Sayi Bitcoin (BTC) ta amfani da Makin Riot ɗin League of Legends

Paxful ta zamar da hanyar saye da adana kuɗin intanet abu mai sauƙi. Nemi tayi da ya fi dacewa a ƙasa sannan ka sayi kuɗin intanet ta hanyar Makin Riot ɗin League of Legends a yau.

Ɗan jira yayin da muke ƙoƙarin nemo maka tayi da suka fi aminci.

Sayi Daga

Biya Da

Farashin Bitcoin

Yadda Ake Sayen Bitcoin a kan Paxful

A Paxful, manufarmu ita ce mu zamar da harƙallar kuɗi ya zama abin da miliyoyin mutane za su iya gudanarwa a faɗin duniya. Muna son ba wa mutane damar kashe kuɗi a duk inda suka ga ya dace tare da bunƙasa rayuwarsu ta yau da kullum.

Kafarmu na aiki biya ƙa'idojin kuɗi na mutum-zuwa-mutum, wanda hakan na ba ka damar sayen Bitcoin kai tsaye daga sauran masu amfani da kafar kamar dai kai ba tare da sa hannun bankuna ko kamfanoni ba. Za ka shiga cikin al'ummar da ta haɗa mutane sama da miliyan uku waɗanda dukansu sun zo gare mu ne da manufar su samu damar sarrafa akalar kuɗaɗensu.

Sayen kuɗin intanet a kan Paxful na da sauƙi; kawai ka bi waɗannan matakai:

  1. Yi rajista – Ƙirƙiri asusu wanda daga nan kai tsaye za ka samu lalitar Bitcoin ta kyauta.
  2. Nemo tayi – Da zarar kana da asusu, ka zaɓi hanyar biyan kuɗi, adadin Bitcoin da kake son saye da kuma nau'in kuɗin da ka fi so, sannan ka danna Nemo Tayi. Ka duba cikin jerin tayi da aka nuna maka, ka zaɓi wanda ya fi yin daidai da abin da kake nema, sannan ka duba dokokin mai sayarwa.
  3. Fara kasuwancin – Idan ka gamsu da dokokin mai sayarwar, sanya adadin Bitcoi da kake son saye, sannan ka fara kasuwancin. Hakan zai buɗe tattaunawa tsakaninka da mai sayarwar. Ka bi ƙa'idojin mai sayarwar domin ka biya kuɗi sannan ka tabbatar da tura kuɗin.
  4. Samu Bitcoin Ɗin – Daga nan mai sayarwar zai turo Bitcoin kai tsaye zuwa lalitarka ta Paxful.

Sannan za ka iya kallon bidiyon jagoranci namu wanda ke ɗauke da cikakken bayani game da yadda za ka sayi Bitcoin nan take.

Bayan ka yi nasarar kammala kasuwanci, za ka iya amfani da Bitcoin naka ta hanyar turawa zuwa kowace lalita ka ga dama ko ka kashe ta hanyar turawa daga lalitarka ta Paxful kai tsaye zuwa ga waɗanda ka sayi abu daga gare su.

Sayen Bitcoin a kan intanet ya kasance mai sauƙi sama da kowane lokaci yayin da aka samar da hanyoyin biyan kuɗi sama da 300. Za ka iya zaɓen hanyar biyan kuɗi da ya fi burge ka tun daga kan ba da kuɗi hannu-da-hannu da turawa ta banki har zuwa katunan kuɗi da manhajojin biyan kuɗi. Idan kana da hanyar biyan kuɗi da ka fi so wanda ba ka gani ba, ka sanar da mu, mu kuma za mu yi ƙoƙarin ganin mun kawo ta.

Gudanar da kasuwanci cikin sauri, rashin fuskantar barazana, da tsaro ta hanyar kasuwar Bitcoin ta mutum-zuwa-mutum ta Paxful. Fara a yau!