutane masu ƙoƙarin aiki farfajiyar cin gajiyar aikinsu mai sauƙi, da adalci da tsaro. Sau da dama babbar matsalarmu ta shafi kuɗi ne, samun kuɗi da gudanar da shi. Mun duƙufa wajen taimaka wa mutanen domin yin amfani da damarmakinsu ta hanyar samar da farfajiyar gudanar da kasuwanci daga mutum zuwa mutum wadda duniya za ta amfana da shi. Paxful ya kasance PayPal + Uber sannan ya kasance Wall Street ga al'umma.

Shin zan iya sayar da Bitcoin a kan Paxful?

Taimaki 'yan Cana so samu Bitcoin wanda hakan zai sa ka samu babbar riba da ta kai 60% na kowane ciniki da aka yi. Fara sayarwa ta hanyar asusunka na WeChat Pay ko asusun banki na Cana a yanzu. Duba jagorarmu a kyauta. Paxful na samun 1000's masu sayen Bitcoin daga Cana a kowace rana.

Ƙirƙiri asusu ka fara sayarwa

Samu Rabano Cikin Sauƙi

Shin ka san mutane da yawa da ke son sayen Bitcoin daga Cana? Ta hanyar Shagon Bitcoin naka da kuma shirin hulɗayya, za ka samu 2% na kowane kasuwanci da aka gudanar har abada ta hanyar tura liƙau kaɗai. Fara yanzu.

Mene ne alfanun Bicoin?

Bitcoin kadara ce ta kan intanet sannan hanayr biyan kuɗi ce. Paxful ya samar da hanya mai sauƙi na saye da sayar da Bitcoin ta amfani da WeChat Pay, tura kuɗi ta banki da katunan kuɗi. Bitcoin ya kasance kadara mai daraja a duniyar intanet tamu. Za ka iya kallon sa a matsayin nau'in zinare na intanet. Tamkar dai zinare, farashin Bitcoin yana hawa da sauka sannan ana sa ran Farashin Bitcoin ya ci gaba da hauhawa, musamman idan tattalin arziki ya kasance cikin wani yanayi.

Da zarar ka samu Bitcoin, za ka iya duk abin da ka ga dama. Kada da zabin ajiye su a cikin lalitarka ta Paxful, ko ka sayar da Bitcoin ta hanyar karɓar dalolin Amurka ko wani nau'in kuɗi. Sannan za ka iya tura Bitcoin naka zuwa wasu lalitocin Bitocin na daban.

A ina za a kashe Bitcoin?

Domin kallon jerin 'yan kasuwa da ke karɓar Bitcoin, ku duba https://spendabit.co/merchants.

Ka kashe Bitocoin ta yadda kake so

Bitcoin a cikin labaraiManyan kamfanoni da ke karɓar Bitcoin