Rumbun Paxful

Hanyarmu ta kauce wa sanannen kuɗi domin bunƙasa harkokinka na intanet.

Paxful ta kasance kan gaba a matsayin muhallin kasuwancin Bitcoin na mutum-zuwa-mutum inda take samar da 'yancin gudanar da hada-hadar kudi a dukkan bangarorin duniya. Tsarinmu na shaguna ya ƙara samar da 'yancin canja kudin intanet domin taimaka wa kwastomomi su sanya Bitcoin a cikin asusunsu. Me ya fi wannan? Kai tsaye za ka samu rabano daga gayyatar da ka yi bayan duk sayayyar da sababbin kwastomomi da ka kawo Paxful suka gudanar, na har abada.

Matakai 3 masu sauƙi kacal

  • 1. Ƙirƙiri shagon Bitocin na kan intanet ɗinka

  • 2. Sanya shi a kan kafarka ta intanet ko shafi

  • 3. Kana da zaɓin karɓar kamashon 2% duk lokacin da aka sayar da wani abu

Ƙirƙiri shagonka na Paxful domin bunƙasa kasuwancinka a yau!

Idan ka yi rajista, ka nuna cewa ka yarda da Dokokin Aiki na Paxful, Dokokin Aiki na Shirin Hadi, da Sanarwar sirri

Manyan kamfanonin da ke harƙallar kuɗin intanet na amfani da shi

Ta amfani da hanyoyinmu na ɗaukar mataki cikin gaggawa, cikin sauƙi da sauri muke yi wa sababbin mambobi rajista domin su fara harƙallar Bitcoin. Tuni wasu daga cikin manyan kamfanonin da ke wannan harƙalla suka fara amfani da shagonmu. Kai ma ka shiga cikin wannan shiri!

Bitmart

Haɗin guiwarmu da Bitmart yanzu na ba wa masu asusu damar saye da sayar da kuɗin intanet ta amfani da Shagon Bitcoin na Paxful.

Alfanun amfani da shagon Bitcoin na Paxful

Alfanun amfani da shagon Bitcoin na Paxful

Saurin saitawa da sauƙi gyara tsari

Za ka iya sauya fasalin shagonka ta hanyar sanya adadin kuɗi, hanyoyin biyan kuɗi, da sauransu, da kuma sauran sauye-sauyen fasali da suka shafi launi da nau'i.

Babu janye kuɗi

A matsayinka na ɗan kasuwa, ba za ka fuskanci ƙalubalen janye kuɗi ba domin kwastomominka za su biya kuɗi ne ta hanyar muhallin kasuwanci na mutum-zuwa-mutum.

Taimako ga masu gina kafafen intanet

Muna samar da ƙarin sauya tsarin widget na kafafen intanet da manhajoji. Duba ƙarin bayani a fayilolin mai ginin kafafen intanet.

Sama da hanyoyin biyan kuɗi 300

Kwastomominka na iya amfani da kowanne daga cikin hanyoyin biyan kuɗi sama da 350+ domin sayen Bitcoin zuwa lalitarsu ta Bitcoin ba tare da janye kuɗi ba.

Tsararrun bayanai

Kai mutum ne mai son gani a ƙasa kai tsaye? Mun fahimta. Muna daidai da wannan tsari! Ga nan tsararrun bayanai da muka samar da za su taimaka maka wajen fahimtar yadda abin yake. Wannan zai taimaka maka wajen fara abin da ya kamat cikin lokaci.

Kalli yadda yake faruwa
Tsararrun bayanai Tsararrun bayanai
Tsararrun bayanai Tsararrun bayanai

Fiye da dandalolin sauya sanannen kuɗi guda 300 suna samuwa

Kwastomominka za su iya amfani da kowanne daga cikin hanyoyin biyan kuɗi 300+ da muke karɓa. Bitcoin zai tafi kai tsaye zuwa cikin lalitarka a cikin musanyenka ko kafarka.

Tura Kuɗi ta Hanyar Banki

Paxful yana goyi bayan duk tsare-tsaren banki na duniya. Sau da yawa turawa kuɗi na banki na gida ne, kuma ajiye-ajiye kuɗi suna faruwa a cikin rana ɗaya.

Lalitocin kan intanet

Kwastomominka na iya biyan kuɗin Bitcoin ta amfani da ɗaya daga cikin fitattun lalitocin intanet.

Biyan kuɗi da hannu

Karɓi ajiye-ajiyen kuɗin hannu na gida nan take a ko'ina a duniya ta hanyar fitaccen kuɗin hannu na mutum-zuwa-mutum. Kyakkyawa don waɗanda ba su da banki.

Katunan ɗebe kuɗi/bashi

Hanya mai sauƙi da tsaro wanda masu asusu za su iya sayen Bitcoin a kan intanet.

