Samu Kuɗin intanet ta Hanyar Paxufl

Gudanar da harkar saye da sayarwa na kuɗaɗen intanet cikin sauƙi. Mallaki asusun Paxful naka, ka fara karɓar kuɗaɗen da aka turo, sannan ka samu riba.

Sama da hanyoyi 350 na saye da sayar da Bitcoin

Zaɓi hanyar biyan kuɗi da kake so sannan ka yi kasuwanci kai tsaye da sauran mutane tamkar kai!

Duba Dukkannin Tayi

Paxful a kafafen sadarwa

Paxful sananniya ce sosai a duniyar kuɗin intanet sannan fitattun mujallu da dama sukan kawo rubuce-rubuce game da ita. Ɗaya daga cikin manufofinmu shi ne mu gina makarantu 100 a Afirka. Duba bidiyon da ke ƙasa domin samun ƙarin bayani ga me da shirinmu na #builtwithbitcoin.

Zamo dillalin Bitcoin a kan Paxful

Ka zamanto dillali a kan Paxful domin ka ƙarfafa wa miliyoyin mutane a duniya guiwa game da 'yancin hada-hadar kuɗi. Muna amfani da hanyoyin biyan kuɗi daban-daban waɗanda masu saye ke so, mun cire sa hannun wani ɗan tsakiya, sannan za mu taimaka maka da dukkannin kayayyaki da jagoranci da kake buƙata domin bunƙasa.

12,000+

Amintattun tayi

12,000+

Amintattun dillalai

6,000,000+

Kwastomomi da suke farin ciki

Zamo dillali

Ra'ayoyin mutane

Miliyoyin mutane sun yi amfani da Paxful cikin nasara sannan suna da abubuwa da dama na alkairi da za su faɗa game da mu. Ga nan abin da masu amfani da Paxful ke cewa, waƙa a bakin mai ita ta fi daɗi.

Ta hanyar Paxful za ka iya

Ɗaukaka 'yancin hada-hadar kuɗinka zuwa ƙololuwar mataki ta hanyar Paxful.

Sayi Bitcoin a kan intanet

Sayi Bitcoin a kan Paxful a cikin ainihin lokaci. Yi kasuwanci tare da sauran masu asusu a kan layi ta yin amfani da anmu taɗi na kai tsaye.

Sayar da Bitcoin

Sayar da Bitcoin ɗinka a kimar ta ra'ayinka, kuma samu a biya ka a cikin ɗaya daga namu yawan hanyoyin biyan kuɗi.

Gudanar da kasuwanci da taimakon tsarin adana wanda ke samar da tsaro

An killace Bitcoin naka a ɓangaren adanarmu har sai an yi nasarar kammala kasuwancin.

Gina ƙimarka

Tsarinmu na tsokaci ga masu amfani da kafar na ba da damar gane tsara da suka kasnce amintattu da kuma masu ƙwarewa domin gudanar da kasuwanci da su.

Samu lalita ta kyauta

Samu lalitar Bitcoin kyauta ta dindindin wanda ake kula da ita ta wajen BitGo, shugaban masu samar da lalitocin Bitcoin masu da suke da ingantaccen tsaro.

Samu ƙarin kuɗin shiga

Samu fa'ida daga namu Shirin Haɗi domin a riƙa samun kuɗin shiga mai ɗorewa.

Fara gudanar da kasuwanci a kan Paxful

Yi rajista yau domin samun lalitarka ta intanet a kyauta. Za ka iya fara saye da sayarwa da Bitcoin nan take ba tare da wata matsala ba.

Ƙirƙiri asusu