Buy from
Biya da
Price per Bitcoin
Yadda Ake Sayen Bitcoin a kan Paxful
Sayi Bitcoin (BTC) a farashi mai araha da ya yiwu duk inda kake. Paxful yana yin aiki a kan aƙidar sha'anin kuɗi na mutum-zuwa-mutum da take ba ka damar sayi BTC da kuɗi da yake kaɗan har Dalar Amurka 10. Za ka iya sayi kai tsaye daga mutane kamar kai - bai tare da bankuna ko kamfanoni ba.
Mai kyau? Babu caje-caje a lokacin da kake sayi Bitcoin a kan Paxful. Wannan yana nufi za ka samu ƙarin kuɗin intanet don kuɗinka. Godiya ga kusan hanyoyin biyan kuɗi na 400 da suke samuwa a kan dandalin, za ka iya juya kuɗin hannu ɗinka zuwa Bitcoin tare da lalitoci na kan layi ko turowa kuɗi ta banki. Haka kuma za ka iya gudanar da kasuwanci da sauran kuɗaɗen intanet kamar Ethereum don Bitcoin, ko ma sayar da katunan kuɗi don samun wasu tsagogi na BTC don su.
An kare Paxful da tsaro mai matsayin akwatin ajiye kuɗi kuma ana gudanar da su a cikin ƙasar Amurka a zaman Harkokin Sabis-sabis na Kuɗi. Ana sa wa ido ga muhallin kasuwanci ta wajen namu sojojin masu nazari kuma ana tantance masu asusu don tabbatar da wani muhallin kasuwanci mai tsaro. Da duk waɗannan matakan tsaro da aka kafa, za ka iya kwanta da hankalinka da sanin cewa bayaninka da kuma kuɗin intanet ɗinka suna da tsaro tare da mu.
Ga yadda za ka fara sayin Bitcoin a kan Paxful:
- Yi rajista don wani asusun Paxful - Ƙirƙira kuma tantance asusunka don samun taka lalitar Bitcoin ta kyauta tare da tsaron 2FA. Saitawa asusunka yana da sauƙi kuma za a iya yi a cikin mintuna. Duk abin da kake buƙata shi ne wani adireshin imel, lambar waya da kuma ID masu inganci don a fara.
-
Samu wani mai talla - Danna Saya daga ainihin mazaɓa kuma zaɓi Sayi Bitcoin. Saita adadin da kake son kashe, kuɗin ƙasa da ka fi so, da kuma hanyar biyan kuɗi ɗinka na ra'ayinka a cikin wijet na gefe don samun masu sayarwa na gida da kuma na ƙasar waje da suka dace da buƙutunka.
Muna shawarta tacewa don duk Nau'o'in Mai Asusu (Jakada, Madanganci da sauransu) don nuna masu talla mafi amintacce da suka bi wani ƙarin matsayin duba-duban tsaro daga Paxful. - Karanta buƙatunka - Danna kan maɓallin Saya don duba sharuɗɗan na talla. Dangane da hanyar biyan kuɗi, haka kuma masu sayarwa za su nema ka samar da wani hoton fuskar allo na kuɗaɗen daga lalitarka ta kan layi, wani hoto na takardar ajiye kuɗi na bankin, ko wani kwafi na rasit na katin kuɗin da ka saya. Haka kuma wasu masu talla suna iya nema ka aika wani hoton kanka inda ka riƙe wani ID mai inganci don ƙarin dalilolin tsaro.
- Fara gudanar da kasuwancin - Idan za ka iya bi sharuɗɗan mai sayarwa, saita adadin Bitcoin da kake son saya a cikin wijet ɗin sannan danna Saya yanzu domin a fara kasuwancin. Wannan zai buɗe wani taɗi na kai tsaye tare da mai sayarwa ɗin inda za ka samu ƙarin umurnu game da yadda ake kammala kasuwancin. Taɗi na kai tsaye yana naɗa duk saƙonni kuma za su kare ka idan ka fuskanta kowaɗane matsaloli, saboda haka kada a sadar da kowa a waje da Paxful.
- Aika biyan kuɗi kuma samu BTC ɗinka - Da zarar an cim ma duk buƙatun sannan mai talla ɗin zai ba ka damar ci gaba, turo biyan kuɗin sai a danna An biya nan da nan. A wannan lokaci, za a kulle BTC na mai talla ɗin a cikin adana don hana abokin kasuwanci ɗinka daga karɓowa biyan kuɗin kuma ya ƙi sake kuɗin intanet ɗin. Da zarar mai sayarwa ya tabbatar da biyan kuɗin, za a saki Bitcoin ɗin daga adana kuma a turo su zuwa Lalitar Paxful ɗinka.
Duk abin da ya rage shi ne bayar wa mai sayarwa wata bita ta ƙwarewarka kuma shi ke nan! Don ƙarin bayani, haka kuma za ka iya duba namu dalla-dallan bidiyo da ake bi a kan yadda ake sayi Bitcoin a kan Paxful.
Idan kana da wasu tambayoyi, sai a dannan kan alamar hoot ta taɗi a kusurwar hagu ta ƙasa ta shafin don tuntuɓi tawagarmu ta taimako. Muna nan saboda da kai 24/7 - ko ma a ranakun hutu!
Sayan Bitcoin a kan Paxful yana da tsaro kuma yana da sauƙi, amma kada ka bi mu haka kawai -karanta bitoci daga masu asusu na Paxful mara iyaka a ko'ina a duniya.