Kuɗaɗen intanet

Cikin sauƙi masu asusu na iya canza wasu nau'ukan fitattun kuɗaɗen intanet da suke da shi domin su samu Bitcoin.

Tambayoyin da Ake Yawan Yi

Har yanzu akwai abin da ba ka gane ba? Ga nan amsoshin wasu tambayoyin da masu Shaguna suka yi kafinka. An kawo su domin su taimaka maka wajen ƙara fahimtar al'amarin.

Ƙwarai. Shagon Paxful shi ne mafita mafi dacewa ga wannan lamari. Yayin da ka saita Shagonmu a kan kafarka, to ka samar wa kwastomominka da hanya mai sauri da sauƙi ta harƙallar kuɗi.

Ƙirƙiri asusu a Paxful.com, sannan ka cike fom ɗin sanin kwastoma.

Za a iya tura Bitcoin ɗin kwastomanka zuwa lalitarsa da ke ƙarƙashin kulawarka, ko zuwa keɓaɓɓiyar lalitarsu a kan kafarka.

Ƙwarai. Za ka iya sauya launin sannan ka ƙara wasu abubuwan kira-kasuwa gare shi.

Shagon na ba da damar kaiwa ga dukkannin nau'ukan kuɗin da ake da su a kan Paxful da kuma hanyoyin biyan kuɗi.

E, za ka iya saita Shagon da tayinka.

Haɗarin janye kuɗi ya shafi masu sayarwa ne a kan kafar Paxful. Da zarar an tura maka Bitcoin na kwastomanka, babu wani haɗarin janye kuɗi da zai shafi kasuwancinka.

Muna da mutane ƙwararru da suka samu horaswa waɗanda adadinsu ya haura 100. Suna dubawa da warware jayayya a koyaushe 24/7.

Ya ƙunshi matakai 3 ne kawai masu sauƙi, sannan za ka iya kammalawa cikin mintuna kaɗan.

Yana da kwatankwacin rashin matsala kamar na gudanar da kasuwanci a kan Paxful.

Allon Bayanan Shagon wanda ke kan asusunka na Paxful zai samar maka da dukkannin bayanai da ƙididdiga game da shagonka da kuma abin da kake samu.

Za a biya ka ne da Bitcoin bayan kowace harƙalla. Za a tura maka Bitcoin din kai tsaye zuwa lalitarka ta Paxful.

A'a, kwastomominka ba za su fita daga cikin kafarka ta intanet ba kwata-kwata. Za su iya sayen Bitcoin nasu a nan cikin kafarka ta intanet.

Muna da tsarin sanin kwastoma mai sauƙin amfani wanda za a iya sauya wa fasali. Yana haɗe ne da software na Jumio. A matakin sanin kwastoma, ana buƙatar katin shaida, ɗaukar hoton kai, da kuma POA. Akwai abubuwa daban daban da suka shafi adadin yawan kasuwanci ko wurin zama waɗanda ke sa a buƙaci bin matakin sanin kwastoma.

Kwastomominka na da damar yin amfani da ɗaya daga cikin hanyoyi sama da 300 da aka aminta da su wajen biyan kuɗi a kan Paxful. Koyaushe muna ƙara sababbin hanyoyin biyan kuɗi a wannan jerin.

Fitattun hanyoyin biyan kuɗi sun haɗa da tura kuɗi ta banki, Paypal, SEPA, Katin Banki, Western Union, Alipay, da Katin Vanilla.

Za ka yi amfani da shagon ne a kan kafafen intanet naka, ko kafar YouTube da makamantansu.

E, za ka iya aiki tare da tawagar tallata kasuwancinmu domin samun hanyoyi daban-daban na yada wannan sabon kasuwancin haɗin guiwa.

Mutane daga dukkannin ƙasashen da ke faɗin duniya za su iya amfani da wannan shago in ban da ƙasashen da ke ƙarƙashin OFAC, tamkar dai yadda abin yake a kan kafarmu. Muna da tsari mai inganci dangane da dukkannin manyan ƙasashe da kuɗaɗen kasashen.

Tambayoyin da Ake Yawan Yi Tambayoyin da Ake Yawan Yi
Shin ka shirya wa mallakar Shagon Bitcoin naka na kanka? Shin ka shirya wa mallakar Shagon Bitcoin naka na kanka?

Shin ka shirya wa mallakar Shagon Bitcoin naka na kanka?

Za ka iya saita Shagonka Na Bitcoin na Paxful cikin sauri da sauƙi. Kawai ka ƙirƙiri asusu, ka sanya suna a shagonka, shi ke nan ka shirya domin fara harƙalla. Fara yanzu!

Ƙirƙiri asusu